فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ KALMAR TARBIYYA CIKIN HARSHEN LARABCI DA YANDA AKA YI 4
■ FASALI NA ( 2 ) 24
■ AUREN DABI'A 24
■ FASALI NA 3
■ FASALI NA 4 73
■ FASALI NA 5 131
■ FASALI NA 6 176
HAQQOQIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI 177
1 – HAQURI 178
2 – KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA 179
HAQQOQIN MATA 180
CIYARWA DA YALWATAWA 185
TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI 187
KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA 187
UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA 193
GARKUWA 196
8 – KYAUTATAWA : 196
9 - KYAWUNTA ZAMANTAKEWA 197
3 – TAUSAYAWA MIJI : 208
4 – HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYYAKINSA : 209
5 - HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAQQOQI 209
6 – JIMA'I 210
7 - ADO 213
8 – KAMEWA CIKIN MAGANA : 219
SHUGABANTAR IYALI 225
DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE 227
1 – SON JUNA 228
2 – YAWAITA AIKATA ALHERI: 228
4 – SANYA FARIN CIKI: 229
5 – BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI: 230
6 – KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA : 230
7 – TAIMAKO DA TALLAFAWA 230
8 – TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA : 231
9 – KALAMIN AQIDOJI MAI KYAWU DA QARFAFAFFEN FURUCI. 232
10 – KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI : 232
11 – BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI : 233
12 – KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI : 233
13 – RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI 233
14 – RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE : 234
15 – RASHIN GORI KAN MIJI : 234
16 – RASHIN QAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA: 235
17 - YIN SHAWARA DA MATA BANDA BIYE MUSU: 235
18 – TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA : 238
19 – HANKALTA 239
20 - MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA 240
21 – KISHI 240
22 – TAIMAKEKENIYYA 242
23 – DADADAWA IYALI 243
27 – WATSI DA BOAKANCI DA TSAFE TSAFE : 244
28 - HIDIMA MADAWWAMIYA 245
29 – GODIYA 246
29 – QAUNAR JUNA 247
TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA (AS) 248
■ FASALI NA 8 252

NEMAN HAIHUWAR DA NAMIJI 260

MUQAMI NA 3     

                                  NEMAN HAIHUWAR DA NAMIJI

Bayan samar da iyali ta hanyar aure albarkantacce sai hukuncin gaba ta uku cikin iyali wato da namij ko `ya mace – lalle daga mafi muhimmancin dalilai  yin aure kamar yadda ya gabata shi ne samun da nagari salihi, hukunce hukuncen yaro na shiga daurori daban daban tun daga fuskanin kasantuwar digon maniyyi daga abin da   aka sanar da shi kan zabar mace, lalle zabar matar da zaka aura na taka rawa mai muhimmanci cikin dan da za'a samar, haqiqa an yi bayani irin matar da ta dace da zama mahaifya ga da salihi nagari haka siffofi mutumin da ya da ce da zama uba ga da salihi, sannan akwai shawarwari bayan anyi aure gabanin aure da yayin da uwa ke dauke da ciki da lokacin haihuwa da lokacin da take rainonsa har ya zuwa lokacin da zai wayi gari cikakken mutum da zai iya gudanar da al'amuransa.

Zami iya cewa farkon rawar da iyaye ke takawa cikin duniyar `ya`ya shi ne neman samun haihuwa, lalle akwai nassoshi masu yawa da ke isharar hikima da hadafin haka.

قال رسول الله (صلى الله عليه وآله)  : الولد الصالح ريحانة من رياحين الجنّة

1 – manzon Allah (saw) ya ce: da namiji fure ne daga furen aljanna.

عن الصادق (عليه السلام) ، قال  : ميراث الله من عبده المؤمن ، ولد صالح يستغفر  له

2 – manzon Allah (saw) ya ce: gadon Allah daga bawansa  mumini shi ne da nagari wanda zai dinga nema masa gafara.

عن الرضا (عليه السلام) ، قال  : إنّ الله تبارك وتعالى إذا أراد بعبد خيراً لم يمته حتّى يُريه الخَلَف ـ  أعمّ من الذكر أو الاُنثى  ـ  ، والخَلَف بالفتح أي الولد الصالح

3 – an karbo daga imam rida (as) ya ce: idan Allah ya nufi bawa alheri ba zai karbi ransa ba har sai ya nuna masa dansa nagari magajinsa.

