فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ KALMAR TARBIYYA CIKIN HARSHEN LARABCI DA YANDA AKA YI 4
■ FASALI NA ( 2 ) 24
■ AUREN DABI'A 24
■ FASALI NA 3
■ FASALI NA 4 73
■ FASALI NA 5 131
■ FASALI NA 6 176
HAQQOQIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI 177
1 – HAQURI 178
2 – KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA 179
HAQQOQIN MATA 180
CIYARWA DA YALWATAWA 185
TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI 187
KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA 187
UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA 193
GARKUWA 196
8 – KYAUTATAWA : 196
9 - KYAWUNTA ZAMANTAKEWA 197
3 – TAUSAYAWA MIJI : 208
4 – HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYYAKINSA : 209
5 - HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAQQOQI 209
6 – JIMA'I 210
7 - ADO 213
8 – KAMEWA CIKIN MAGANA : 219
SHUGABANTAR IYALI 225
DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE 227
1 – SON JUNA 228
2 – YAWAITA AIKATA ALHERI: 228
4 – SANYA FARIN CIKI: 229
5 – BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI: 230
6 – KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA : 230
7 – TAIMAKO DA TALLAFAWA 230
8 – TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA : 231
9 – KALAMIN AQIDOJI MAI KYAWU DA QARFAFAFFEN FURUCI. 232
10 – KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI : 232
11 – BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI : 233
12 – KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI : 233
13 – RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI 233
14 – RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE : 234
15 – RASHIN GORI KAN MIJI : 234
16 – RASHIN QAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA: 235
17 - YIN SHAWARA DA MATA BANDA BIYE MUSU: 235
18 – TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA : 238
19 – HANKALTA 239
20 - MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA 240
21 – KISHI 240
22 – TAIMAKEKENIYYA 242
23 – DADADAWA IYALI 243
27 – WATSI DA BOAKANCI DA TSAFE TSAFE : 244
28 - HIDIMA MADAWWAMIYA 245
29 – GODIYA 246
29 – QAUNAR JUNA 247
TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA (AS) 248
■ FASALI NA 8 252

2 – NEMAN IZINI CIKIN AIKI DA TASARRUFI 205

2 – NEMAN IZINI CIKIN AIKI DA TASARRUFI

Daga cikin abubuwan da ke lazimtar biyayya  shi ne kasancewa ta na neman izinin mijinta cikinta dukkaninta motsinta da ayyukanta hatta ibada idan ta kasance ta mustahabbi, lalle yardar Allah na cikin yardarm miji, idan ya zamanto bai yardar mata ayyukan mustahabbi ba to sun haramta gareta.

روى الحسن بن محبوب ، عن مالك بن عطية ، عن محمّد بن مسلم ، عن الباقر (عليه السلام) ، قال  : جاءت امرأة إلى رسول الله (صلى الله عليه وآله) فقالت  : يا رسول الله ، ما حقّ الزوج على المرأة  ؟ فقال لها  : أن تطيعه ولا تعصيه ، ولا تتصدّق من بيتها بشيء إلاّ بإذنه ، ولا تصوم تطوّعاً إلاّ بإذنه ، ولا تمنعه نفسها وإن كانت على ظهر قتب ـ  أي الراحلة وهذا كناية عن شدّة استجابتها لطلب زوجها المقاربة والعمل الجنسي  ـ ولا تخرج من بيتها إلاّ بإذنه ، فإن خرجت بغير إذنه لعنتها ملائكة السماء وملائكة الأرض وملائكة الغضب وملائكة الرحمة حتّى ترجع إلى بيتها ، فقالت  : يا رسول الله ، من أعظم الناس حقّاً على الرجل  ؟ قال  : والداه ، قالت  : فمن أعظم الناس حقّاً على المرأة  ؟ قال  : زوجها ، وقالت  : فما لي عليه من الحقّ مثل ما له عليّ  ؟ قال  : لا ، ولا من كلّ مائة واحدة . فقالت  : والذي بعثك بالحقّ لا يملك رقبتي رجل أبداً

9 – hassan dan mahbub ya rawaito daga malik  dan adiyyatu  daga muhammadu dan muslim daga baqir (as) ya ce: wata mata ta je wajen manzon Allah (saw) sai ta ce masa: ya manzon Allah (saw) me ye haqqin miji kan matarsa ? sai ya ce mata: ta yi biyayya gareshi ka da ta saba masa, sannan ka da ta sake ta yi sadakar wani abu daga gidanta face da izininsa, ka da ta yi azumin mustahabbi face da izininsa, ka da ta yi masa rowar kanta koda kuwa ta na kan gadon bayan raqumi, ka da ta fita daga gida face da izininsa, idan ta fita babu izininsa mala'lkun sama da qasa da mala'ikun fushi da mala'ikun rahama za suyi ta tsine mata har ta dawo gida, sai ta ce: waye ya fi girman haqqi cikin mutane kan namiji ? sai ya ce: iyayensa   sai ta qara cewa waye ya fi girman haqqi cikin mutane kan mace ? sai ya ce: mijinta, sai ta ce: wanne haqqi na ke da shi kansa misalin wanda ya ke da shi a kaina?   sai ya ce: babu ko da kuwa guda daya daga cikin dukkanin dari, sai ta ce: na rantse da wanda ya aiko ka da gaskiya namiji ba zai taba mallakar wuyana ba har abada.

