فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ KALMAR TARBIYYA CIKIN HARSHEN LARABCI DA YANDA AKA YI 4
■ FASALI NA ( 2 ) 24
■ AUREN DABI'A 24
■ FASALI NA 3
■ FASALI NA 4 73
■ FASALI NA 5 131
■ FASALI NA 6 176
HAQQOQIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI 177
1 – HAQURI 178
2 – KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA 179
HAQQOQIN MATA 180
CIYARWA DA YALWATAWA 185
TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI 187
KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA 187
UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA 193
GARKUWA 196
8 – KYAUTATAWA : 196
9 - KYAWUNTA ZAMANTAKEWA 197
3 – TAUSAYAWA MIJI : 208
4 – HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYYAKINSA : 209
5 - HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAQQOQI 209
6 – JIMA'I 210
7 - ADO 213
8 – KAMEWA CIKIN MAGANA : 219
SHUGABANTAR IYALI 225
DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE 227
1 – SON JUNA 228
2 – YAWAITA AIKATA ALHERI: 228
4 – SANYA FARIN CIKI: 229
5 – BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI: 230
6 – KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA : 230
7 – TAIMAKO DA TALLAFAWA 230
8 – TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA : 231
9 – KALAMIN AQIDOJI MAI KYAWU DA QARFAFAFFEN FURUCI. 232
10 – KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI : 232
11 – BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI : 233
12 – KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI : 233
13 – RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI 233
14 – RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE : 234
15 – RASHIN GORI KAN MIJI : 234
16 – RASHIN QAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA: 235
17 - YIN SHAWARA DA MATA BANDA BIYE MUSU: 235
18 – TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA : 238
19 – HANKALTA 239
20 - MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA 240
21 – KISHI 240
22 – TAIMAKEKENIYYA 242
23 – DADADAWA IYALI 243
27 – WATSI DA BOAKANCI DA TSAFE TSAFE : 244
28 - HIDIMA MADAWWAMIYA 245
29 – GODIYA 246
29 – QAUNAR JUNA 247
TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA (AS) 248
■ FASALI NA 8 252

7- ALFAHARI : 70

7- ALFAHARI :

قال رسول الله (صلى الله عليه وآله)  : تزوّجوا فإنّي مكاثر بكم الاُمم يوم القيامة ، حتّى  أنّ السقط ليجيء محبنطئاً على باب الجنّة ، فيقال له  : اُدخل الجنّة ، فيقول  : لا ، حتّى يدخل أبواي الجنّة قبلي

20-Manzon Allah (saw) ya ce: ku yi aure haqiqa zanyi alfahari da ku ranar qiyama cikin al'ummu hatta jinjiri da akai barinsa zai zo  qofar aljanna yana cike da fushi,  ace masa shiga aljanna, sai ya ce bazan shiga ba har sai mahaifana sun shiga.

Wannan ba komai ba ne face kwadaitarwa da muhimmantar da mas'alar aure da iyali da yawaita zuriya ko da kuwa da jinjirin da akayi barinsa ne, haqiqa hakan na nuna al'amarin na da girma cikin al'ummar musulmi da kuma manufofinsa tsarkaka da kyakkyawar riba da ke kiran musulmi ya zuwa himmatuwa da al'amarin aure, ya sanya tubalinsa na farko kan tushe ingantacce da niyya ta gaskiya, haqiqa yadda al'amarin ya ke shi ne ana gane qarshen abubuwa da yadda aka assasa farkonsu, niyya ta kasance me kyawu tun farkon al'amari  tabbas Allah zai albarkance shi, maukibin iyali zai gudana kan hanya ta zinariya ya zuwa rabauta, cikin tafkuna matsaloli jirgin iyali zai birki ya tsaya cak a gefan gabar natsuwa da rayuwa mani'imciya, saboda bai yi aure kadai don qosarwa da biyan buqatarsa ta sha'awa, a 'a yayi ne don nauyaya qasa da kalmar tauhidi da kuma tabbatar da rabin addininsa, da katange kansa daga haduran zunubai, da kiyaye zuciyarsa daga munanan laifuka, ya kasance ma'abocin ginin da Allah keso da  raya sunnar annabinsa da neman arziqi da kare kai daga tarkon shaidan da wasiwasinsa, haqiqa dukkanin wanda bai aure ba cikin gaggawa zai fada hannun shaidanu da raye rayensu da wasiwasinsu, dukkanin wanda ya yi aure zai fuskanci Allah kai tsaye cikin ibadarsa .