sababun makaloli
- Akida » Kibiya ta biyar
- Akida » Kibiya ta hudu
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta biyu-raddi kan Wahabiyawa daga litaffan bangarori biyu-shi’a da sunna
- Akida » Kibiya ta farko-Wahabiya daga Kawarijawa suka fito
- Akida » Kibban Raddi kan wuyan Wahabiyya
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi- Usul 8 ga watan Jimada Awwal shekara 1442h
- Fikhu » bahasul Karijul fikhi 7 Jimada Awwal shekara 1442 h wada'au shi ne kebantar da lafazi kan wata ma'ana
- Fikhu » bahasul karijul fikhi shekara 1442 h 6 watan Jimada Awwal
- Akida » Ma'anonin hankali
- Akida » Gwagwarmaya tsakanin hankali da wahami
- Tarihi » gwagwarmayar Imam Hadi da Gullatu
- Tarihi » Imam Hadi (a.s) tareda Makarantun Kalam (Tauhid)
- Tarihi » Kafar sadarwa da wakilci
makaloli
- Tarihi » Azzaluman mamaguntan Gwamnoni
- » daga amsar Ayatullah Sayyid Adil ya baiwa D.r Kubaisi
- » Ayoyin samun nutsuwa
- » rayuwa bayan mutuwa
- Fikhu » Karijul Fikhu bahasi cikin kira'a da bayyanar da haruffa.
- » Mai ceton baki dayan al’umma Al’imamul Muntazar
- » WANENE YA FI HATSARI TSAKANIN NAFSUL AMMARA DA SHAIDAN?
- » KARIJUL FIKHU 24 MUHARRAM CIKIN MAS'ALAR HALASCIN UDULI DAGA SURA ZUWA WATA MUDLAKAN CIKIN SALLOLIN NAFILA KO DA KUWA YA KAI GA KARANTA RABI
- » DAGA CIKIN SIRRIKAN HADAYA
- » Arziki da ni'ima_tareda Alkalamin Assayid Ali bn Husaini Alawi
- » Wasu takaitattun bincike da zasu amfanar da mumini da mumina.
- Fikhu » bahasul karijul fikhi shekara 1442 h 6 watan Jimada Awwal
- » MALAMAI KAN TAFARKIN HUSAINI
- » Imam Bakir (as) babban malamin daga gidan Annab (s.a.w)
- » Kashe-kashen ma'arifa
Mukalolin da akaranta dayawa.
- » Addu’o’I da zikiri kan Karin Soyayya a tsakanin ma'aurata
- » Addu’a makamin mumini-tattaunawa tare da Ayatullah samahatus-sayyid husaini shahrudi
- » Sallar Istigfari {NIman gafara} da tasirinta.
- » Daga ƙissoshin Annabawa amincin Allah ya kara tabbata gare su: kissar Annabi Sulaimanu (as) da shawarar da jemage ya bayar
- » Taskar Adduoi 2
- » Hankali a mahangar makarantar imam kazim (as)
- » Me yasa Imam Ali yayi mubayaa wa Abubakar da Umar
- » Taskar Adduoi 4
- » KAN HANYAR SHUGABAN SHAHIDAI IMAM HUSAINI (AS)
- » Taskar Adduoi 1
- » SHIN kana karanta qur'ani
- » Mene ne ma’anar fadin jumlar (iliminsa yafi hankalinsa yawa) shin wannan jumla za ai la’akari da ita suka zuwa ga Sayyid Kamalul Haidari?
- » ME YASA YAN SHIA SUKE KIRAN SUNAN YAYAN SU DA ABDU ALI KO ABDU ZAHRA……..?
- » Imamu Ali shine hanya madaidaiciya
- » Falalar ilimi da malamai
Imam Jawad (a.s) tare da dukkanin takunkumi da yake ciki daga hana shi nasabta Wakilai amma kuma tareda wannan hali dangantakarsa da kafar sadarwarsa da `yan shi'a bata yanke ba, cikin fadin garuruwan da Sarkin Abbasiyawa yake mulki cikinsu Imam (a.s) ya kasance yana aika wakilai da sakonni domin kiyaye hadin kan `yan shi'a, hakika wakilan da yan sakon Imam sun samu damar fadada aiki da isar da sakonsa cikin garuruwa misalin Ahwaz, Hamdan,Sistan, Bustu rayyu, Basara, wasid, Bagdaza, da cibiyoyin sunna da shi'a daga Qum da Kufa.
