TARBIYYAR HALITTA DA MUSLUNCI 9
WANENE MAI TARBIYA ? 10
KASHE KASHEN TARBIYA 12
ABUBUWAN DA SUKA RATAYU DA ITA 13
IYALI CIKIN MA'ANAR LUGGA DA ISDILAHI 13
IYALI A LUGGANCE : 14
■ AUREN DABI'A 24
KASHE KASHEN AURE: 41
ADADIN MAZAJE: 44
HANYOYIN TABBATAR AURE : 46
5 - KASANTUWAR MIJI DAYA RAK MACE DAYA RAK: 46
SAMUN CIKAR KAMALA CIKIN AURE 54
DALILAN YIN AURE CIKIN SUNNA MAI DARAJA 60
1 TAUHIDI: 61
2-TAQAWA : 62
3- MAFI SOYUWAR GINI WAJEN ALLAH: 62
4- SUNNAR ANNABI: 63
5 - QARUWAR ARZIQI : 65
6 – QARUWAR IMANI : 69
7- ALFAHARI : 70
8- QARUWAR IBADA : 71
9- GARKUWA : 71
10 – SADAR DA ZUMUNCI 72
11- ADDINI : 72
12- DEBE HASO: 73
1- ASALI 76
2- WATA CIKIN BURUJIN AQRABU : 76
HUKUNCIN ILIMIN BUGA QASA CIKIN SHARI'A MAI TSARKI 77
MAHALLIN DA MUTUM KE RAYUWA CIKI 84
SON MATA 84
MATA MASU MUTUNCI DA DARAJA 88
1 MATAYE MAFI KYAWUN FUSKOKI MAFI QARANCI SADAKI 90
2- QARANCIN BUQATU DA SAUQAQE HAIHUWA: 91
3- KASHE KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALINSU 91
TSARA CIKIN AURE 116
FAFUTIKA CIKIN AURE 133
AUREN WURI 134
HUDUBA 136
SADAKI 142
HADARIN TSADAR SADAKI : 148
AUREN SHARI'A 150
DAREN ANGONCI 150
AYYUKAN DAREN ANGONCI : 154
ZAMA TARE DA AMARYA HAR TSAWON KWANAKI BAKWAI : 155
WALIMA 155
RARRABA ALEWA KO DABINO 157
LADUBBAN SADUWA DA IYALI 158
1- MAFI DADIN DADADA 160
2- WASA DA MATA GABANIN JIMA'I : 160
4 – HUKUNCIN AZALO : 174
5 – ADDU'A YAYIN KUSANTAR IYALI 175
35 – daga abu rabi'i ashshami, ya ce 175
1 – HAQURI 178
2 – KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA 179
HAQQOQIN MATA 180
CIYARWA DA YALWATAWA 185
TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI 187
KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA 187
UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA 193
GARKUWA 196
8 – KYAUTATAWA : 196
9 - KYAWUNTA ZAMANTAKEWA 197
3 – TAUSAYAWA MIJI : 208
4 – HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYYAKINSA : 209
5 - HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAQQOQI 209
6 – JIMA'I 210
7 - ADO 213
8 – KAMEWA CIKIN MAGANA : 219
SHUGABANTAR IYALI 225
DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE 227
1 – SON JUNA 228
2 – YAWAITA AIKATA ALHERI: 228
4 – SANYA FARIN CIKI: 229
5 – BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI: 230
6 – KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA : 230
7 – TAIMAKO DA TALLAFAWA 230
8 – TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA : 231
9 – KALAMIN AQIDOJI MAI KYAWU DA QARFAFAFFEN FURUCI. 232
10 – KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI : 232
11 – BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI : 233
12 – KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI : 233
13 – RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI 233
14 – RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE : 234
15 – RASHIN GORI KAN MIJI : 234
16 – RASHIN QAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA: 235
17 - YIN SHAWARA DA MATA BANDA BIYE MUSU: 235
18 – TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA : 238
19 – HANKALTA 239
20 - MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA 240
21 – KISHI 240
22 – TAIMAKEKENIYYA 242
23 – DADADAWA IYALI 243
27 – WATSI DA BOAKANCI DA TSAFE TSAFE : 244
28 - HIDIMA MADAWWAMIYA 245
29 – GODIYA 246
29 – QAUNAR JUNA 247
TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA (AS) 248
SON `YA`YA DA QANAN YARA 252
