فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ KALMAR TARBIYYA CIKIN HARSHEN LARABCI DA YANDA AKA YI 4
■ FASALI NA ( 2 ) 24
■ AUREN DABI'A 24
■ FASALI NA 3
■ FASALI NA 4 73
■ FASALI NA 5 131
■ FASALI NA 6 176
HAQQOQIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI 177
1 – HAQURI 178
2 – KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA 179
HAQQOQIN MATA 180
CIYARWA DA YALWATAWA 185
TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI 187
KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA 187
UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA 193
GARKUWA 196
8 – KYAUTATAWA : 196
9 - KYAWUNTA ZAMANTAKEWA 197
3 – TAUSAYAWA MIJI : 208
4 – HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYYAKINSA : 209
5 - HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAQQOQI 209
6 – JIMA'I 210
7 - ADO 213
8 – KAMEWA CIKIN MAGANA : 219
SHUGABANTAR IYALI 225
DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE 227
1 – SON JUNA 228
2 – YAWAITA AIKATA ALHERI: 228
4 – SANYA FARIN CIKI: 229
5 – BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI: 230
6 – KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA : 230
7 – TAIMAKO DA TALLAFAWA 230
8 – TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA : 231
9 – KALAMIN AQIDOJI MAI KYAWU DA QARFAFAFFEN FURUCI. 232
10 – KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI : 232
11 – BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI : 233
12 – KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI : 233
13 – RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI 233
14 – RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE : 234
15 – RASHIN GORI KAN MIJI : 234
16 – RASHIN QAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA: 235
17 - YIN SHAWARA DA MATA BANDA BIYE MUSU: 235
18 – TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA : 238
19 – HANKALTA 239
20 - MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA 240
21 – KISHI 240
22 – TAIMAKEKENIYYA 242
23 – DADADAWA IYALI 243
27 – WATSI DA BOAKANCI DA TSAFE TSAFE : 244
28 - HIDIMA MADAWWAMIYA 245
29 – GODIYA 246
29 – QAUNAR JUNA 247
TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA (AS) 248
■ FASALI NA 8 252

HANYOYIN TABBATAR AURE : 46

HANYOYIN  TABBATAR AURE :

amma hanyoyin da ta hanyar sune aure kan tabbata sukan sabawa da sassabawar mutane da mazhabobi, mafi muhimancin cikinsu na komawa ga abubuwa uku, shi ne ta hanyar  kulla aure, hanyar mallakar hannun dama tare da sharuddanta, hanyar iko kan mace  da qarfin tuwo kamar fursunan yaqi, daga cikin farkon abin da muslunci ya zo da shi qulla auren shari'a.

sannan dukkanin jama'a da al'ummu na da irin aurensu da sharuddansa.

aure wani alqawaline mai tsarki wanda qauna  taimakon juna da sadaukarwa ke  jagoranta, shi aure hanya ce ta mutum wadda  mutumtaka ta tafi kanta tun yayin haifar dan adam, sannan za a dore kanta har karshen rayuwa .

daga namiji da mace rayuwa ta fara, daga gida guda mutumtaka ta bubbuga, daga adam da hauwa dukkanin gidaje mutumtaka  suka samo asali dukkanin al'ummu suka doru, tsarki ya tabbata ga Allah

الَّذِي خَلَقَ مِنَ الْمَاءِ بَشَرًا فَجَعَلَهُ نَسَبًا وَصِهْرً[1]ا

wanda ya halicci mutum daga ruwa ya sanya shi nasaba da suruki.

muslunci mai girma ya sanya shari'arsa mai tsarki cikin tsara iyali ya sanya ilimi da zai dinga haska ma'aurata da kuma sunnanta dokoki ga dacaccen aure ga wanda ya riqo da ita ya tafi kan shiriyarwarta, dacewa na ga Allah.[1] Alfurqan:54