فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ KALMAR TARBIYYA CIKIN HARSHEN LARABCI DA YANDA AKA YI 4
■ FASALI NA ( 2 ) 24
■ AUREN DABI'A 24
■ FASALI NA 3
■ FASALI NA 4 73
■ FASALI NA 5 131
■ FASALI NA 6 176
HAQQOQIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI 177
1 – HAQURI 178
2 – KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA 179
HAQQOQIN MATA 180
CIYARWA DA YALWATAWA 185
TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI 187
KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA 187
UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA 193
GARKUWA 196
8 – KYAUTATAWA : 196
9 - KYAWUNTA ZAMANTAKEWA 197
3 – TAUSAYAWA MIJI : 208
4 – HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYYAKINSA : 209
5 - HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAQQOQI 209
6 – JIMA'I 210
7 - ADO 213
8 – KAMEWA CIKIN MAGANA : 219
SHUGABANTAR IYALI 225
DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE 227
1 – SON JUNA 228
2 – YAWAITA AIKATA ALHERI: 228
4 – SANYA FARIN CIKI: 229
5 – BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI: 230
6 – KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA : 230
7 – TAIMAKO DA TALLAFAWA 230
8 – TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA : 231
9 – KALAMIN AQIDOJI MAI KYAWU DA QARFAFAFFEN FURUCI. 232
10 – KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI : 232
11 – BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI : 233
12 – KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI : 233
13 – RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI 233
14 – RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE : 234
15 – RASHIN GORI KAN MIJI : 234
16 – RASHIN QAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA: 235
17 - YIN SHAWARA DA MATA BANDA BIYE MUSU: 235
18 – TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA : 238
19 – HANKALTA 239
20 - MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA 240
21 – KISHI 240
22 – TAIMAKEKENIYYA 242
23 – DADADAWA IYALI 243
27 – WATSI DA BOAKANCI DA TSAFE TSAFE : 244
28 - HIDIMA MADAWWAMIYA 245
29 – GODIYA 246
29 – QAUNAR JUNA 247
TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA (AS) 248
■ FASALI NA 8 252

7 – TAIMAKO DA TALLAFAWA 230

7 – TAIMAKO DA TALLAFAWA

قال (عليه السلام)  : تعين زوجها على دهره وتساعده على دنياه وآخرته ولا تعين الدهر عليه ... أعانت زوجها على الحجّ والجهاد أو طلب العلم أعطاها الله من الثواب ما يعطي امرأة أيوب (عليه السلام) من الثواب والأجر وجنّات عرضها السماوات والأرض

9 – imam (as) mai tallafawa mijinta kan zamaninsa mai taimkaon kan duniyarsa da lahirarsa , ba mai tallafawa zamanin kan gallaza ma sa ba , duk matar da taimakawa mijinta kan aikin hajji ko neman ilimi , Allah zai bata ladan da ya baiwa matar annabi ayub (as) da aljanna wacce fadinta misalin fadin sama da qasa ne.

 kamar yadda yak e cewa miji ya kamata ya dnga taimakawa matarsa hatta kan batutuwan gida da rayuwar da ta kebanta da

mata , haqiqa hadisi mai daraja ya tabbata cewa:

قال رسول الله (صلى الله عليه وآله) لأمير المؤمنين (عليه السلام) بعدما رآه في البيت ينقّي العدس ، وفاطمة (عليها السلام) جالسة عند القدر  : اسمع منّي يا أبا الحسن ، وما أقول إلاّ من أمر ربّي  : ما من رجل يعين امرأته في بيتها إلاّ كان بكلّ شعرة على بدنه عبادة سنة صيام نهارها وقيام ليلها ، وأعطاه الله من الثواب مثل ما أعطاه الصابرين وداود النبي ويعقوب وعيسى (عليهم السلام) . يا علي ، من كان في خدمة العيال ولم يأنف ، كتب الله اسمه في ديوان الشهداء ، وكتب له بكلّ يوم وليلة ثواب ألف شهيد . والحديث طويل وأخاف على المطالع أن أذكر ما فيه من الثواب والأجر ، وممّا جاء فيه  : يا عليّ ، ساعة في خدمة البيت خير من عبادة ألف سنة وألف ... ولا يخرج من الدنيا حتّى يرى مكانه في الجنّة . يا عليّ ، من لم يأنف من خدمة العيال دخل الجنّة بغير حساب . يا عليّ ، خدمة العيال كفّارة للكبائر وتطفئ غضب الربّ ومهور حور العين وتزيد في الحسنات والدرجات . يا عليّ لا يخدم العيال إلاّ صدّيق أو شهيد أو رجل يريد الله به خير الدنيا والآخرة[1]   

10 – manzon Allah (saw) ya cewa sarkin muminai ali (as) bayan ya ganshi ya na taya fatima (as) aikin gida ya na tsince mata kwayar tsabar adas ita kuma fatima na zaune gindin tukunya: sai ya ce: saurare ni ya baban hassan ka ji mai zance daga al'amarin ubangijina: babu wani namiji da zai taimaki matarsa cikin ayyukan gida face ladan ibadar shekara da azumin yininta da tsayuwar darenta  ya kasance ga dukkanin silin gashin jikinsa, sannan kuma Allah ya bashi misalin ladan da ya ke baiwa masu haquri daga annabi dauda da yaqub da isa (as) ya ali duk wanda ya kasance cikin hidimar iyalinsa sannan kuma bai nuna kyama ba, Allah zai rubuta sunansa cikin diwanin shahidai, ya rubuta masa ladan shahidi dubu kan dukkanin yininsa darensa, ya ali sadaukar da lokaci qanqani cikin hidimar iyali ya fi alheri daga ibadar shekara dubu sau dubu, sannan  mutum ba zai fita daga duniya har sai ya ga muhallinsa a aljanna, matuqar bai nuna kyama cikin hidimtawa iyali zai shiga aljanna ba tare da hisabi ba, ya ali hidimtawa iyali kaffara ne ga manyan zunubai sannan ya na kashe fushin ubangiji, kuma sadakin  matan aljanna ce da kuma qara kyawawan ayyuka da daukakar daraja, ya ali babu mai hidimtawa iyali sai shahidi ko siddiqi ko mutumin da Allah ke sonsa da alherin duniya da lahira.[1]Jama'ul sa'adat m 2 sh 142