MUQAMI NA 2 254
MUQAMI NA 3 260
NEMAN HAIHUWAR DA NAMIJI 260
MUQAMI NA 4 266
RAINON CIKI DA LADUBBNSA 266
TASIRIN ABINCI KAN MATA MASU CIKI DA YARA DA JIMA'I 267
MUQAMI NA 6 269
HAIHUWA 269
MUQAMI NA 7 270
SHAYARWA 270
MUQAMI NA 8 273
RAINON YARO 273
MUQAMI NA TARA 279
TAYA MURNA DA SAMUN DA 279
MUQAMI NA 10 281
AQIQA 281
WASU AYYUKAN MUSTAHABBAN NA DABAN 286
MUQAMI NA 11 287
KACIYA 287
MUQAMI NA 12 290
KAMANCECENIYAR DA DA MAHAIFINSA 290
MUQAMI NA 13 292
MATAKAN TARBIYYYAR YARA 292
MUQAMI NA 14 298
ADALCI TSAKANIN `YA`YA 298
MUQAMI NA 15 300
SUMBATA NA DAGA ALAMOMIN SO 300
FASALI NA 9 302
FASALI NA 10 317
BATUTUWA DABAN DABAN 317
FASALI NA 11 325
SAKI 325
GABATARWA 327
HAQIQANIN LADABI KAN HASKEN MAZHABAR IYALN GIDAN ANNABI ( AS ) 329
WAYE ME LADABTARWA ? 336
MEYE LADABI ? 338
ASALAN LADUBBA 341
MASADIR CIKIN LADUBBA 347
MASADIR DIN LARABCI 349
TABLE OF CONTENTS 355
- CIKIN HALLARAR ALHERI
- HUJJOJIN HALASCIN YIN TAKIYYA A MUSLUNCI DAGA MAHANGAR MANYAN MALAMAI GUDA BIYU
- FARKAR DA MAI BACCI CIKIN TABBATUWAR GANIN IMAM KA'IM A.S
- ALAMOMIN ANNABI CIIKIN KUR'ANI MAI GIRMA
- HAKURI DA FUSHI
- Bada'u tsakanin hakika da kagen makiya
- FALALAR DAREN LAILATUL KADRI
- WAHABIYANCI A TSAKANIN GUDUMA DA
- HASKEN SASANNI CIKIN SANIN ARZIKI
- AQIDUN MUMINAI
- FATIMA TAGAR HASKAYE
- SIRRIKAN AIKIN HAJJI DA ZIYARA
- TARBIYYAR IYALI A MAHANGAR ALKUR'ANI DA AHLULBAITI
KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA
daga cikin mafi girman matsalolin cikin rayuwar aure, shi ne dukan da miji ke yiwa matarsa, da yawa yawan saki da sabani cikin iyali ya samo asali daga dukan da miji kewa matarsa, cikin maza akwai wadanda ke dauke da ruhin kai hari na dabbanci da ke sanya shi mantar da hankali da fita daga hayyacinsa yayin da ya ke cikin fusata sai kai ga dukan matarsa ta hanyar da Allah bai yardar masa ba, tabbas wasu daga mazaje misalinsu kamar dabbobi bari ma dai sunfi dabba batan hanya.
Idan mace ta kasance cikin hukunci wacce aka daure rarrauna, kuma ita ce furen da ke qamsasa gida da soyayya da debe haso, wacce babu abin da ya cancance ta face shaqar qamshinta cikin tausasawa mai yafi muni daga wadancan mazaje da ke munana da baqanta jikin matayensu da duka saboda huce haushin fushin da suka afka da daukar fansa kansa, ire iren wadannan mazaje za ka samesu suna durqusawa azzalumi, kai har su zama masu taimakonsu cikin zalunci ba sa kasancewa abokan rigimar azzalumai da taimakon wadanda aka zalunta, bari madai zaka same su suna huce dukkanin haushinsu kan matayensu raunana, ka same suna alfahari kai kace wanda ya kashe marhab kaibari gundumeman mushriki da ya buqa ya qi da imam ali (as) a yaqin kaibar ko kuma kamar amru dan wuddu al'amiri ko kuma antazatu dan shaddadu.
na'am duka ya zo cikin muqamin tarbiyya, ba a muqamin daukar fansaba da huce haushi, kadai da ya zo cikin wasu wurare iyakakku, tare da cewa ka da dukan ya wuce iyaka ya kai ga canja launin fata zuwa ga jajawur ko baqir qirin, ko kumbura da jin ciwo ko karya wani waje a jikinta da dai makamantan haka.[1] ana duka ne da zarbar dabino ko qananan itatuwa da ake sakacen haqori da su.
kamar bai kamace shi yay i mat tsawa da firgita , ya kamata ya yi mata mu'amala cikin nutsuwa da sanya hankali kyawawan lafuzza , ya nua mata gaskiya ya jiyar da ita haqiqa, ya sanar mta abin da ya wajabta da lazimta kanta da kebantattun ayyuka da wanda suaka game .