Cikin bahasin tsufan Imam Jawad (a.s) mun rubuta cewa lokacin da Aliyu Ibn Asbad ya gana da Imam ya tsaya a tsanake yayi masa kallon kwakwaf domin kamanninsa sun shiga kwakalwarsa don samun damar yiwa mabiyansa na kasar Masar bayani siffofinsa wanda hakan yake nuna cewa Imam yana da masoya a wannan kasa.
Makarantar ilimi ta Imam Jawad (a.s)
Mun san cewa daya daga manya manyan sasannin rayuwar A'imma shine yada tarbiya da sakafa, wadannan manyan bayin Allah kowanne daya cikinsu cikin rayuwarsa ya kasance yana da wata rawa da ya taka cikin yada tarbiya da sakafa, ya kasance yana tarbiyantar da Almajiransa tareda koyar da su ilimi domin su yada shi cikin al'umma, sai dai cewa tareda haka kowanne daya cikinsu zamaninsa yana banbanta da wadanda suka gabata daga yanayin siyasa da zamantakewa, Alal misali a zamanin Imam Bakir da Imam Assadik (a.s) sun samu kyawuntar yanayin siyasa da suka amfana da shi wajan yada ilimi da tarbiyantar da manya-manyan malaman riwaya da adadinsu yakai dubu hudu, amma daga zamanin Imam Jawad zuwa Imam Hassan Askari (a.s) sakamakon matsi da takunkumin siyasa ayyukansu na yada ilimi da sakafa ya kasance iyakantacce hakan ya sanya ba zakat aba hada su da wadanda suka gabace daga Imamai ba cikin adadin marawaitan hadisai da suka tarbiyantar gaba daya Almajiran Imam Jawad (a.s) basu wuce mutum 110.[1] sannan gaba daya hadisai 250[2] suka rawaita daga gareshi babu mamaki cikin faruwar hakan sakamakon Imam (a.s) ya kasance matsanancin takunkumi dukkanin maotsinsa yana kan idon hukuma sannan kuma da wuri yayi shahada kamar yanda Malamai suka fada hakika yayi shahada yana dan shekara 25 a duniya, tareda ya kamata mu lura da wani abu guda tareda karancin Almajiransa sai dai cewa yay aye fitattun malamai daga cikinsu misalin Aliyu Ibn Mahziyar da Ahmad Ibn Muhammad Bazandi, Zakariyya Ibn Adam, Muhammad Ibn Isma'il Ibn Bazi, Husaini Ibn Sa'id Ahwazi, Ahmad Ibn Kalid Barki kowanne daga cikinsu ya kasance tauraro a fagen ilimi da fikhu, wasu cikinsu suna wallafe-wallafe masu tarin yawa, sannan a gefe guda Almajiran Imam Jawad (a.s) su kadai ne Marawaitan basu takaita iya da'irar yan shi'a ba, bari dai zaka samu marawaitan Ahlus-sunna suna nakalta daga wajensa da kwasar ilimin muslunci, babban misali cikinsu shine Kadibul Bagdadi ya kasance ya nakalci hadisai na isnadinsa daga Imam Jawad (a.s)Daga cikin tambayoyin wanna sashin ()
- YARO MATASHI TARE DA TSOHO
- Mai ceton baki dayan al’umma Al’imamul Muntazar
- Kin cigaba da kiran sallah da Bilal Habashi yayi
- (Zinare mai tsada cikin sanin sarkin muminai Ali (as
- MA’ANAR ABOTA
- Taskar Adduoi 2
- KARIJUL FIKHU 17 MUHARRAM 1441 H CIGABAN BAHASIN UDULI DAGA SURA ZUWA WATA SURAR
- kunya a musulinci
- TUFA barbeloli masu yawan gaske sun sauka kan wata qatuwar bishiya, sannan iskar ta kasance iskar kak
- KARIJUL FIKHU 23 MUHARRAM 1441 H IHTIYADI SHINE RASHIN UDULI DAGA SURATUL JUMA’A DA MUNAFIKUN ZUWA WASUNSU RANAR JUMA’A