فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ KALMAR TARBIYYA CIKIN HARSHEN LARABCI DA YANDA AKA YI 4
■ FASALI NA ( 2 ) 24
■ AUREN DABI'A 24
■ FASALI NA 3
■ FASALI NA 4 73
■ FASALI NA 5 131
■ FASALI NA 6 176
HAQQOQIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI 177
1 – HAQURI 178
2 – KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA 179
HAQQOQIN MATA 180
CIYARWA DA YALWATAWA 185
TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI 187
KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA 187
UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA 193
GARKUWA 196
8 – KYAUTATAWA : 196
9 - KYAWUNTA ZAMANTAKEWA 197
3 – TAUSAYAWA MIJI : 208
4 – HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYYAKINSA : 209
5 - HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAQQOQI 209
6 – JIMA'I 210
7 - ADO 213
8 – KAMEWA CIKIN MAGANA : 219
SHUGABANTAR IYALI 225
DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE 227
1 – SON JUNA 228
2 – YAWAITA AIKATA ALHERI: 228
4 – SANYA FARIN CIKI: 229
5 – BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI: 230
6 – KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA : 230
7 – TAIMAKO DA TALLAFAWA 230
8 – TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA : 231
9 – KALAMIN AQIDOJI MAI KYAWU DA QARFAFAFFEN FURUCI. 232
10 – KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI : 232
11 – BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI : 233
12 – KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI : 233
13 – RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI 233
14 – RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE : 234
15 – RASHIN GORI KAN MIJI : 234
16 – RASHIN QAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA: 235
17 - YIN SHAWARA DA MATA BANDA BIYE MUSU: 235
18 – TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA : 238
19 – HANKALTA 239
20 - MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA 240
21 – KISHI 240
22 – TAIMAKEKENIYYA 242
23 – DADADAWA IYALI 243
27 – WATSI DA BOAKANCI DA TSAFE TSAFE : 244
28 - HIDIMA MADAWWAMIYA 245
29 – GODIYA 246
29 – QAUNAR JUNA 247
TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA (AS) 248
■ FASALI NA 8 252

3- MAFI SOYUWAR GINI WAJEN ALLAH: 62

3- MAFI SOYUWAR GINI WAJEN ALLAH:

وقال (صلى الله عليه وآله)  : ما بُني بناءٌ في الإسلام أحبّ إلى الله من التزويج

 

4-Manzon Allah (saw) ya ce : babu wani gini cikin muslunci da yafi soyuwa wajen fiye da aure.

عن أبي عبد الله (عليه السلام) ، قال  : قال رسول الله (صلى الله عليه وآله)  : تزوّجوا وزوّجوا ، ألا  فمن حظّ امرئ مسلم إنفاق قيمة أيمة ـ  التي لا زوج لها بكراً كانت أو ثيّباً  ـ وما من شيء أحبّ إلى الله عزّ وجلّ من بيت يعمر في الإسلام بالنكاح ، وما من شيء أبغض إلى الله عزّ وجلّ من بيت يخرب في الإسلام بالفرقة ، يعني الطلاق[1]

5-An karbo daga baban Abdullah (as) ku aura ku aurar, ku saurara daga cikin rabon musulmi ciyarda tuzuruwa wacce bata da miji ta kasance budurwane ko kuma bazawara, babu wani abu da yafi soyuwa wajen Allah daga gidan da ya rayu cikin muslunci da aure, babu wani abu da Allah yafi qi daga gidan ke rugujewa cikin muslunci da rabuwa ma'ana sakin aure.

Sannan baban Abdullah(as) ya cigaba da cewa : Allah mai girma da daukaka ya tsananta cikin saki ya maimaita fadin qiyayyarsa kan saki aure, daga cikin manufar aure tsarkakka assasa gini da samar da iyali na gari wanda sune sinadari na farko wajen samarda al'umma ta gari lafiyayya.[1] Dukkanin hadisan da ba ambace masadir dinsu ba mai karatu zai iya komawa  ga littafin mukarimul akhlaq na babba malamin hadisi fadalibn Hassan dabarasi malamin qarni na shida.