13 kaulatu ta cewa da manzon Allah (saw) me ye haqqina kan mijina ? sai ya ce: ya ciyar da ke abin da ya ke ci, ya tufatar da ke da abin da ya ke sanyawa, ka da ya mare ki kada ya dinga ihu da daga muraya a gabanki …
خَطَبَ النَّبِيُّ ص فَقَالَ: يَا أَيُّهَا النَّاسُ إِنَّ النِّسَاءَ عِنْدَكُمْ عَوَارٍ لَا يَمْلِكْنَ لِأَنْفُسِهِنَّ ضَرّاً وَ لَا نَفْعاً أَخَذْتُمُوهُنَّ بِأَمَانَةِ اللَّهِ وَ اسْتَحْلَلْتُمْ فُرُوجَهُنَّ بِكَلِمَاتِ اللَّهِ فَلَكُمْ عَلَيْهِنَّ حَقٌّ وَ لَهُنَّ عَلَيْكُمْ حَقٌّ وَ مِنْ حَقِّكُمْ عَلَيْهِنَّ أَنْ لَا يوطئوا [يُوطِئْنَ] فُرُشَكُمْ وَ لَا يَعْصِينَكُمْ فِي مَعْرُوفٍ فَإِذَا فَعَلْنَ ذَلِكَ فَلَهُنَّ رِزْقُهُنَّ وَ كِسْوَتُهُنَّ بِالْمَعْرُوفِ وَ لَا تَضْرِبُوهُنّ[2]
14 manzon Allah (saw) ya yi huduba sai ya ce: ya ku mutane lalle mata kayan aro ne wajenku basu mallakawa kansu cutarwa da amfanarwa kun karbesu da amana kun halasta farjukansu da Kalmar Allah, kuna da haqqi kansu suma suna da haqqi kanku, daga cikin haqqinku ka da su taka shimfidarku ka da su saba muku cikin alheri, idan su ka aikata haka to suna da haqqin azurtasu da tufatar da su da alheri ka da ku doke su.
َ قَالَ النَّبِيُّ ص إِنِّي أَتَعَجَّبُ مِمَّنْ يَضْرِبُ امْرَأَتَهُ وَ هُوَ بِالضَّرْبِ أَوْلَى مِنْهَا لَا تَضْرِبُوا نِسَاءَكُمْ بِالْخَشَبِ فَإِنَّ فِيهِ الْقِصَاصَ وَ لَكِنِ اضْرِبُوهُنَّ بِالْجُوعِ وَ الْعُرْيِ حَتَّى تُرِيحُوا [تَرْبَحُوا] فِي الدُّنْيَا وَ الْآخِرَةِ وَ أَيُّمَا رَجُلٍ تَتَزَيَّنُ امْرَأَتُهُ وَ تَخْرُجُ مِنْ بَابِ دَارِهَا فَهُوَ دَيُّوثٌ وَ لَا يَأْثَمُ مَنْ يُسَمِّيهِ دَيُّوثاً وَ الْمَرْأَةُ إِذَا خَرَجَتْ مِنْ بَابِ دَارِهَا مُتَزَيِّنَةً مُتَعَطِّرَةً وَ الزَّوْجُ بِذَلِكَ رَاضٍ يُبْنَى لِزَوْجِهَا بِكُلِّ قَدَمٍ بَيْتٌ فِي النَّارِ فَقَصِّرُوا أَجْنِحَةَ نِسَائِكُمْ وَ لَا تُطَوِّلُوهَا فَإِنَّ فِي تَقْصِيرِ أَجْنِحَتِهَا رِضًى وَ سُرُوراً وَ دُخُولَ الْجَنَّةِ بِغَيْرِ حِسَابٍ احْفَظُوا وَصِيَّتِي فِي أَمْرِ نِسَائِكُمْ حَتَّى تَنْجُوا مِنْ شِدَّةِ الْحِسَابِ وَ مَنْ لَمْ يَحْفَظْ وَصِيَّتِي فَمَا أَسْوَأَ حَالَهُ بَيْنَ يَدَيِ اللَّهِ وَ قَالَ ع النِّسَاءُ حَبَائِلُ الشَّيْطَان
15 annabin Allah (saw) ya ce : lalle ina mamakin mai dukan matarsa don shi ne ya fi dacewa a doka daga ita, ka da ku doki matayenku da itace lalle cikins duka dai tace akwai qisasi, sai dai cewa ku dokesu da yunwa da tsiraici sai ku samu riba cikin duniya da lahira, duk mutumin da matarsa ta cancada ado ta fito ta qofar gidanta to wannen mutumin bai da kishi, ba kuma zai ji ciwo ba idan an kirashi da mara kishi, macen da ke