فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ KALMAR TARBIYYA CIKIN HARSHEN LARABCI DA YANDA AKA YI 4
■ FASALI NA ( 2 ) 24
■ AUREN DABI'A 24
■ FASALI NA 3
■ FASALI NA 4 73
■ FASALI NA 5 131
■ FASALI NA 6 176
HAQQOQIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI 177
1 – HAQURI 178
2 – KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA 179
HAQQOQIN MATA 180
CIYARWA DA YALWATAWA 185
TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI 187
KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA 187
UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA 193
GARKUWA 196
8 – KYAUTATAWA : 196
9 - KYAWUNTA ZAMANTAKEWA 197
3 – TAUSAYAWA MIJI : 208
4 – HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYYAKINSA : 209
5 - HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAQQOQI 209
6 – JIMA'I 210
7 - ADO 213
8 – KAMEWA CIKIN MAGANA : 219
SHUGABANTAR IYALI 225
DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE 227
1 – SON JUNA 228
2 – YAWAITA AIKATA ALHERI: 228
4 – SANYA FARIN CIKI: 229
5 – BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI: 230
6 – KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA : 230
7 – TAIMAKO DA TALLAFAWA 230
8 – TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA : 231
9 – KALAMIN AQIDOJI MAI KYAWU DA QARFAFAFFEN FURUCI. 232
10 – KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI : 232
11 – BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI : 233
12 – KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI : 233
13 – RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI 233
14 – RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE : 234
15 – RASHIN GORI KAN MIJI : 234
16 – RASHIN QAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA: 235
17 - YIN SHAWARA DA MATA BANDA BIYE MUSU: 235
18 – TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA : 238
19 – HANKALTA 239
20 - MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA 240
21 – KISHI 240
22 – TAIMAKEKENIYYA 242
23 – DADADAWA IYALI 243
27 – WATSI DA BOAKANCI DA TSAFE TSAFE : 244
28 - HIDIMA MADAWWAMIYA 245
29 – GODIYA 246
29 – QAUNAR JUNA 247
TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA (AS) 248
■ FASALI NA 8 252

4- SUNNAR ANNABI: 63

4- SUNNAR ANNABI:

جَاءَتِ امْرَأَةُ عُثْمَانَ بْنِ مَظْعُونٍ إِلَى النَّبِيِّ ص فَقَالَتْ يَا رَسُولَ اللَّهِ إِنَّ عُثْمَانَ يَصُومُ النَّهَارَ وَ يَقُومُ اللَّيْلَ فَخَرَجَ رَسُولُ اللَّهِ ص مُغْضَباً يَحْمِلُ نَعْلَيْهِ حَتَّى جَاءَ إِلَى عُثْمَانَ فَوَجَدَهُ يُصَلِّي فَانْصَرَفَ عُثْمَانُ حِينَ رَأَى رَسُولَ اللَّهِ ص فَقَالَ لَهُ يَا عُثْمَانُ لَمْ يُرْسِلْنِي اللَّهُ تَعَالَى بِالرَّهْبَانِيَّةِ وَ لَكِنْ بَعَثَنِي بِالْحَنِيفِيَّةِ السَّهْلَةِ السَّمْحَةِ أَصُومُ وَ أُصَلِّي وَ أَلْمِسُ أَهْلِي فَمَنْ أَحَبَّ فِطْرَتِي فَلْيَسْتَنَّ بِسُنَّتِي وَ مِنْ سُنَّتِيَ النِّكَاحُ[1]

6-Haqiqa matar sahabi usmnu dan maz'un  ta je wajen annabi (as) sai tace masa ya manzon Allah lalle usmanu dan maz'un yana tsayuwar dare ya azumce rana, sai manzon Allah ya fito cikin fushi yana riqe da  takalminsa a hannu har ya isa wajen usman dan maz'un sai ya sameshi yana sallah , take usman ya yanke sallah yayin da ya ga manzon Allah  sai manzon Allah ya ce masa ya usman Allah bai aiko ni da rahabaniyanci ba, sai dai cewa ya aiko ni da addinin shiriya sauqaqaqqe ina azumi ina sallah ina kusantar iyalina  dukkanin mai qaunar dabi'ata to ya raya sunnata daga cikin sunnata aure.

Saboda haka dole ne adinga aunawa tsakanin sasannin ruhin dan adam dana gangar jiki, babu asali ga ruhi shi kadai kamar yadda babu asali ga gangar jiki, babu asali ga dandano sai dai cewa su suna tafiya tare `yan'uwan juna bisa kebantattun sharudda da na game gari.

[2] وَابْتَغِ فِيمَا آتَاكَ اللَّهُ الدَّارَ الْآخِرَةَ وَلَا تَنْسَ نَصِيبَكَ مِنَ الدُّنْيَا

ka nemi gidan lahira cikin abin da Allah ya baka  ka da ka kamanta rabonka daga duniya.

Ka kasance ga duniyarka kamar zaka rayu har abada, ka kasance cikin lahirarka kamar ace gobe zaka mutu, madallah da duniya mai taimako kan lahira.

Muslunci addinin dabi'a yana kiran mu ya zuwa la'akari da aunawa cikin sasanni biyu na ruhi da gangar jiki ba tare da taqaitawa ba da wuce gona da iri.

Haqiqa dabi'ar  annabta dabi'a ce ta tauhidi da muslunci da wacce ubangiji  ya halicci mutane kanta, dukkanin wani abin haihuwa ana haifarsa kanta, ya zama wajibi mutum ya sunnantu da ladabtuwa kan sunnar annabi da ladubbansa, daga cikin mafi shahara daga wadannan sunnoni shi ne aure.

وقال (صلى الله عليه وآله)  : « من كان له ما يتزوّج به ، فلم يتزوّج فليس منّا » .            

7-Manzon Allah (saw) ya ce: dukkanin wanda ya ke da abin da zai iya aure, to ya yi aure, dukkanin wanda bai yi ba ba ya daga gareni . ba za'a  qidayashi ba cikin musulmi sakamakon qin yin aurenshi, tayiwu qin yin hakan ya taimaka wajen yaduwar fasadi cikin al'umma, hakan na kore ruhin muslunci wanda ke son alheri da gyara ga dukkanin musulmai.

الكافي([125]) ، بسنده عن أبي عبد الله (عليه السلام) ، قال  : قال أمير المؤمنين (عليه السلام)  : تزوّجوا فإنّ رسول الله (صلى الله عليه وآله) قال  : من أحبّ أن يتبع سنّتي فإنّ من سنّتي التزويج[3]

8-Alkafi da isnadinsa daga baban Abdullah (as) ya ce: imam ali ya ce: kuyi aure haqiqa manzon Allah(saw) ya ce: dukkanin me son biyayya ga aure na daga sunnata aure.[1] Wasa'ilul shi'a  m 14 sh 74

[2] Alqasas:77

[3] Alkafi m 5 sh 329