فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ KALMAR TARBIYYA CIKIN HARSHEN LARABCI DA YANDA AKA YI 4
■ FASALI NA ( 2 ) 24
■ AUREN DABI'A 24
■ FASALI NA 3
■ FASALI NA 4 73
■ FASALI NA 5 131
■ FASALI NA 6 176
HAQQOQIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI 177
1 – HAQURI 178
2 – KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA 179
HAQQOQIN MATA 180
CIYARWA DA YALWATAWA 185
TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI 187
KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA 187
UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA 193
GARKUWA 196
8 – KYAUTATAWA : 196
9 - KYAWUNTA ZAMANTAKEWA 197
3 – TAUSAYAWA MIJI : 208
4 – HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYYAKINSA : 209
5 - HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAQQOQI 209
6 – JIMA'I 210
7 - ADO 213
8 – KAMEWA CIKIN MAGANA : 219
SHUGABANTAR IYALI 225
DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE 227
1 – SON JUNA 228
2 – YAWAITA AIKATA ALHERI: 228
4 – SANYA FARIN CIKI: 229
5 – BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI: 230
6 – KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA : 230
7 – TAIMAKO DA TALLAFAWA 230
8 – TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA : 231
9 – KALAMIN AQIDOJI MAI KYAWU DA QARFAFAFFEN FURUCI. 232
10 – KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI : 232
11 – BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI : 233
12 – KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI : 233
13 – RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI 233
14 – RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE : 234
15 – RASHIN GORI KAN MIJI : 234
16 – RASHIN QAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA: 235
17 - YIN SHAWARA DA MATA BANDA BIYE MUSU: 235
18 – TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA : 238
19 – HANKALTA 239
20 - MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA 240
21 – KISHI 240
22 – TAIMAKEKENIYYA 242
23 – DADADAWA IYALI 243
27 – WATSI DA BOAKANCI DA TSAFE TSAFE : 244
28 - HIDIMA MADAWWAMIYA 245
29 – GODIYA 246
29 – QAUNAR JUNA 247
TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA (AS) 248
■ FASALI NA 8 252

29 – QAUNAR JUNA 247

29 – QAUNAR JUNA

Daga cikin abin da ke taimakawa wajen dorewar alaqar aure kuma ana ganinta mafi muhimmacin igiya shi ne soyayya, soyayya bawani abu bace face karkatar zuciya zuwa ga masoyi, wannan al'amari ya zama tilas ya kasance ana musayar juna da shi tsakanin miji da mata  domin idan ya kasance daga bangare guda ne kadai zai haifar da yawan sabani da matsala a rayuwa, ka da kayi kwadayi cikin wanda ke gudunka, ka da ka guje ma wanda ke kwadayi cikinka, dole a samu qauna da tausasawa juna tsakanin ma'aurata.

فقد قال (صلى الله عليه وآله)  : إنّ الجنّة لأعشق لسلمان من سلمان للجنّة . وإن ورد في ذمّ العشق أيضاً إلاّ أ نّه من العشق المحرّم والباطل فعندما سئل الإمام الصادق (عليه السلام)عن العشق قال  : قلوب خلت عن ذكر الله فأذاقها محبّة غيره ، فالاختلاف في المحتوى والمفاهيم ومتعلّقات العشق ، فمن العشق الممدوح ما كان بين الزوجين

48- haqiqa manzon Allah (saw) ya ce : lalle ita aljanna na ga wanda ya fi nuna qauna ga salmanu daga salmanu zuwa aljanna. duk da cewa wata riwayar ta zargi soyayya sai dai cewa soyayyar da take daga haramun, yayin da aka tambayi imam sadiq (as) kan soyayya ? sai ya ce: zuciyar da ta wofinta daga ambaton Allah sai ya dandana mata son waninsa.

Sabanin na cikin ma'anar soyayya da abin da tattara da rataya da shi daga soyayya akwai mai kyawu misalin soyayya tsakanin miji da mata.

في فقه الرضا (عليه السلام)  : واعلم أنّ النساء شتّى ، فمنهن الغنيمة والغرامة وهي المتحبّبة لزوجها والعاشقة له

49 – daga littafin fiqihul rida (as) : ka sani cewa mata sun banbanta daga cikinsu akwai ganima da qauna, ma'ana mai tsananin son mijinta da qunarsa.