وروي  : أنّ مَن مات بلا خلف فكأن لم يكن في الناس ، ومن مات وله خلف فكأن لم يمت

4 – a wata riwaya : duk wanda ya mutu ba tare da da nagari magaji ba misalinsa kamar misalin wanda bai taba kasancewa ba ne cikin mutane.

وعن الصادق (عليه السلام) ، قال  : إنّ الله عزّ وجلّ ليرحم الرجل لشدّة حبّه لولده

5 – an karbo daga sadiq (as) ya ce: lalle Allah na yiwa bawansa rahama sakamakon tsananin son da ya kewa dansa.

من كتاب المحاسن ، عن بكر بن صالح ، قال  : كتبت إلى أبي الحسن الثاني (عليه السلام)  : إنّي اجتنبت طلب الولد من خمس سنين ، وذلك أنّ أهلي كرهت ذلك وقالت  : إنّه يشتدّ عليّ تربيتهم لقلّة الشيء فما ترى  ؟ فكتب (عليه السلام)  : اطلب الولد فإنّ الله يرزقهم

6 – daga littafin almahasin daga bakar dan salihu ya ce: na rubuta wasiqa zuwa ga baban hassan (as) cewa ni na guji neman da tsawon shekaru biyar, saboda mata ta ba ta so, ta ce lalle tarbiyyarsu za ta tsananta saboda qarancin abin hannu amma kai me ka ke gani ? sai imam ya bashi amsa da cewa:  ka nemi `ya`ya lalle Allah zai azurtasu.

Wannan hadisi amsane ga masu cewa qarancin `ya`ya  arziqi ne.

عن الفردوس ، عن ابن عمر ، قال  : قال رسول الله (صلى الله عليه وآله)  : اطلبوا الولد والتمسوه ، فإنّه قرّة العين وريحانة القلب ، وإيّاكم والعجز والعقر

7 – daga littafin Firdausi daga dan umar, ya ce: manzon Allah (as) ya ce: ku nemi haihuwa ku nemi Allah ya azurtaku da da, lalle shi da sanyin ido ne furen zuciyane, na haneku da auren tsohuwa da macen da ba ta haihuwa.

عن عليّ بن الحسين (عليه السلام) ، أ نّه قال لبعض أصحابه  : قل في طلب الولد  : « ربّ لا تذرني فرداً وأنت خير الوارثين » واجعل لي من لدنك وليّاً يبرّ بي في حياتي ويستغفر لي بعد وفاتي ، واجعله خلقاً سويّاً ولا تجعل للشيطان فيه شركاً ولا نصيباً ، اللهمّ إنّي أستغفرك وأتوب إليك إنّك أنت الغفور الرحيم ) سبعين مرّة ، فإنّ من أكثر هذا الدعاء رزقه الله ما يتمنّى من مال وولد ، ومن خير الدنيا والآخرة ، فإنّه تعالى يقول  : (  فَـقُلْتُ اسْتَغْفِرُوا رَبَّكُمْ إنَّهُ كَانَ غَفَّاراً * يُرْسِلُ السَّمَاءَ عَلَيْكُمْ مِدْرَاراً * وَيُمْدِدْكُمْ بِأمْوَال وَبَـنِينَ وَيَجْعَلْ لَكُمْ جَـنَّات وَيَجْعَلْ لَكُمْ أ نْهَارا[1]ً

8 – an karbo daga ali dan husaini (as)  ya na cewa: sashen sahabbansa, ka ce cikin neman da:

ubangiji ka da ka barni ni kadai lalle kai ne mafi alherin magada.

 ka sanya mini magaji daga gareka mai mini biyayya cikin rayuwata mai kuma nema mini gafara bayan mutuwata, ka sanya shi daidaitacce cikin fasalin halittarshi ka da ka sanyawa shaidani tarayya cikinsa ko wani rabo cikinsa, Allah ni ina neman gafararka ina tuba gareka  lalle kai mai karbar tubane mai yawan jin qai ) ya fadi haka sau saba'in, lallai duk wanda ya lazimci wannan addu'a Allah zai azurta shi da abin da ya ke so daga  da ko dukiya daga alherin duniya da lahira, lalle Allah madaukaki da kansa ke fadi cikin qur'ani:

sai nace ku nemi gafarar ubangijinku lalle shi mai yawan gafara ne zai aiko girgije gareku mai kwarara ruwa, ya yalwata ku da dukiya da `ya`ya  ya sanya muku gonaki ya sanya muku qoramu.

