فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ KALMAR TARBIYYA CIKIN HARSHEN LARABCI DA YANDA AKA YI 4
■ FASALI NA ( 2 ) 24
■ AUREN DABI'A 24
■ FASALI NA 3
■ FASALI NA 4 73
■ FASALI NA 5 131
■ FASALI NA 6 176
HAQQOQIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI 177
1 – HAQURI 178
2 – KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA 179
HAQQOQIN MATA 180
CIYARWA DA YALWATAWA 185
TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI 187
KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA 187
UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA 193
GARKUWA 196
8 – KYAUTATAWA : 196
9 - KYAWUNTA ZAMANTAKEWA 197
3 – TAUSAYAWA MIJI : 208
4 – HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYYAKINSA : 209
5 - HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAQQOQI 209
6 – JIMA'I 210
7 - ADO 213
8 – KAMEWA CIKIN MAGANA : 219
SHUGABANTAR IYALI 225
DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE 227
1 – SON JUNA 228
2 – YAWAITA AIKATA ALHERI: 228
4 – SANYA FARIN CIKI: 229
5 – BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI: 230
6 – KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA : 230
7 – TAIMAKO DA TALLAFAWA 230
8 – TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA : 231
9 – KALAMIN AQIDOJI MAI KYAWU DA QARFAFAFFEN FURUCI. 232
10 – KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI : 232
11 – BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI : 233
12 – KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI : 233
13 – RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI 233
14 – RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE : 234
15 – RASHIN GORI KAN MIJI : 234
16 – RASHIN QAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA: 235
17 - YIN SHAWARA DA MATA BANDA BIYE MUSU: 235
18 – TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA : 238
19 – HANKALTA 239
20 - MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA 240
21 – KISHI 240
22 – TAIMAKEKENIYYA 242
23 – DADADAWA IYALI 243
27 – WATSI DA BOAKANCI DA TSAFE TSAFE : 244
28 - HIDIMA MADAWWAMIYA 245
29 – GODIYA 246
29 – QAUNAR JUNA 247
TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA (AS) 248
■ FASALI NA 8 252

DALILAN YIN AURE CIKIN SUNNA MAI DARAJA 60

DALILAN YIN AURE CIKIN SUNNA MAI DARAJA

Haqiqa  mutum yana da zabi cikin ayyukansa, aiki da yke da zabi ya zama tilas ya zama yana da muqaddima: daga cikinsu akwai so, sannan akwai dalilai da hadafi, misalin aure da irin muhimmancinsa cikin al'umma da matsayinsa  cikin rayuwar mutum dole ne ya kasance ya na dalili da tsarkakakken hadafansa, sai dai kuma tread haka mutane suna yawan kuskure da jahilci da yawan lokuta su  kanyi kuskure cikin hadafai da dalilansu kan yin wani aiki da su ke son yi . su nufi yin wani aiki da dalilai mrasa qima da hadafai  na rudu wanda basu da haqiqa , sai ya zabi hanyar bata da karkata , ya kuama gina tushensa kan gabar rami mai tusguwa , sai ya ddnga grba bomi da azama da rashin arziqi, ana sanin qarshen abubuwa za su kasance tun daga farkonsu, daga wannan hanayar muke samun muslunci mai daraja na shiryar da mutum cikin matafiyar rayuwarsa da dukkani sasanninta ya zuwa ga abinda cikinsa akwai damdagatar da gaskiya, ya sanar da shih akan don gudun kada ya fada hawiya , bari madai yana rabauta da arziqin gida duniya dana lahira, cikin al'amarin aure yana bayyana tushen da dalilai na gaskiya wadanda ke sanya mutum ya rayu rayuwa cikin yalwa da kwanciyar hankaliya  na naqashceka dalilali da hadafi kan yin aure wanda suka zo daga riwayoyi masu daraja  haqiqa wadannan riwayoyi da za su zo suna hakaito  tsarkaka aure da mtsayinsa madaukaki