fitowa ta qofar gidanta halin ta cancada ado turare na tashi sannan mijinta ya yarda da hakan, to cikin kowanne takunta za a ginawa mijinta gida a wuta, ku gutsire fuka fukan matayenku ka da ku bari suyi tsayi, lalle cikin gutsire fuka-fukansu akwai yarda da farin ciki da shiga aljanna ba tare da hisabi ba, ku kiyaye wasiyyata cikin al'amarin matayenku har ku samu tsira daga tsananin hisabi, duk wanda bai kiyaye wasiyyata ba, me ya munana daga halinshi yayin da yake gaban ubangiji, sannan yace: mata tarkon shaidan.
wannan shi ne m'anar dukan da ya zo cikin alqur'ani mai girma cikin fadinsa madaukaki:
وَاهْجُرُوهُنَّ فِي المَضَاجِعِ وَاضْرِبُوهُنّ[3]
ku qaurace musu cikin wuraren kwanciya ku dokesu duka da yunwa da hanasu tufafi sanyawa.
kadai dai ana dukan mace kan al'amuran alheri:
عن الإمام الكاطم ع, قال:قال رسول الله ص:اضربوا النساء علو تعليم الخير
16 an karbo daga imam kazim (as) ya ce : manzon Allah (saw) ya ce: ku doki mata kan koyar da su alheri.
قال عليّ (عليه السلام) : أتى النبيّ (صلى الله عليه وآله) رجل من الأنصار بابنة له ، فقال : يا رسول الله ، إنّ زوجها فلان بن فلان الأنصاري ، فضربها فأثّر في وجهها فأقيده لها ؟ فقال رسول الله (صلى الله عليه وآله) : لك ذلك ، فأنزل الله تعالى قوله : ( الرِّجَالُ قَوَّامُونَ عَلَى النِّسَاءِ ... الآية ، فقال رسول الله (صلى الله عليه وآله) : أردت أمراً وأراد الله تعالى غيره]) .
فإذا سقط القصاص تكون الدية حينئذ أو ترضى الزوجة بذلك
ali (as) ya ce: wani mutum daga mutanen madina ya zo wajen annabi (saw) da `yarsa sai ya ce: ya manzon Allah (saw) lalle mijinta wane dan wane daga mutanen madina ya doketa har ya jimata ciwo shin in karbar mata diyya daga gareshi ? sai annabi (saw) ya ce: ka na da haqqi kan haka, sai Allah ya saukar cikin fadinsa: maza sune masu tsayuwa kan mata. sai manzon Allah (saw) ya ce: ka nufi wani abu Allah ya nufi wani abu daban.
Id
an qisasi ya fadi sai ya zamanto diyya za a bayar ko kuma ita matar da aka doka ta yarda da karbar diyyar dukan.
وإليكم هذه القصّة من حياة أمير المؤمنين عليّ (عليه السلام) : بينما كان (عليه السلام)في طريقه إلى الخروج من المسجد ذات يوم ، رأى امرأة تقف على باب المسجد باكية منكسرة ، فسألها قائلا : « ما لكِ يا امرأة ؟ » قالت : « إنّ زوجي ضربني يا أمير المؤمنين
ga wata `yar qissa daga rayuwar sarkin muminai ali (as) yayin da ya ke kan hanyarsa ta fito daga masallaci sai ya ga wata mata ta na tsaye kan qofar masallaci ta na ta rusa kuka, sai ya tambaye ta yana mai cewa: me ya faru da ke baiwar Allah sai ta ce: mijina ne ya dakeni ya sarki muminai.