 من كتاب طبّ الأئمة ، عن سليمان الجوزي ، عن شيخ مدائني ، عن زرارة ، عن أبي جعفر (عليه السلام) ، قال  : وفدت إلى هشام بن عبد الملك ، فأبطأ عليّ الإذن حتّى اغتمّ ، وكان له حاجب كثير الدنيا لا ولد له . فدنا أبو جعفر (عليه السلام) فقال له  : هل لك أن توصلني إلى هشام فاُعلّمك دعاء يولد لك ولد  ؟ فقال  : نعم . وأوصله إلى هشام فقضى حوائجه ، فلمّـا فرغ قال له الحاجب  : جعلت فداك ، الدعاء الذي قلت لي علّمني  ؟ فقال  : نعم ، تقول في كلّ يوم إذا أصبحت وإذا أمسيت  : « سبحان الله » سبعين مرّة ، وتستغفر الله عزّ وجلّ عشر مرّات ، وتسبّحه تسع مرّات وتختم العاشرة بالاستغفار لقوله تعالى  : (  اسْتَغْفِرُوا رَبَّكُمْ إنَّهُ كَانَ غَفَّاراً * يُرْسِلُ السَّمَاءَ عَلَيْكُمْ مِدْرَاراً * وَيُمْدِدْكُمْ بِأمْوَال وَبَـنِينَ وَيَجْعَلْ لَكُمْ جَـنَّات وَيَجْعَلْ لَكُمْ أ نْهَاراً  ) ، فقالها الحاجب فرزق ذرية كثيرة ، وكان بعد ذلك يصل أبا جعفر وأبا عبد الله (عليهما السلام) ، قال سليمان  : فقلتها وقد تزوّجت ابنة عمّي وقد أبطأ عليّ الولد منها وعلّمتها أهلي فرزقت ولداً ، وزعمت المرأة أ نّها حين تشاء أن تحمل حملت إذا قالتها ، وعلّمتها غيرها ممّن لم يكن يولد له فولد لهم ولد كثير

9-daga littafin dibbul a'imma daga sulaiman aljauzi daga shaik mada'ini daga zurara daga baban jafar (as) ya ce: na je wajen hisham dan abdul –malik sai aka samu jinkirin bani izinin shiga har raina ya baci, ya kasance ya na da wani hadimi mai tarin abin duniya amma bai da da, sai baban jafar (as) ya matsa kusa da shi ya ce masa: shin za ka kaini wajen hisham dan abdul –malik in sanar da kai wata addu'a da z aka samu da? sai ya ce: na'am, sai wannan hadimi ya kaishi wajen hisham dan abdul-malik ya biya buqatunsa, yayin da ya gama sai wannan hadimi mai iso ya ce: raina fansarka addu'ar da ka gaya mini ka koyar dani yadda zanyi ? sai ya ce: cikin kowacce safiya da yini ka karanta ( subhanallah ) saba'in ka yi istigfari goma kayi tasbihi sau tara ka cike goma da istigfari da fadinsa madaukaki:

  ku nemi gafarar ubangijiku lalle shi mai yawan gafara ne, zai aiko muku da girgije mai kwarara ruwa, ya azurta ku da dukiya da diya ya sanya muku gonaki ya sanya muku qoramu.

 sai wannan hadimi mai iso ya karanta Allah ya azurta shi da zuriya mai yawa, wannan mai iso ya kasance ya na ziyartar baban jafar da baban abdullah (as) sulaiman dan jauzi ya ce: na karanta wannan addu'a bayan na auri `yar baffa na kuma fuskanci jinkirin samun haihuwa na koyawa iyalina wannan addu'a sai Allah ya azurta ni da da, na koyawa ragowar mutane wadanda basu da `ya`ya sai aka Haifa musu `ya`ya masu yawa.

