فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ KALMAR TARBIYYA CIKIN HARSHEN LARABCI DA YANDA AKA YI 4
■ FASALI NA ( 2 ) 24
■ AUREN DABI'A 24
■ FASALI NA 3
■ FASALI NA 4 73
■ FASALI NA 5 131
■ FASALI NA 6 176
HAQQOQIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI 177
1 – HAQURI 178
2 – KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA 179
HAQQOQIN MATA 180
CIYARWA DA YALWATAWA 185
TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI 187
KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA 187
UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA 193
GARKUWA 196
8 – KYAUTATAWA : 196
9 - KYAWUNTA ZAMANTAKEWA 197
3 – TAUSAYAWA MIJI : 208
4 – HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYYAKINSA : 209
5 - HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAQQOQI 209
6 – JIMA'I 210
7 - ADO 213
8 – KAMEWA CIKIN MAGANA : 219
SHUGABANTAR IYALI 225
DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE 227
1 – SON JUNA 228
2 – YAWAITA AIKATA ALHERI: 228
4 – SANYA FARIN CIKI: 229
5 – BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI: 230
6 – KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA : 230
7 – TAIMAKO DA TALLAFAWA 230
8 – TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA : 231
9 – KALAMIN AQIDOJI MAI KYAWU DA QARFAFAFFEN FURUCI. 232
10 – KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI : 232
11 – BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI : 233
12 – KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI : 233
13 – RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI 233
14 – RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE : 234
15 – RASHIN GORI KAN MIJI : 234
16 – RASHIN QAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA: 235
17 - YIN SHAWARA DA MATA BANDA BIYE MUSU: 235
18 – TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA : 238
19 – HANKALTA 239
20 - MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA 240
21 – KISHI 240
22 – TAIMAKEKENIYYA 242
23 – DADADAWA IYALI 243
27 – WATSI DA BOAKANCI DA TSAFE TSAFE : 244
28 - HIDIMA MADAWWAMIYA 245
29 – GODIYA 246
29 – QAUNAR JUNA 247
TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA (AS) 248
■ FASALI NA 8 252

28 - HIDIMA MADAWWAMIYA 245

28 -  HIDIMA MADAWWAMIYA

mace na samun kusantar ubangiji ta hanyar hidimtawa mijinta, rayuwa aure bawai kadai ta kadaitu da haqqoqi da sauke nauyi daga fuskanin miji da mata ba, rayuwar aure na nufin soyayya da girmama juna da hidimtawa juna.

عن الصادق (عليه السلام) ، قال  : سألت اُمّ سلمة رسول الله (صلى الله عليه وآله) عن فضل النساء في خدمة أزواجهن ، فقال  : أيّما امرأة رفعت من بيت زوجها شيئاً من موضع إلى موضع تريد به صلاحاً إلاّ نظر الله إليها ، ومن نظر الله إليه لم يعذّبه .

 

             فقالت اُمّ سلمة رضي الله عنها  : زدني في النساء المساكين من الثواب بأبي أنت واُمّي  ؟ فقال (صلى الله عليه وآله)  : يا اُمّ سلمة ، إنّ المرأة إذا حملت كان لها من الأجر كمن جاهد بنفسه وماله في سبيل الله عزّ وجلّ ، فإذا وضعت قيل لها  : قد غفر لك ذنبكِ فاستأنفي العمل ، فإذا أرضعت فلها بكلّ رضعة تحرير رقبة من ولد إسماعيل[1]

 46 – an rawaito daga imam sadiq (as) ya ce: ummu salama ta tambayi manzon Allah (saw) kan falalar mata cikin hidimtawa mazajensu, sai ya ce: duk macen da dauke wani abu daga wani waje zuwa wani waje a cikin gidan mijinta don nufin gyara face Allah ya kalleta, sannan duk wanda Allah ya kalleshi ba zai azabtar da shi ba, sai ummu salama (rd) ta ce: babana da babata fansarka kayi mini qara bayani kan ladan mata raunana,  sai ya ce: ya ummu salama idan mace ta dauki ciki ta na da ladan wanda ya yi jihadi cikin tafarkin Allah da,  ransa da dukiyarsa, idan ta sauke wannan ciki sai ace mata: haqiqa Allah ya gafarta miki zunubanki, sai ki sake aiki, idan kuma ta shayar to ta na da ladan `yanta baiwa daga `ya`yan ismail ga dukkanin shayarwa daya da ta yi.[2]

Wanne zalunci

i zai riski mace daga wannan ? wacce tawaya za ta riske ta yayin da ta ke aiki gidan mijinta da niyyar hidimtawa `ya`yanta da mijinta wanda ake la'akari da matsayin muhimmin mutum cikin rayauwarta, shin `yancin mace zai wayi gari cikin hatsari idan ta sadukar da dukkanin tausayinta da qaunarta ga mijinta da `ya`yanta kamar yadda masu da'awar kare `yancin mace da kareta daga zalunci suke fadi.[1]

[2] Bharul anwar m 100 sh 252