Wannan ishara ce zuwa ga rashin ikon kan sauke wadannan haqqoqi sai ta ga abin da ya fiye mata alheri ta kyale yin aure, sai dai cewa wannan haqqoqi ana iya sarayar da su, da ace mace mai tsarkin niyya za ta quduri cewa za ta yiwa mijinta biyayya cikin kowanne irin hali lalle ubangiji zai taimake kan sauke haqqin mijinta. duk sanda ta aikata wani abu da ya sosa zuciyar mijinta to cikin gaggawa ta je ta nemi uzuri gurinsa, shi kuma mijin sai ya duba ya yiwa Allah godiya kan samun irin wannan mata, wacce ake qidaya ta daga ni'imomin Allah masu girma da ya yi masa.

كما ورد في قوله تعالى  : (  رَبَّـنَا آتِنَا فِي الدُّنْيَا حَسَنَةً وَفِي الآخِرَةِ حَسَنَةً وَقِنَا عَذَابَ النَّارِ[1]   ، عن أمير المؤمنين (عليه السلام)

)  : الحسنة في الدنيا المرأة الصالحة المطيعة ، وعذاب النار المرأة سيّئة الخلق

10- kamar yadda ya zo cikin fadinsa madaukaki:

 

 ubangijinmu ka bamu kyakkyawa cikin duniya da lahira ka tseratar da mu daga azabar wuta.2

 kyakkyawa cikin duniya ita ce mace saliha kamar yadda sarkin muminai ali (as) ya fadi.

 عن الصادق (عليه السلام) ، قال  : قال رسول الله (صلى الله عليه وآله)  : أ يّما امرأة خرجت من  بيتها بغير إذن زوجها فلا نفقة لها حتّى ترجع ـ  أي تكون المرأة ناشزاً حينئذ ولا يجب على الزوج نفقتها كما أفتى بذلك الفقهاء 

11-an karbo daga sadiq (as) ya ce: manzon Allah (saw) ya ce: dukkanin matar da ta fito daga gida ba tare da izinin mijinta ba, ba ta da haqqin ciyarwa har sai ta dawo gida, ma'ana za qirga daga masu bijirewa miji, kan haka ne malaman fiqihu suka yi fatawa kan rashin wajabcin ciyar da ita.

وفي رواية عن أنس ، قال  : خرج رجل غازياً في سبيل الله ، وأوصى امرأته أن لا تنزل من فوق بيته إلى حين يقدم ، وكان والدها في الأسفل فاشتكى ـ  أي مرض والدها وهو في الحجرة التحتانية ، فبين البنت والوالد سقف كما هو الظاهر  ـ فأرسلت إلى رسول الله (صلى الله عليه وآله) تخبره وتستأمره ـ  أي ماذا يأمرها النبيّ  ـ فأرسل إليها أن اتّقِ الله وأطيعي زوجك  

12 – daga anas ya ce: wani mutum ya fito yaqi cikin tafarkin Allah,  ya yiwa matarsa wasiyya da ka da ta sauko qasa daga saman gidansa har sai ya dawo, babanta ya kasance qasan gidan sai rashin lafiya ta kama shi, sai ta aika wajen manzon Allah (saw) ta na neman umarninsa kan wanne mataki zata dauka cikin wannan hali, sai manzon Allah (saw) ya aiko mata da cewa ta ji tsoron Allah ta bi umarnin mijinta.

