فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ KALMAR TARBIYYA CIKIN HARSHEN LARABCI DA YANDA AKA YI 4
■ FASALI NA ( 2 ) 24
■ AUREN DABI'A 24
■ FASALI NA 3
■ FASALI NA 4 73
■ FASALI NA 5 131
■ FASALI NA 6 176
HAQQOQIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI 177
1 – HAQURI 178
2 – KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA 179
HAQQOQIN MATA 180
CIYARWA DA YALWATAWA 185
TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI 187
KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA 187
UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA 193
GARKUWA 196
8 – KYAUTATAWA : 196
9 - KYAWUNTA ZAMANTAKEWA 197
3 – TAUSAYAWA MIJI : 208
4 – HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYYAKINSA : 209
5 - HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAQQOQI 209
6 – JIMA'I 210
7 - ADO 213
8 – KAMEWA CIKIN MAGANA : 219
SHUGABANTAR IYALI 225
DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE 227
1 – SON JUNA 228
2 – YAWAITA AIKATA ALHERI: 228
4 – SANYA FARIN CIKI: 229
5 – BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI: 230
6 – KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA : 230
7 – TAIMAKO DA TALLAFAWA 230
8 – TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA : 231
9 – KALAMIN AQIDOJI MAI KYAWU DA QARFAFAFFEN FURUCI. 232
10 – KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI : 232
11 – BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI : 233
12 – KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI : 233
13 – RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI 233
14 – RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE : 234
15 – RASHIN GORI KAN MIJI : 234
16 – RASHIN QAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA: 235
17 - YIN SHAWARA DA MATA BANDA BIYE MUSU: 235
18 – TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA : 238
19 – HANKALTA 239
20 - MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA 240
21 – KISHI 240
22 – TAIMAKEKENIYYA 242
23 – DADADAWA IYALI 243
27 – WATSI DA BOAKANCI DA TSAFE TSAFE : 244
28 - HIDIMA MADAWWAMIYA 245
29 – GODIYA 246
29 – QAUNAR JUNA 247
TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA (AS) 248
■ FASALI NA 8 252

FAFUTIKA CIKIN AURE 133

FAFUTIKA CIKIN AURE                          

ta iya yiwuwa tsanani da yanayin tattalin arziqi bai bada dama ga saurayi ya yunqura yin aura ba, sai ya zama gwauranci ya lazimce shi har lokacinsa ya kure, a irin wannan yanayi ya zama wajibi ya zama an samu fafutika da motsi daga iyaye, makusanta da muminai wadanda suke wadata duk wanda ya tallafa da haka na da lada mai girma, cikin wannan lada akwai riwayoyi masu tarin yawa wadanda da sune zamu san irin muhimmancin da ubangiji ya jibantawa al'amarin aure da fafutika ciknsa:

عَنْ أَبِي عَبْدِ اللَّهِ ع قَالَ: أَرْبَعَةٌ يَنْظُرُ اللَّهُ عَزَّ وَ جَلَّ إِلَيْهِمْ يَوْمَ الْقِيَامَةِ مَنْ أَقَالَ نَادِماً أَوْ أَغَاثَ لَهْفَانَ أَوْ أَعْتَقَ نَسَمَةً أَوْ زَوَّجَ عَزَب[1]

1- daga baban abdullah (as) ya ce: matane hudu Allah madaukaki zai kalle su ranar qiyama: wanda ya zobaitar da mai nadama, wanda ya taimakawa wanda aka zalunta, wanda ya `yanta bayi, wanda ya aurar da tuzuru.

قَالَ رَسُولُ اللَّهِ ص مَنْ عَمِلَ فِي تَزْوِيجِ حَلَالٍ حَتَّى يَجْمَعَ اللَّهُ بَيْنَهُمَا زَوَّجَهُ اللَّهُ مِنَ الْحُورِ الْعِينِ وَ كَانَ لَهُ بِكُلِّ خُطْوَةٍ خَطَاهَا وَ كَلِمَةٍ تَكَلَّمَ بِهَا عِبَادَةُ سَنَة[2]ٍ

2- manzon Allah (saw) ya ce: duk wanda ya aikata halali cikin aure har Allah ya hada tsakaninsu, Allah zai aura masa matar aljnna, kuma za kasance duk taku daya da ya taka ko kalma daya da ya furta  ya na da ladan ibadar shekara.

أمير المؤمنين (عليه السلام) ، قال  : أفضل الشفاعات أن يشفع بين اثنين في نكاح حتّى يجمع شملهم[3]ا

3- daga sarkin muminai ali (as) ya ce:  mafi falalar ceto shi ne ceton tsakanin mutane biyu cikin aure har Allah ya hada kansu.

Dole fafutikar ta zamanto cikin ilimi da wayewa har ya zama wanda yay i bai nadama ba , kamar yadda ya faru ga sashen wasu masu fafutki da kai kawo kan ayyukan alheri.[1] Biharul anwar m 100 sh 218

[2] Masdarin da ya gabata sh 221

[3] Masdarin da ya gabata sh 222