عن أبي بكر بن الحرث البصري ، قال  : قلت لأبي عبد الله (عليه السلام)  : إنّي أهل بيت قد انقرضوا وليس لي ولد ، قال  : فادعُ الله عزّ وجلّ وأنت ساجد وقل  : « ربّ هب لي من لدنك ذريةً طيّبةً إنّك سميع الدعاء » ، « ربّ لا تذرني فرداً وأنت خير الوارثين » ، قال  : فقلتها فولد لي عليّ والحسين

10 – daga abubakar dan haris albasari, ya ce: na cewa baban Abdullah (as) dangina sun kare gashi ban da da, ka yi mini addu'a, sai imam ya ce: ka roqi alllah kana halin cikin sujjada ka ce:

  Allah ka bani zuriya tsarkakakka lalle kai mai jin addu'a ne.  Allah ka da ka barni ni kadai lalle kaine mafi alherin magada.

 sai na karanta sai Allah ya azurta ni da ali da husaini.

وبرواية عنه (عليه السلام) لطلب الولد قال  : إذا أردت المباشرة فلتقرأ ثلاث مرّات  : (  وَذَا النُّونِ إذْ ذَهَبَ مُغَاضِباً  ) إلى ثلاث آيات فإنّك سترزق ولداً إن شاء الله

11 – a wata riwayar daga gareshi (as) don kan da, ya ce: idan ka nufi saduwa da matarka ka karanta wannan aya sau uku: (ma'abocin kifi yayin da ya tafi ya halin fusata) da ayoyi uku da suke bayanta da izin Allah zaka samu haihuwa.

من كتاب نوادر الحكمة ، عن أبي عبد الله (عليه السلام) ، قال  : دخل رجل عليه فقال  : يا بن رسول الله ولد لي ثمان بنات رأس على رأس ولم أرَ قط ذكراً ، فادع الله عزّ وجلّ أن يرزقني ذكراً  ؟ فقال الصادق (عليه السلام)  : إذا أردت المواقعة وقعدت مقعد الرجل من المرأة ، فضع يدك اليمنى على يمين سُرّة المرأة واقرأ (  إنَّا أنزَلْـنَاهُ فِي لَـيْلَةِ القَدْرِ  )([315]) سبع مرّات ، ثمّ واقع أهلك ، فإنّك ترى ما تحبّ ، وإذا تبيّنت الحمل فمتى ما انقلبت من الليل فضع يدك اليمنى على يمين سرّتها واقرأ (  إنَّا أنزَلْـنَاهُ  ) سبع مرّات . قال الرجل  : ففعلت ذلك فولد لي سبع ذكور رأس على رأس . وقد فعل ذلك غير واحد ـ  أي كثير  ـ فرزقوا ذكوراً

12 – daga littafin nawadirul hikma, daga baban Abdullah (as) ya ce : wani mutum ya shiga wajensa sai ya ce: ya dan manzon Allah (saw) an Haifa mini `yaya mata har guda takwas a jere banga da namiji ba, ka roqa mini ubangiji ya azurta ni da da namiji, sai sadiq (as) ya ce: idan za ka jewa iyalinka ka zauna matsugunin namiji daga mata to ka sanya hannunka na dama kan daman cibiyarta ka karanta  ( inna anzalnahu ) sau bakwai sanne ka sadu da ita tabbas za ka ga abin da ka ke so, idan matar ta ka ta samu ciki  duk sanda ta juya daga dare ka dora hannunka kan cibiyarta bangaren dama ka karanta ( inna anzalnahu ) sau bakwai, sai mutumin ya aikata haka sai aka Haifa masa `ya`ya bakwai daya bayan daya.