وعنه (صلى الله عليه وآله) ، قال  : إنّ رجلا من الأنصار على عهد رسول الله (صلى الله عليه وآله) خرج في بعض حوائجه وعهد إلى امرأته عهداً أن لا تخرج من بيتها حتّى يقدم ، قال  : وإن أباها مرض ، فبعثت المرأة إلى رسول الله (صلى الله عليه وآله) فقالت  : إنّ زوجي خرج وعهد  إليّ أن لا أخرج من بيتي حتّى يقدم ، وإنّ أبي مرض أفتأمرني أن أعوده  ؟ فقال (صلى الله عليه وآله)  : لا ، اجلسي في بيتكِ وأطيعي زوجكِ . قال  : فمات ، فبعثت إليه فقالت  : يا رسول الله ، إنّ أبي قد مات فتأمرني أن أحضره  ؟ فقال (صلى الله عليه وآله)  : لا ، اجلسي في بيتك وأطيعي زوجكِ ، قال  : فدفن الرجل  فبعث إليها رسول الله (صلى الله عليه وآله)  : إنّ الله تبارك وتعالى قد غفر لك ولأبيكِ بطاعتكِ لزوج

13 -  imam (as) ya ce: wani mutum daga matanen madina a zamanin manzon Allah (saw) ya fito saboda wasu buqatunsa ya kuma ga yawa matarsa ka da ta sake ta fito daga gidanta har sai ya dawo, ya ce : sai babanta ya kamu da rashin lafiya, sai ta aikawa manzon Allah (saw) ta na ma ice masa babana bai da lafiya gashi mijina ya dora mini alkawali da ka da insake in fita hai sai ya dawo, shin ka bani umarni da in fita in ziyarci mahaifina ? sai manzon Allah (saw) ya ce: a'a ki zauna gida ki bi mijinki, sai wannan mahaifin na ta ya mutu, sai ta qara aikawa manzon Allah (saw) ta namai cewa babana ya  mutu, shin ka na umarta ta da halartar jana'izarsa ? sai manzon Allah (saw) ya ce : a'a ki zauna gida ki bi mijinki, sai aka binnne wannan mahaifi na ta, sai manzon Allah (saw) ya aika mata  da cewa lalle Allah madaukaki ya yiwa mahifinki gafara albarkacin biyyyarki ga mijinki.

في حديث ، سألت خولة رسول الله (صلى الله عليه وآله)  : فما حقّه ـ  الزوج  ـ عليّ  ؟ قال  : حقّه عليكِ أن لا تخرجي من بيته إلاّ بإذنه ، ولا تصومي تطوّعاً إلاّ بإذنه ، ولا تتصدّقي من بيته إلاّ بإذنه ، وإن دعاكِ على ظهر قتب تجيبه

 14 – cikin wani hadisi kaulatu ta tambayi manzon Allah (saw) me ye haqqin miji kaina ? sai ya ce : haqqinsa kanki shi ne ka da ki fita daga gida face da izininsa, ka da kiyi azumin mustahabbi face da izininsa, ka da kiyi sadaka daga gidanki face izininsa, idan ya buqace ki ko da kuwa ki na kan doki to ki amsa masa.

ونهى النبيّ (صلى الله عليه وآله) أن تخرج المرأة من بيتها بغير إذن زوجها ، فإن خرجت لعنها كلّ ملك في السماء وكلّ شيء تمرّ عليه من الجنّ والإنس حتّى ترجع إلى بيتها  

manzon Allah (saw) ya hana mace fita daga gida ba tare da izinin mijinta ba, idan kuma ta fita mala'ikun sama da na qasa da mutane da aljannu za suyi ta tsine mata har sai ta dawo gida.

sannan ya hana mace yin ado ga wanin mijinta, idan ko ta yi Allah na da haqqin qonata da wuta.

haka ma ya hana mace yin magana da wanda ba mijinta ba kuma ba muharraminta ba fiye da kalmomi biyar idan yin maganar da shi ya kasance larura.

 Sai dai cewa abin da ake nufi hani  anan ma'anar shi ne karhanci.

قال رسول الله  : أربعة لا تقبل لهم صلاة  : ... والمرأة تخرج من بيت زوجها بغير إذنه

15 – manzon Allah (saw) ya ce: mutane hudu ba'a karbar sallarsu daya daga cikinsu ita ce matar da ke fita daga gidan mijinta babu izininsa.

سأل عليّ بن جعفر أخاه موسى بن جعفر (عليه السلام)  : عن المرأة لها أن تخرج من بيت زوجها بغير إذنه . قال  : لا . وسأله عن المرأة هل لها أن تعطي من بيت زوجها بغير إذنه  ؟ قال  : لا إلاّ أن يحلّها

16 – aliyu dan jafar ya tamabayi dan uwansa musa dan jafar (as) gameda cewa shin mace na da haqqin fita daga gidn mijinta ba tare da izininsa ba, sai ya ce: a'a sai dai idan ya halasta mata hakan.

Mace ba ta da haqqin amfani da kudin mijinta cikin abin da bai yarda ba, sai dai cewa idan ta san cewa ba zai hana ta ba daga gwargwadon da tayi amfani da su to ya halasta gareta ta yi sadaka.[1] Baqara: 201.  Tafsir Abdullah shubbar