فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ KALMAR TARBIYYA CIKIN HARSHEN LARABCI DA YANDA AKA YI 4
■ FASALI NA ( 2 ) 24
■ AUREN DABI'A 24
■ FASALI NA 3
■ FASALI NA 4 73
■ FASALI NA 5 131
■ FASALI NA 6 176
HAQQOQIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI 177
1 – HAQURI 178
2 – KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA 179
HAQQOQIN MATA 180
CIYARWA DA YALWATAWA 185
TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI 187
KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA 187
UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA 193
GARKUWA 196
8 – KYAUTATAWA : 196
9 - KYAWUNTA ZAMANTAKEWA 197
3 – TAUSAYAWA MIJI : 208
4 – HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYYAKINSA : 209
5 - HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAQQOQI 209
6 – JIMA'I 210
7 - ADO 213
8 – KAMEWA CIKIN MAGANA : 219
SHUGABANTAR IYALI 225
DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE 227
1 – SON JUNA 228
2 – YAWAITA AIKATA ALHERI: 228
4 – SANYA FARIN CIKI: 229
5 – BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI: 230
6 – KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA : 230
7 – TAIMAKO DA TALLAFAWA 230
8 – TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA : 231
9 – KALAMIN AQIDOJI MAI KYAWU DA QARFAFAFFEN FURUCI. 232
10 – KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI : 232
11 – BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI : 233
12 – KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI : 233
13 – RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI 233
14 – RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE : 234
15 – RASHIN GORI KAN MIJI : 234
16 – RASHIN QAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA: 235
17 - YIN SHAWARA DA MATA BANDA BIYE MUSU: 235
18 – TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA : 238
19 – HANKALTA 239
20 - MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA 240
21 – KISHI 240
22 – TAIMAKEKENIYYA 242
23 – DADADAWA IYALI 243
27 – WATSI DA BOAKANCI DA TSAFE TSAFE : 244
28 - HIDIMA MADAWWAMIYA 245
29 – GODIYA 246
29 – QAUNAR JUNA 247
TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA (AS) 248
■ FASALI NA 8 252

RAINON CIKI DA LADUBBNSA 266

MUQAMI  NA 4

                                  RAINON CIKI DA LADUBBNSA

daura ta biyu cikin tarbiyyar `ya`ya wacce ta kebantu da mata ita ce rainon ciki tana da matakai masu yawa tun daga kasantuwar digon maniyyi zuwa halittar da zuwa haihuwa, da kasantuwa jinjiri kan shimfida ya zuwa shayarwa raino da yaye shi daga shan nono, sannan daurar uba ta gabato don kasancewa kafada da kafada tare da uwa cikin tarbiyar dansu, babu banbanci cikin kasantuwa da mace ko namiji kamar yadda muka ambata a baya.

mace tare da so da qaunarta ya kamata ta son girman ladan da ta ke da shi cikin jurewa wahalhalu cikin wadannan daurori na tarbiyya, muna da wani yanki daga riwayoyi masu daraja da ke tunatar da mu irin girman ladan da uwa ke da sh cikin daukar wahalhalu da wadannan nauye nauye masu hatsari wadanda suke cike da radadi da gajiyarwa da cutuka.

عن زيد بن عليّ ، عن آبائه (عليهم السلام) ، قال  : ذكر رسول الله (صلى الله عليه وآله) الجهاد ، فقالت امرأة  : يا رسول الله ، ما للنساء من هذا شيء  ؟ ـ  يعني ليس لهم من فضائل الجهاد وثوابه  ـ فقال  : بلى ، للمرأة ما بين حملها إلى وضعها ، ثمّ إلى فطامها من الأجر كالمرابط في سبيل الله ، فإن هلكت فيما بين ذلك ـ  أي ماتت  ـ كان لها مثل منزلة الشهيد

1 – an karbo daga zaidu dan ali daga babanninsa (as) ya ce: manzon Allah (saw) ya ambaci jihadi sai wata mata ta ce ya manzon Allah, me ke tare da mata daga wannan abu? sai ya ce: mace tsakanin daukar cikin ya zuwa haihuwa ya zuwa yaye tana da ladan wanda ya yi damara ya yi dako cikin daukaka kalmar Allah, idan kuma Allah ya karbi ranta tsakanain wadancan marhaloli to tana da ladan shahidi.

قال الإمام الباقر (عليه السلام)  : لا تخيفوا المرأة الحامل ، فإنّ ذلك يؤثّر على الجنين

2 –  imam baqir (as) ya ce: ka da ku tsorata mace lokacin da take dauke da ciki lalle hakan na da tasiri kan dan da  ke cikinta.

عن الصادق (عليه السلام) ، عن أبيه (عليه السلام) ، قال  : إنّ الله تبارك وتعالى جعل للمرأة صبر عشر رجال ، فإذا حملت زادها قوّة عشرة رجال اُخرى .

3 – daga sadiq (as) daga babansa (as) ya ce: Allah ya baiwa mace haqurin mazaje goma idan ta dauki ciki sai ya qara mata da qarfin mazaje goma.