عن الحسن بن علىّ (عليه السلام) ، أ نّه وفد على معاوية ، فلمّـأ خرج تبعه بعض حجّابه وقال  : إنّي رجل ذو مال ولا يولد لي فعلّمني شيئاً لعلّ الله يرزقني ولداً  ؟ فقال  : عليك بالاستغفار ، فكان يكثر الاستغفار حتّى ربما استغفر في اليوم سبعمائة مرّة ، فولد له عشرة بنين ، فبلغ ذلك معاوية فقال  : هلا سألته ممّ قال ذلك  ؟ فوفده وفدة اُخرى ( على معاوية ) فسأله الرجل فقال  : ألم تسمع قول الله عزّ اسمه في قصّة هود (عليه السلام)  : (  وَيَزِدْكُمْ قُوَّةً إلَى قُوَّتِكُمْ  )([316]) ، وفي قصّة نوح (عليه السلام)  : (  وَيُمْدِدْكُمْ بِأمْوَال وَبَـنِينَ 

13 – an karbo daga dan hassan dan ali (as) cewa yaje wajen mu'awiya yayin da ya fito sai sashen hadimansa suka bi bayansa, dayansu ya ce: lalle ni mutum ne mai tarin dukiya amma bani da da ka koya mini wani abu ta yiwu Allah ya azurtani da da? sai imam ya ce masa: ka dinga yin istigfari, sai ya zama ya yawaita yin istigfari har sai da ya kasance ya na istigfari sau dari bakwai a rana har Allah ya azurta shi da `ya`ya maza guda goma, sai mu'awiya ya samu labari sai mu'awiya ya ce : da kun tambaye shi daga inda ya samo haka, sai imam ya kara zuwa wajen mu'awiya bayan ya fito wani ya qara tambayarsa, sai imam ya ce: shi baka ji fadin Allah cikin qissar annabi hudu (as):

  ya qara muku qarfi zuwa qarfinku. cikin qissar nuhu (as) kuma ya azurta ku da dukiya da `ya`ya.

عن أبي بصير قال  : قال أبو عبد الله (عليه السلام)  : إذا أبطأ على أحدكم الولد فليقل  : (  اللهمّ لا تذرني فرداً وأنت خير الوارثين  ) وحيداً وحشاً فيقصر شكري عن تفكّري بل هب لي عاقبة صدق ذكوراً واُناثاً آنس بهم من الوحشة وأسكن إليهم من الوحدة وأشكرك عند تمام النعمة ، يا وهّاب يا عظيم يا معظّم ، ثمّ اعطني في كلّ عاقبة شكراً حتّى تبلغني منها رضوانك في صدق الحديث وأداء الأمنة ووفاء العهد

14 – an karbo daga baban basir, ya ce: idan dayanku ya samu jinkirin samun da to ya ce:  ( Allah ka da ka barni ni kadai kaine mafi alherin magada )   ka da ka bar ni kadai rak cikin dimuwa sai godiya ta taqaitu cikin tunanina, ka azurtani da magada maza da mata da zan dinga debe haso da su daga kadaita in samu nutsuwa zuwa garesu in maka godiya yayin cikar ni'imarka, ya mai yawan kayauta  ya ma'abocin girma ya abin girmamawa, sannan ka bani godiya cikin qarshen kowanne al'amari har yardarka ta kaini cikin gaskiya zance da sauke amana da cika alqawari.

عن أبي عبد الله (عليه السلام) قال  : من أراد أن يحبل له فليصلّ ركعتين بعد الجمعة يطيل فيهما الركوع والسجود ثمّ يقول  : ( اللهمّ إنّي أسألك بما سألك به زكريا إذ قال  : ربّ لا تذرني فرداً وأنت خير الوارثين اللهمّ هب لي من لدنك ذرّية طيّبة إنّك سميع الدعاء ، اللهمّ باسمك استحللتها ، وفي أمانتك اخذتها فإن قضيت في رحمها ولداً فاجعله غلاماً مباركاً زكيّاً ولا تجعل للشيطان فيه شركاً ولا نصيباً )

15– an karbo daga baban Abdullah (as) ya ce: dun wanda ke son samun da to yayi sallah raka'a biyu ya tsawaito ruku'u da sujjada cikinsu sannan ya dinga karanta wannan addu'a cikinsu: ( Allah ina roqonka da abin da zakariyya ya roqeka ya ce: ( Allah ka da ka barni ni kadai lalle kai ne mafi alherin magada Allah ka bani zuriya tsarkakakka daga gareka lalle kai maji addu'a ne, Allah da sunanka na halasta ta kuma cikin amanarka na karbeta idan ka qaddara mini da cikin mahaifarta to ka sanya shi da mai albarka  tsarkakakke ka da sanya shi abin tarayya ga shaidani ko wani nasibi cikin shi.

