فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ KALMAR TARBIYYA CIKIN HARSHEN LARABCI DA YANDA AKA YI 4
■ FASALI NA ( 2 ) 24
■ AUREN DABI'A 24
■ FASALI NA 3
■ FASALI NA 4 73
■ FASALI NA 5 131
■ FASALI NA 6 176
HAQQOQIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI 177
1 – HAQURI 178
2 – KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA 179
HAQQOQIN MATA 180
CIYARWA DA YALWATAWA 185
TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI 187
KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA 187
UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA 193
GARKUWA 196
8 – KYAUTATAWA : 196
9 - KYAWUNTA ZAMANTAKEWA 197
3 – TAUSAYAWA MIJI : 208
4 – HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYYAKINSA : 209
5 - HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAQQOQI 209
6 – JIMA'I 210
7 - ADO 213
8 – KAMEWA CIKIN MAGANA : 219
SHUGABANTAR IYALI 225
DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE 227
1 – SON JUNA 228
2 – YAWAITA AIKATA ALHERI: 228
4 – SANYA FARIN CIKI: 229
5 – BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI: 230
6 – KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA : 230
7 – TAIMAKO DA TALLAFAWA 230
8 – TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA : 231
9 – KALAMIN AQIDOJI MAI KYAWU DA QARFAFAFFEN FURUCI. 232
10 – KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI : 232
11 – BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI : 233
12 – KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI : 233
13 – RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI 233
14 – RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE : 234
15 – RASHIN GORI KAN MIJI : 234
16 – RASHIN QAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA: 235
17 - YIN SHAWARA DA MATA BANDA BIYE MUSU: 235
18 – TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA : 238
19 – HANKALTA 239
20 - MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA 240
21 – KISHI 240
22 – TAIMAKEKENIYYA 242
23 – DADADAWA IYALI 243
27 – WATSI DA BOAKANCI DA TSAFE TSAFE : 244
28 - HIDIMA MADAWWAMIYA 245
29 – GODIYA 246
29 – QAUNAR JUNA 247
TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA (AS) 248
■ FASALI NA 8 252

15 – RASHIN GORI KAN MIJI : 234

15 – RASHIN GORI KAN MIJI:

قال (صلى الله عليه وآله)  : أيّما امرأة منّت على زوجها بمالها فتقول  : إنّما تأكل أنت من مالي ، لو أ نّها تصدّقت بذلك المال في سبيل الله لا يقبل الله منها إلاّ أن يرضى عنها زوجها ، فلا تطبّل العمل بالمنّ والأذى

18 – manzon Allah (saw) ya ce: dukkanin matar da ta gorantawa mijinta kan dukiyarta ta ce masa: babu abin da kake ci face daga dukiya ta, da za'a ce wannan mata ta yi sadaka da dukkanin wannan dukiya cikin tafarkin Allah, Allah ba zai karba ba face mijinta ya yarda   ka da ku bata ayyuka da gori da cutarwa.

 haka al'amarin ya ke kan miji shi ya fi cancanta da qauracewa yin gori, lalle ciyar da su ya wajaba kansa sannan kuma idan Allah ya yalwata shi ya zama tilas ya yalwatawa iyalinsa cikin cinsu da shansu da tufafinsu da makwancinsu da dai sauransu….

Sai dai cewa ka da ya bata wannan aiki nasa da gorantawa tare da cutarwa, lalle yin haka na bata aikinsa da zubar masa da mutunci da qima wajen iyali, sai suma su kasance suna gorantawa idan ya kasance ba su jurewa gorin mahaifinsu ba, duk da ya ke ya kamata ne su jure, sai dai cewa dan adam wasu lokuta ya kan rudu da jin kansa shi ma wani abu ne sai ya zamanto ya gaza yarda da gorantawa hatta daga mahaifinsa, kamar yadda tarihi ya ba mu labari, lalle muminai mazansu da matansu suna da karamci wajen Allah da wajen mutane, lalle girma da daukaka na ga Allah da manzonsa da muminai sai dai cewa munafukai ba su san komai daga wannan ba.