فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ KALMAR TARBIYYA CIKIN HARSHEN LARABCI DA YANDA AKA YI 4
■ FASALI NA ( 2 ) 24
■ AUREN DABI'A 24
■ FASALI NA 3
■ FASALI NA 4 73
■ FASALI NA 5 131
■ FASALI NA 6 176
HAQQOQIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI 177
1 – HAQURI 178
2 – KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA 179
HAQQOQIN MATA 180
CIYARWA DA YALWATAWA 185
TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI 187
KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA 187
UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA 193
GARKUWA 196
8 – KYAUTATAWA : 196
9 - KYAWUNTA ZAMANTAKEWA 197
3 – TAUSAYAWA MIJI : 208
4 – HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYYAKINSA : 209
5 - HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAQQOQI 209
6 – JIMA'I 210
7 - ADO 213
8 – KAMEWA CIKIN MAGANA : 219
SHUGABANTAR IYALI 225
DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE 227
1 – SON JUNA 228
2 – YAWAITA AIKATA ALHERI: 228
4 – SANYA FARIN CIKI: 229
5 – BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI: 230
6 – KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA : 230
7 – TAIMAKO DA TALLAFAWA 230
8 – TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA : 231
9 – KALAMIN AQIDOJI MAI KYAWU DA QARFAFAFFEN FURUCI. 232
10 – KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI : 232
11 – BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI : 233
12 – KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI : 233
13 – RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI 233
14 – RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE : 234
15 – RASHIN GORI KAN MIJI : 234
16 – RASHIN QAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA: 235
17 - YIN SHAWARA DA MATA BANDA BIYE MUSU: 235
18 – TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA : 238
19 – HANKALTA 239
20 - MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA 240
21 – KISHI 240
22 – TAIMAKEKENIYYA 242
23 – DADADAWA IYALI 243
27 – WATSI DA BOAKANCI DA TSAFE TSAFE : 244
28 - HIDIMA MADAWWAMIYA 245
29 – GODIYA 246
29 – QAUNAR JUNA 247
TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA (AS) 248
■ FASALI NA 8 252

8 – KAMEWA CIKIN MAGANA : 219

8 – KAMEWA CIKIN MAGANA :

Kamewa daga kowanne irin mutum abu ne mai kyawu, sai dai cewa ya fi kyawu daga `ya mace, musammam cikin magana, ya na muni ga `ya mace kasantuwar harshenta mai yawan jafa'i, ta dinga fadin alfasha cikin zantukanta ta na cutar da mijinta da harshenta da munanan kalmominta, haka al'amarin ya ke ga namiji, mai ya fi kyawu daga rayuwa da kamewa wacce shiriya da soyayya ke jagoranta.

قال رسول الله (صلى الله عليه وآله)  : أيّما امرأة آذت زوجها بلسانها لم يقبل الله منها صرفاً ولا عدلا ولا حسنة من عملها حتّى ترضيه ، وإن صامت نهارها وقامت ليلها واعتقت الرقاب وحملت على جياد الخيل في سبيل الله ، وكانت أوّل من يرد النار ، وكذلك الرجل إذا كان لها ظالما[1]ً

52 – manzon Allah (saw) ya ce : dukkanin matar da ta cutar da mijnta da harshenta, Allah ba zai karbi dukkanin kyawawan ayyukan ta ba har sai ta je ta nemi yardarm mijinta, ko da kuwa ta kasance mai azumce yininta ta tsayuwa cikin darenta da ibada, ta `yanta bayi ta sadaukar da ingarmomin dawakai cikin tafarkin Allah, to da ta kasance farko wacce za ta gangara cikin wuta, haka al'amarin ya ke kan namiji idan ya kasance azzalumi.[1] Biharul anwar m 100 sh 244