فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ KALMAR TARBIYYA CIKIN HARSHEN LARABCI DA YANDA AKA YI 4
■ FASALI NA ( 2 ) 24
■ AUREN DABI'A 24
■ FASALI NA 3
■ FASALI NA 4 73
■ FASALI NA 5 131
■ FASALI NA 6 176
HAQQOQIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI 177
1 – HAQURI 178
2 – KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA 179
HAQQOQIN MATA 180
CIYARWA DA YALWATAWA 185
TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI 187
KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA 187
UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA 193
GARKUWA 196
8 – KYAUTATAWA : 196
9 - KYAWUNTA ZAMANTAKEWA 197
3 – TAUSAYAWA MIJI : 208
4 – HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYYAKINSA : 209
5 - HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAQQOQI 209
6 – JIMA'I 210
7 - ADO 213
8 – KAMEWA CIKIN MAGANA : 219
SHUGABANTAR IYALI 225
DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE 227
1 – SON JUNA 228
2 – YAWAITA AIKATA ALHERI: 228
4 – SANYA FARIN CIKI: 229
5 – BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI: 230
6 – KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA : 230
7 – TAIMAKO DA TALLAFAWA 230
8 – TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA : 231
9 – KALAMIN AQIDOJI MAI KYAWU DA QARFAFAFFEN FURUCI. 232
10 – KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI : 232
11 – BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI : 233
12 – KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI : 233
13 – RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI 233
14 – RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE : 234
15 – RASHIN GORI KAN MIJI : 234
16 – RASHIN QAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA: 235
17 - YIN SHAWARA DA MATA BANDA BIYE MUSU: 235
18 – TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA : 238
19 – HANKALTA 239
20 - MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA 240
21 – KISHI 240
22 – TAIMAKEKENIYYA 242
23 – DADADAWA IYALI 243
27 – WATSI DA BOAKANCI DA TSAFE TSAFE : 244
28 - HIDIMA MADAWWAMIYA 245
29 – GODIYA 246
29 – QAUNAR JUNA 247
TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA (AS) 248
■ FASALI NA 8 252

CIYARWA DA YALWATAWA 185

CIYARWA DA YALWATAWA    

daga cikin haqqoqin iyali ciyar da su da yalwata musu, idan Allah ya yalwata bawa, to ya kamace shi ya yalwatawa iyalinsa, ya zamanto iyalinsa sun dandani yalwar da ya ke ciki, ya yi musu qari kan haqqinsu da ya wajabta kansa a shari'ance  daga abinci tufafi da makamantansu.

قال رسول الله (صلى الله عليه وآله)  : ما من عبد يكسب ، ثمّ ينفق على عياله ، إلاّ أعطاه الله بكلّ درهم ينفقه على عياله سبعمائة ضعف

8 manzon Allah (saw) babu wani bawa da ke zuwa ya nemo kudi ya ciyar da iyalinsa su face Allah ya ninka masa dirhami dari bakwai kan dukkkanin dirhami guda.

عن الإمام الباقر (عليه السلام) ، قال  : من كانت عنده امرأة فلم يكسها ما يواري عورتها ، ويطعمها ما يقيم صلبها ـ  أي يقوّيها ولا يجوّعها  ـ كان حقّاً على الإمام أن يفرّق بينهما ـ  وهذه كناية عن أنّ مثل هذه الحياة لا تدوم بشكل مريح وسعيد ، بل من حقّ الحاكم الشرعي أن يفرّق بينهما بالطلاق  ـ فيما إذا رفعت أمرها إلى الحاكم

9 daga imam baqir (as) ya ce: duk wanda bai bai baiwa matarsa abin da za ta suturce al'aurarta ba, bai kuma ciyar da ita da abin da zai qarfafa ta ba, to imami na da haqqin raba wannan aure.

kai hakimin shar'i na da haqqin raba wannan aure da saki idan ta kaima masa qara.

عن أبي عبد الله (عليه السلام) ، في قوله تعالى  : (  وَمَنْ قُدِرَ عَلَيْهِ رِزْقُهُ فَـلْـيُـنفِقْ مِمَّا آ تَاهُ اللهُ ،[1] قال  : إن أنفق عليها ما يقيم ظهرها مع كسوة ـ  أي رعاية الأكل واللباس  ـ وإلاّ فرّق بينهما

10 an karbo daga baban abdullah (as) cikin fadinsa madaukakin sarki : wanda aka quntata arziqinsa to ya ciyar daga abin da Allah ya hore mashi dalak. ya ce : idan ya iya ciyar da ita da abin da zai qarfafi gadon bayanta tare da tufatarwa, idan kuma ya gaza kan hakan to a raba tsakaninsu.

عن عبد الله بن عطا ، قال  : دخلت على أبي جعفر (عليه السلام) فرأيت في منزله نضداً ووسائد وأنماط ومرافق ، فقلت له  : ما هذا  ؟ قال (عليه السلام)  : متاع المرأة

11 an karbo Abdullah dan ada, ya ce: na shiga wajen baban jafar (as) sai na ga shimfidu da matasai da matadai na alfarma, sai na ce masa me ye wadannan ? sai ya ce: tarkacen mata.

عن جابر ، عن الباقر (عليه السلام) ، قال  : دخل قوم على الحسين بن علي (عليه السلام)فقالوا  : يا بن رسول الله ، نرى في منزلك أشياء مكروهة ـ  وقد رأوا في منزله بساطاً ونمارق  ـ فقال  : إنّما نتزوّج النساء فنعطيهن مهورهن فيشترين بها ما شئن ليس لنا منه شيء

12 an karbo daga jabir dan abdullah  daga baqir (as) ya ce:  wasu mutane sun zo wajen husaini dan ali (as) sai suka ce masa: munga wasu ababen qi cikin gidanka, sunga wsu kayayyaki daga shimfidu da matasai,sai ya ce: kadai dai idan mun auri mata sau mu basu sadakokinsu sai su sayi abin da suke so da shi, babu wani abu da mu ke da shi ciki.[1] addalaq