ya na da matuqar ban takaici a ce lalacewar halayya cikin sashen mazaje ya kai su da dukan matansu, tabbas wannan na daga mummunar halayya wacce kwata kwata ba ta dace da mumini ba, ya kamata mazaje suyi ado da haquri da jinkiri cikin mu'amalarsu tare da matansu musammam cikin watan ramadan mai albarka, ubangiji ya na cewa:
يَا أ يُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا لا يَحِلُّ لَكُمْ أنْ تَرِثُوا النِّسَاءَ كَرْهاً وَ لا تَعْضُلُوهُنَّ لِتَذْهَبُوا بِبَعْضِ مَا آتَيْتُمُوهُنَّ إلاَّ أنْ يَأتِينَ بِفَاحِشَة مُبَيِّنَة وَعَاشِرُوهُنَّ بِالمَعْرُوفِ فَإنْ كَرِهْتُمُوهُنَّ فَعَسَى أنْ تَكْرَهُوا شَيْئاً وَيَجْعَلَ اللهُ فِيهِ خَيْراً كَثِيرا[4]ً
Ya ku wadanda suka yi imani bai halasata gare ku ba ku gaji mata da qarfin tuwo ka da ku hana su su tafi da sashen abin da ku ka ba su face sun zo da alfasha bayya nanniya ku yi zamatakewa da su da alheri idan ku ka qisu to akwai tsammanin ku qi wani abu Allah kuma ya sanya alheri cikinsa mai tarin yawa.
بعد أن استمع أمير المؤمنين (عليه السلام) إلى ظلامة المرأة وعرف أنّ زوجها ضربها وطردها من البيت وأ نّها تركت أطفالها يبكون فجاءت إليه ليشفع لها ، قال لها (عليه السلام) : « إنّ الجوّ عاصف كما ترين ، انتظري حتّى تسكن الريح فأذهب معكِ إلى زوجكِ » ، فقالت المرأة : « وإلى أن تسكن الريح أين أذهب ؟ » ، قال (عليه السلام) : « صدقت المسكينة » ، ثمّ سار معها إلى بيت زوجها ، فلمّـا وصلاه طرق الإمام (عليه السلام) الباب فخرج منه شابّ سيماء الغرور والعنجهية بادية عليه فقال له (عليه السلام) : « ما هذا يا رجل ؟ ! اتّقِ الله في هذه المسكينة ، لماذا أخفتها وأخرجتها من مسكنها ؟ » فقال الشابّ وقد بدا أ نّه لم يعرف أنّ الذي يكلّمه هو أمير المؤمنين (عليه السلام) : « وما أنت وهي ؟ لماذا تتدخّل بيني وبين زوجتي ؟ والله لأحرقنّها في بيتها » ، فجرّد الإمام (عليه السلام) سيفه ، وصادف وفي نفس اللحظة أن مرّ مالك الأشتر وجماعة بالمكان فرأوا الإمام (عليه السلام) يجرّد سيفه ، فاندفع مالك نحو الإمام (عليه السلام) وقال له : « مولانا أمير المؤمنين ، ما الأمر ؟ » ، وما أن سمع الشاب قول مالك حتّى وقع على قدمي أمير المؤمنين (عليه السلام) يقبّلهما قائلا : « مرني سيّدي ، والله لأكوننّ لها أرضاً تطؤها برجليها » ، فقال له الإمام (عليه السلام) : « انهض ، لا هذا ولا ذاك ، بل كن طيّباً معها ، إنّها زوجتك شريكة حياتك فأعطها حقوقها ، ألم تسمع بقوله تعالى : ( وَعَاشِرُوهُنَّ بِالمَعْرُوفِ[5]
bayan sarkin muminai ali (as) ya ji zaluncin da a ka yiwa wannan baiwar Allah ya fahimci cewa mijinta ya doke ta ya kuma koreta daga gidansa gashi kuma ta bar `ya`yanta na kuka, shi ne ta zo wajensa ya ceceta, sai ya ce mata: lalle iska mai qarfi na karkadawa a gari kamar yanda kike iya gani, ki dan jira har iskar ta lafa sai mu tafi tare wajen mijinki, sai ta ce ya zuwa lafawa iska ina zan je ? sai imam y ace mata: kinyi gaskiya baiwar Allah, sannan suka tafi tare zuwa gidan mijinta, yayin da suka isa gidan, sai imam ya kwankwasa qofar gidan sai ga wani saurayi matashi mai jin kasa ya fito, sai imam ya ce masa: me ye kuma haka ya kai wannan mutum ? ka ji tsoron Allah kan wannan baiwar Allah, me ya sa ka tsoratar da ita ka koreta daga matsuguninta ? sai wannan saurayi da bai gane cewa sarkin muminai ali (as) ya ke magana da shi ba ya ce : kai waye ita wacece ? me ya saka shiga tsakanina da matata ? wallah sai in qonata cikin dakinta, sai imam ali (as) ya zare takobi dai-dai wannan lokaci sai ya ci karo da giftawar malikul ashtar da wasu jama'a ta wannen gida, sai suka hango imam ali (as) ya na zare takobinsa sai malikul ashtar ya ce: me ke faruwa ya majibicin al'amarina ? dajin kalaman malikul ashtar sai wannan saurayi ya fadi qasa ya kama sumbatar qafafuwan imam ya na cewa ka umarceni ya shugabana zan kasance mata qasa da za ta taka da qafafunta, sai imam ya ce masa: tashi babu buqatar hakan, kai dai kawai ka zama mutumin kirki a tare da ita, lalle ita abokiyar tarayyar ka ce a rayuwa ka bata haqqinta shin ba ka ji fadin Allah madaukaki ba:
ku yi zamantakewa da su da alheri.