عن أبي عبد الله (عليه السلام) أ نّه شكى إليه رجل أ نّه لا يولد له فقال له أبو  عبد  الله (عليه السلام)  : استغفر ربّك في السحر مئة مرّة فإن نسيته فاقضه

16 an karbo daga baban Abdullah ( as) cewa wani ya kai masa kuka cewa ba a haifar masa da namiji, sai imam ya ce masa: kayi istigfari sau dari lokacin ketowar alfijir idan ka manta ba ka yi ba to karama.

وروي في كتاب الصلاة  : ممّا يكثر الولد رفع الصوت بالأذان

17 – an rawaito daga littafin salat: cewa daga abin da ke yawaita `ya`ya maza daga sa

 عن الصادق (عليه السلام) ، قال  : إذا كان بامرأة أحدكم حمل وأتى عليها أربعة أشهر فليستقبل بها القبلة وليقرأ آية الكرسي وليضرب على جنبها وليقل  : ( اللهمّ إنّي قد سمّيته محمّداً ) ، فإنّ الله عزّ وجلّ يجعله غلاماً ـ  أي ولداً مذكّراً  ـ فإن وفى بالإسم ـ  أي بقي على الاسم ولم يغيّره  ـ بارك الله له فيه ، وإن رجع عن الاسم كان لله فيه الخيار إن شاء أخذه ، وإن شاء تركه uti da kiran sallah.

 

18 – daga sadiq (as) ya ce: idan matar dayanku ta samu ciki har ya kai tsawon watanni hudu to mijinta ya fuskanci alqibla da ita ya karanta ayatul kursiyyu ya bugi kan kwibinta ya ce: ( Allah lalle ni na sanya masa suna muhammadu ) lalle Allah zai sanya shi da namiji idan ya bar masa wannan suna bai canja to Allah zai sanya masa albarka, idan kuma ya sauya sunan to Allah na da zabi in ya so ya bar shi in kuma ya so ya karbi kayansa.

Ishara da da'awa:

Ta yiwu  wani ba'ari da suka da kwarewa cikin ilimin zahiri na zamani kamar misalign liktanci, suyi mamaki irin wannan magani wanda ya gagari liktanci tare da duk cikin gaban da ya samu, ta yiwu ace wasu ma suyi izgilanci, wa'ibullah, su kalli abin a matsayin gamagri su raina addini, sai dai kuma duk mutumin da ke ganin kansa wayayye to ya zma tilas ya zma mai kiyauye maudu'I mai yiwa kansa adalci ba zai dinga ruduwa da cigaban ilimin zamani ba da nesanta daga hanya adalci, mai ya sanya wadannan bas u binciken ire iren wadannan riwayoyi bincike na dandakewa ba da za suyi hakan da sannu za su gano abubuwa masu ban mamaki da gigita tuinani wadanda ilimin zamani zai sallama musu, da za mu koma hadisin imam jafar sadiq(as) tare da kadimin hisham dan abdul malik muka karanta abinda ya faru da yanayi na ilimi  ta nahiyar zukata da gangar jiki  babu wanda zai inkari tasirin zuciya ga jiki, haqiqa masana sunyi rubutu mai tarin yawa kan haka shi haqiqa ne bayyananne cikin hadisin imamai(as) kamar yanayin zuciya ke da tasiri a jiki haka ma yanayi da halin jiki ke da tasiri a zuciya, muslunci ya zo da abinda zai gyara zuciya da gangar jiki don ya fitar da dan adam mai koshin lafiya, mai ya sanya zuciya keda tasiri a gangar jiki ta haifar masa da sauye sauye lokacin haifuwa.

Babu abinda ya rage gam asana ilimin zamani face zage dantse suyi aiki dare da rana, sannan su bincike ire iren wadannan riwayoyti da suke gigita hankalin mai hankali .

Amma rawar da malaman za su taka a wannan fage shi ne su tabbatr da ce ma'abocin wannan Magana ma'asumi ne daga dukkanin zunubi ko kuskure da kuma tabbatr da ingancin jingina riwayar ga ma'asumi.[1] Nuhu: 10-12