lisdin makaloli sababun makaloli makaloli Mukalolin da akaranta dayawa.

Bahasul karijul fikhu 25 ga sha’aban zaman a 108

 

Mas’ala ta 13: idan ya karanta bismillahi ba tareda ayyana sura to zai iya karanta duk abinda ya so daga surori, da zai yi shakka kan cewa shin yab ayyana ta don wata ayyananniyar sura ko kuma bai ayyana ba, sai dai cewa abu mafi ihtiyadi cikin wannan sura ya maimaita ta, bari ihtiyadi ya maimaita mudlakan bisa dogara da abinda ya gabata daga ihitiyadi cikin ayyanawa.

Ina cewa: reshe na biyu wanda mawallafin yayi ishara zuwa gareshi (ks) cigaba kan abinda ya assasa matsayion asali cikin wannan mukami da cewa magana mafi karfafa shine rashin wajabcin ayyanawa sai dai cewa kuma ihitiyadi na kunshe da ayyanawar, idan ya ayyana bismilla lallai ba zata kasance ga waninta ba, da zai janye daga gareta to ya zama wajibi gareshi ya maimaita, bisa abin da ya zaba a wannan mukami idan yayi bismilla ba tareda ayyana ta ga wata sur aba, to a wannan lokaci zai iya karanta duk abinda ya nufa yaso, sai dai cewa bisa kan wata magina daban Magana mafi karfafa ayyana bismilla tun fark, lallai bai zai wadata da ita ba, ya zama dole ya kara maimaita wata bismillar da niyyar kasantuwar ta yankin sura ayyananniya, wannan Kenan idan ya san cewa ya fada da kuma idlaki gabanin tsunduma cikin karatun sura, hakika mawallafin (ks) yayi bayani karara da cewa ya halasta ya karanta duk abin da ya so daga surori.

Anan kadai dai hakan na tabbatuwa kan abinda ya zaba ya tafi kafi kansa daga rashin la’akari da ayyana basmala bisa dogaro da ka’idar rashin asalin ayyanawa.

Wannan fuskar (asalin rashin ayyanawa) Kenan, hakika babban malamin mu Assayid Hakim (ks) cikin (Almustamsakihi:6:185) ta fuskar tsammani sai yace: (kamar dai asalin rashin ayyanawa) sannan ya kawo ishkali kansa guda biyu: na farko ka’idar asalin rashi daga istishabi da kuma abin da yake a mukamin yana kasantuwa daga tabbataccen asali shi kuma tabbataccen asali ba hujja bane a ilimin usul.

Bayani kan haka: ayyana sur aba a sanya shi maudu’i ga hukuncin shari’a ba da har za a gudanar da istis’habi cikinsa, hakika gudanar da shi yana kasantuwa ne cikin hukuncin shari’a ko kuma cikin maudu’insa, kadai dai maudu’in hukunci bisa dogara da ra’ayin mawallafi (ks) shine karanta basmala saki babu kaidi, hakika mai sunnanta shari’a yayi hukunci da halascin hakan, amma asalin rashin ayyana sura anan bazai bada gudummawa ba cikin tabbatar da wannan maudu’i wato karanta basmala mudlakan face kan ra’ayin da ya tafi kan tabbataccen asali ta fuskanin lazimin hankali, yayin da asali rashin ayyana sura daga madogarar hankali to yana lazimta kasantuwar karanta bismilla saki babu kaidi.

Na biyu: ka’idar asalin rashin ayyana sura ma’ana idalkin sura tana cin karo da istis’habin ka’idar asalin rashin niyyar basmala mudlakan, ma’ana idalakin basmala lokacin da muke shakku cikin hakan, sai ya zamanto sun ci karo da juna sun fadu su duka biyun daga aiki da su.

Sai dai kuma malamin mu Assayid Ku’i cikin sharhin (Urwatul Wuska: j 14 sh 344) yayi ishara zuwa ga cewa gaskiya tana cikin abin da mawallafin ya tafi kai ma’ana aiki da ka’idar asalin rashin ayyana sura, hakan ba ya daga tabbataccen asali kamar yanda Assayid Hakim (ks) yayi kawo ishkali da farko, kuma bata cin karo da ka’idar asalatul adamu idlak kamar yanda ya bayyana a ishkali na biyu.

Dalili cikin haka: yand al’amarin yake abinda ake nufi da idlaki a wannan mukami cikin dukkanin idlakin biyu shine la’akari da dabi’a da ta gudana cikin daidaikunta kishiya da kayyadewa kamar yanda yake cikin Ammi da kassi bari dai su idlakai ne biyu sammamu kowannensu rashi ya gabace shi, suna kasancewa masu kishiyantar juna, ma’ana abubuwa guda biyu da ba za a iya hada su wuri guda ba sakamakon tsantsar kishiyantar juna da yake tsakaninsu, kamar misalin fari da baki, amma kuma za a iya dage su duka, da wannan ne suka fifituda banbantu da tanakud wanda shi ba zai yiwu su hadu ba, ba kuma zai yiwu a dagesu su duka ba dole daya ya wanzu, ba a nufin idlaki da dabi’a main gudana da dayaku mai gudana da har kishiyantar juna zata afku tsakaninsu, bari dai abin nufi da idlaki a wannan mukami shine la’akari da dabi’a da kau da kai da samuwa, a cikin wani fadin: kallon dabi’a da mahiya mara kaidi ba kuma mudlaka ba.

Muna da mudlakin tasawwuri itace mahiya muhmala wacce aka karkasa ta bisa kallon rashin sharadi wacce ake kira da (la bishardinl maksami) sannan ta kasu zuwa kashi uku: 1- la bishardil maksami- ma’ana ba tareda kallon kaidi da idlaki ba, 2 bila shardil kasami-shine mudlak wanda ya tattaro sharadi dubu kamar yanda ake fada, 3 bishardi shai’i –shine mukayyad kishiya ga mudlaki.  

Tura tambaya