فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ KALMAR TARBIYYA CIKIN HARSHEN LARABCI DA YANDA AKA YI 4
■ FASALI NA ( 2 ) 24
■ AUREN DABI'A 24
■ FASALI NA 3
■ FASALI NA 4 73
■ FASALI NA 5 131
■ FASALI NA 6 176
HAQQOQIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI 177
1 – HAQURI 178
2 – KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA 179
HAQQOQIN MATA 180
CIYARWA DA YALWATAWA 185
TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI 187
KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA 187
UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA 193
GARKUWA 196
8 – KYAUTATAWA : 196
9 - KYAWUNTA ZAMANTAKEWA 197
3 – TAUSAYAWA MIJI : 208
4 – HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYYAKINSA : 209
5 - HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAQQOQI 209
6 – JIMA'I 210
7 - ADO 213
8 – KAMEWA CIKIN MAGANA : 219
SHUGABANTAR IYALI 225
DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE 227
1 – SON JUNA 228
2 – YAWAITA AIKATA ALHERI: 228
4 – SANYA FARIN CIKI: 229
5 – BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI: 230
6 – KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA : 230
7 – TAIMAKO DA TALLAFAWA 230
8 – TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA : 231
9 – KALAMIN AQIDOJI MAI KYAWU DA QARFAFAFFEN FURUCI. 232
10 – KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI : 232
11 – BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI : 233
12 – KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI : 233
13 – RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI 233
14 – RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE : 234
15 – RASHIN GORI KAN MIJI : 234
16 – RASHIN QAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA: 235
17 - YIN SHAWARA DA MATA BANDA BIYE MUSU: 235
18 – TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA : 238
19 – HANKALTA 239
20 - MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA 240
21 – KISHI 240
22 – TAIMAKEKENIYYA 242
23 – DADADAWA IYALI 243
27 – WATSI DA BOAKANCI DA TSAFE TSAFE : 244
28 - HIDIMA MADAWWAMIYA 245
29 – GODIYA 246
29 – QAUNAR JUNA 247
TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA (AS) 248
■ FASALI NA 8 252

18 – TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA : 238

18 – TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA :

Daga cikin alamar hankalin mutum a ganshi ya na taka tsantsan cikin rayuwarsa, ya dinga tafiya sannu sannu da yin taka tsantsan da kuma lura, ya dinga lissafa komai a kebance.

عن أبي عبد الله (عليه السلام) ، عن أبيه (عليه السلام) ، قال  : ذكر رسول الله (صلى الله عليه وآله) النساء فقال  : عظوهن بالمعروف قبل أن يأمرنكم بالمنكر ، وتعوّذوا بالله من شرارهن وكونوا من خيارهن على حذر

33 – an karbo daga baban Abdullah (as) daga babansa (as) ya ce: manzon Allah (saw) ya ambaci mata sai ya ce: kuyi musu wa'azi da alheri gabanin umartarku da munkari, ku nemi tsari da Allah daga masharrrantansu, sannan ku kasance cikin taka tsantsan daga mafi alherinsu.

Daga cikin taka tsantsan ya kasance miji ya rigayi matarsa da umartarta da alheri gabanin ta umarce shi da munkari, lalle ita mace iadan ya kasance baka riqi ragamar ala'amarin gidanka da hannunka ba to za ta yi gaggawa mamaye komai, sannan ta dinga raqi kamar yadda haka take cikin dabi'arta, idan ka tambaye ta shin kin koshi kin cika babu abin da dai kike buqata ko ? sai ta ce maka akwai qari ne, ita mace kowanne lokaci qari z aka ga ta na nema, sannan dukkanin abubuwan da kayi masu tarin yawa a idonta qadan ne, ya kuma idan suka kasance qadan?

Ya zama tilas miji ya kasance cikin kafffa kaffa cikin rayuwarsa ta iyali sai dai hakan bay a nufin ya zaluce su da danne su da mulkarsu da tsanantawa ta ruhi da jiki , sai dai cikin lokacin da yak e kaffa kaffa to ya kasance mai tausasawa da nuna karamci da kyautatawa .