فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ KALMAR TARBIYYA CIKIN HARSHEN LARABCI DA YANDA AKA YI 4
■ FASALI NA ( 2 ) 24
■ AUREN DABI'A 24
■ FASALI NA 3
■ FASALI NA 4 73
■ FASALI NA 5 131
■ FASALI NA 6 176
HAQQOQIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI 177
1 – HAQURI 178
2 – KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA 179
HAQQOQIN MATA 180
CIYARWA DA YALWATAWA 185
TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI 187
KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA 187
UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA 193
GARKUWA 196
8 – KYAUTATAWA : 196
9 - KYAWUNTA ZAMANTAKEWA 197
3 – TAUSAYAWA MIJI : 208
4 – HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYYAKINSA : 209
5 - HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAQQOQI 209
6 – JIMA'I 210
7 - ADO 213
8 – KAMEWA CIKIN MAGANA : 219
SHUGABANTAR IYALI 225
DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE 227
1 – SON JUNA 228
2 – YAWAITA AIKATA ALHERI: 228
4 – SANYA FARIN CIKI: 229
5 – BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI: 230
6 – KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA : 230
7 – TAIMAKO DA TALLAFAWA 230
8 – TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA : 231
9 – KALAMIN AQIDOJI MAI KYAWU DA QARFAFAFFEN FURUCI. 232
10 – KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI : 232
11 – BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI : 233
12 – KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI : 233
13 – RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI 233
14 – RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE : 234
15 – RASHIN GORI KAN MIJI : 234
16 – RASHIN QAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA: 235
17 - YIN SHAWARA DA MATA BANDA BIYE MUSU: 235
18 – TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA : 238
19 – HANKALTA 239
20 - MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA 240
21 – KISHI 240
22 – TAIMAKEKENIYYA 242
23 – DADADAWA IYALI 243
27 – WATSI DA BOAKANCI DA TSAFE TSAFE : 244
28 - HIDIMA MADAWWAMIYA 245
29 – GODIYA 246
29 – QAUNAR JUNA 247
TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA (AS) 248
■ FASALI NA 8 252

1 – SON JUNA 228

1 – SON JUNA

Mafi kyawun kalma cikin rayuwar aure ita ce Kalmar ina sonka ok ina sonki a tsakanin mata da miji, kamar yanda imam sadiq (as) ya yi ishara cikin wannan ma'ana:

الكافي بسنده عن أبي عبد الله (عليه السلام) قال  : قال رسول الله (صلى الله عليه وآله)  : قول الرجل للمرأة  : إنّي اُحبّكِ ، لا يذهب من قلبها أبداً .

1 – alkafi da isnadinsa daga baban abdullah (as) ya ce: manzon Allah (saw) ya ce: kalmar miji ga matarsa cewa ni ina sonki bai za taba gogewa daga zuciyarta ba har abada.

Abin da ya ke da ban mamaki shi ne cewa son mata na da tasiri cikin qaruwar imani da falala.

قال الإمام الصادق (عليه السلام)  : العبد كلّما ازداد في النساء حبّاً ازداد في الإيمان فضلا

2-imam sadiq (as) ya ce:  duk son da bawa ya qara soyayyar mata sai i ya qaru cikin imani da falala.

ـ قال رسول الله (صلى الله عليه وآله)  : اُحبّ من دنياكم ثلاث  : الطيب والنساء وقرّة عيني الصلاة

3 – manzon Allah (saw) ya ce: ina son abubuwa uku daga duniyarku: turare da mata da sanyin idaniyata sallah.

Wannan na nufin kadai soyayyar mata za ta kasance abar yabo idan ta zama tsani ga sallah ba kowacce irin soyayyar mata  ba kamar yadda bayanin haka ya gabata.