lisdin makaloli sababun makaloli makaloli Mukalolin da akaranta dayawa.

Bahasul karij 27 Shawwal shekara 1441 cikin bahasin Taklidi

Wuri: birnin Qum mai sarki_cibiyar Muntada Jabalul Amil Islami-tareda Assayid Adil Alawi Allah ya kara masa kariya.
Lokaci: karfe 9 na Asubahi.
Usulul Fikhi (89)
Fasali: cikin Taklidi:
... cigaba

Bahasul-Karijul Fikhu, Fadin (Kazalikallahu Rabbi) sau daya ko biyu ko uku bayan karatun suratul Iklasi


Fikhu (88) bakwai ga watan Shawwal shekara 1441
Wuri: Muntada Jabalil Amil Islami tareda Samahatus Assayid Adil-Alawi.
Na tara: shine fadin (Kazalikallahu Rabbi) sau daya ko sau biyu ko uku bayan karatun suratu Iklasi, ko ya karantawa da sigar Jam'i (Kazikallahu Rabbana) kuma bayan Limami ya kammala karatun Fatiha Mamu yace: (Alhamdulillahi Rabbil Alamina) bari dai ko da shi kadai yake sallarsa.
... cigaba

Kada ku riƙi wannan ƙur'ani abin ƙauracewa

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin ƙai

Dukkanin yabo da godiya sun tabbata ga Allah Ubangijin Talikai maɗaukakin Sarki tsira da aminci su ƙara tabbata ga fiyayyen halitta Muhammad da iyalansa tsarkaka waɗanda ya tafiyar da dukkanin kazanta da datti daga barinsu.

bayan haka: ... cigaba

Bahasul-Karijul Fikhi 6 ga Shawwal shekara 1441 hijiri


Bahasi kan mustahabban karatun sallah, Fikhu (87)
Wuri: Muntada Jabalul Amil Islami_tareda Ustaz Assayid Adil-Alawi (h)
Lokaci: 8-9 na Safiya
Cigaba na bahasin da ya gabata gabanin bullowar annobar cutar Korona da ta mamaye baki dayan duniya ita cuta ce da ba a iya ganin ta da idanu, cikin jin kan Allah da rahamarsa mai kyawu daga abinda yake cikinta daga darasussuka da ababen fadakuwa da wa’aztuwa, lallai babu abinda muka gani cikinta sai alheri cikin jin kansa, hakika wannan annoba da bata gushe ba tana sauka da fushin ubangijin da azabarsa tana kama milyoyin mutane ta kuma salwantar da rayukan dubban daruruwan mutane a fadin duniya.
... cigaba

Kada ka cutar da wanda kake baiwa Sadaka

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin ƙai

Dukkanin godiya da yabo sun tabbata ga Allah Ubangijin Talikai, tsira da aminci su ƙara tabbata ga fiyayyen halitta Muhammad da iyalansa tsarkaka.
... cigaba

Albarkacin wahalar wasu


da sunan Allah Mai rahama Mai jin ƙai

Dukkanin godiya ta tabbata ga ubangijin talikai tsira da aminci su ƙara tabbata ga fiyayyen halitta Muhammad da iyalansa tsarkaka.
Hakika tsarin rayuwa yana hukunta kowanne bil Adama ya kasance yana da wata gudummawa da yake bayarwa domin samun daidaituwar system ɗin duniyar asbab. ... cigaba

HUSUSIYAR SAKON MUSLUNCI

Sakon muslunci muhammadiya na mai asali ya fifitu da fifiko da hususiya bisa la'akari da Annabinsa madaukinsa zuwa ga mutane, mu `dan tsaya kadan kansa karkashin hasken ayoyin Kur'ani mai girma daga cikin mafi muhimmancin wanan fifiko da hususiya da yake da su: ... cigaba

Al'ummar Jahiliya gabanin aiko da Annabtar cikamaki

Mutanen wancan zamani na jahiliya sun siffantu da miyagun halaye ababen zargi:
1-inkarin aiko da Annabi da imani da lahira, ma'ana inkarin makoma da da'awar baki dayan Annabawan Allah (a.s) da'awarsu ta kasance kan tabbatar da asalai guda biyu na tushe cikin rayuwar mutane, sune mafara wanda shi ne imani da Allah da `dayanta shi da kuma imani da ranar lahira:
... cigaba

Karijul Fikhu bahasi cikin kira'a da bayyanar da haruffa.


Wuri: birnin Qum mai tsarki Almuntada Jabalul Amil Islami-tareda Samahatus Assayid Adil-Alawi (h).
lokaci: karfe 8 na safiya.
Fikhu (85)
23-Jimada Thani shekara 1441 hijri

Na uku: Tartil ma'ana jinkirtawa cikin kira'a da bayyanar da haruffa ta fuskar da mai sauraro zai iya kidaitasu.
Ina cewa:. mustahabbi na uku cikin kira'a shine ya karanta a jerance cikin kyawuntawa, magana tana kasancewa cikin mukami guda biyu: na farko: cikin hukuncin Tartil jeranta karatu, na biyu: cikin ma'anarsa a luggance, amma mukami na farko lallai yin hakan mustahabbi ne.
yana nuni kan hakan: da farkk: Ijma'i da dukkanin kasonsa biyu ya zo cikin littafin Almadarik cewa cikin mas'alar malamai sun yi Ijma'i wanda haka na nuni kan cewa Ijma'i ne Almadaraki.
na biyu: wanda shine jigo: littafin Allah da Sunna, abinda ya zo daga littafin Allah shine fadinsa ... cigaba

KARIJUL FIKHU – BAHASI KAN DAGATAWA DA TSAYAWA KAN GABOBIN AYOYI

Wuri: birnin Qum mai tsarki- MUNTADA Jabalu Amil Islami-tareda Samahatus Assayid Adil-Alawi (H)
Lokaci: karfe 8 zuwa 9 na Safiya.

Fikhu (86) 24 ga watan Jimada thani shekara 1441Q.

Muhakkikul Hilli Allah tsarkake sirrinsa yana cewa: na biyar shine wakafi kan gabobin ayoyi.
... cigaba

Tura tambaya