idan sabani mai tsanani ya afku tsakanin ma'aurata kamar yadda ya afku tsakanin ayub (as) da matarsa ta yadda ya yi rantsuwa da Allah idan ya warke daga ciwon da ya ke ciki sai ya doketa bulala dari, to haka bai nufin cewa muslunci ya halasta bulala dari, kamar yanda jibril ya zo da wasu daurin tsinkaye dari ya bashi ya yi duka daya da su maimakon bulala dari da yay i rantsuwa, kadai dai muslunci ya halasta qaramin duka don ladabtarwa ba daukar fansa ba da huce haushi, shi ma hakan mataki ne na karshe cikin matakai uku idan mace ta qi yin biyayya ga mijinta.
وَاللاَّتِي تَخَافُونَ نُشُوزَهُنَّ فَعِظُوهُنَّ وَاهْجُرُوهُنَّ فِي المَضَاجِعِ وَاضْرِبُوهُنَّ[6]
matayen da ku ke tsoron bijirewarsu to ku yi musu wa'azi ku qaurace musu daga wuraren kwanciya ku doke su.
Bayan wa'azi da qauracewa ne duka qanqani ya halasta saboda ladabtarwa ba cutarwa ba.
mace mumina ta na banbanta da ragowar mata kasantuwarta daga cikin waliyyan Allah.
وَالمُؤْمِنُونَ وَالمُؤْمِنَاتُ بَعْضُهُمْ أوْلِيَاءُ بَعْض[7]
muminai maza da muminai mata sashensu masoyan sashe.
الكافي بسنده ، قال رسول الله (صلى الله عليه وآله) : أيضرب أحدكم المرأة ثمّ يظلّ معانقها
17 alkafi da isanadinsa, manzon Allah (saw) ya ce: yanzu dayanku na dukan matarsa sannan kuma ya yini ya na rungumarta.
والنبيّ (صلى الله عليه وآله) يقول : « من رفع يده على زوجته ، مدّت له يد في النار » . فإنّ في ضرب الزوج لزوجته تهديم لبناء الاُسرة
18 Annabi (saw) ya na cewa: duk wanda ya daga hannunsa ya doki matarsa matarsa za' a miqar da hannunsa a cikin wuta.
cikin dukan mata akwai ba da gudummawa wajen rusa gida da iyali alhalin gida na buqatar soyayya da tausayi da rahama:
وَجَعَلَ بَـيْنَكُمْ مَوَدَّةً وَرَحْمَة[8]
ya sanya qauna da rahama tsakaninku.
[1] Misalign ire ire wannan duka na lzimta biyan diyya duk da cewa babu qisasi tsakanin mata da miji.
Akan biyan diyyar arashi hadisi ya zo cikin littafin kafi mai daraja daga is'haq dan ammar daga baban Abdullah(as) sarkin muminai aliyu yay i hukunci kan mari da ke sanya fuska yin baqi da cewa diyyar ta shi ne dinare shida idan kuma fuskar ba ta yi baqi ta yi koren ne kawai to dinare uku idan kuma jajawur ta yi to dinare daya da rabinsa.
[2] Biharul anwar m 100 sh 245
[3] Nisa'i:34
[4] Nisa'i:19
[5] Nisa'i: 19- kitabu I'ilamu anni fatima
[6] Nisa'i:34
[7] Tauba: 71
[8] Rum:21