فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ KALMAR TARBIYYA CIKIN HARSHEN LARABCI DA YANDA AKA YI 4
■ FASALI NA ( 2 ) 24
■ AUREN DABI'A 24
■ FASALI NA 3
■ FASALI NA 4 73
■ FASALI NA 5 131
■ FASALI NA 6 176
HAQQOQIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI 177
1 – HAQURI 178
2 – KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA 179
HAQQOQIN MATA 180
CIYARWA DA YALWATAWA 185
TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI 187
KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA 187
UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA 193
GARKUWA 196
8 – KYAUTATAWA : 196
9 - KYAWUNTA ZAMANTAKEWA 197
3 – TAUSAYAWA MIJI : 208
4 – HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYYAKINSA : 209
5 - HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAQQOQI 209
6 – JIMA'I 210
7 - ADO 213
8 – KAMEWA CIKIN MAGANA : 219
SHUGABANTAR IYALI 225
DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE 227
1 – SON JUNA 228
2 – YAWAITA AIKATA ALHERI: 228
4 – SANYA FARIN CIKI: 229
5 – BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI: 230
6 – KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA : 230
7 – TAIMAKO DA TALLAFAWA 230
8 – TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA : 231
9 – KALAMIN AQIDOJI MAI KYAWU DA QARFAFAFFEN FURUCI. 232
10 – KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI : 232
11 – BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI : 233
12 – KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI : 233
13 – RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI 233
14 – RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE : 234
15 – RASHIN GORI KAN MIJI : 234
16 – RASHIN QAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA: 235
17 - YIN SHAWARA DA MATA BANDA BIYE MUSU: 235
18 – TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA : 238
19 – HANKALTA 239
20 - MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA 240
21 – KISHI 240
22 – TAIMAKEKENIYYA 242
23 – DADADAWA IYALI 243
27 – WATSI DA BOAKANCI DA TSAFE TSAFE : 244
28 - HIDIMA MADAWWAMIYA 245
29 – GODIYA 246
29 – QAUNAR JUNA 247
TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA (AS) 248
■ FASALI NA 8 252

RAINON YARO 273

MUQAMI  NA  8

                                      R ADIN  SUNAN

daga cikin al'amuran da muslunci ya yi ishara gare su shi ne batun radin suna da abin da yak e tattate da shi daga tasiri mai girma a rai da shi kansa mutuncin yaron.

wasu cikin mutanen yammacin turai da gabashinta na ladubba cikin radin suna sukan shirya biki dukkanin makusantan miji da mata su hadu don zabar suna ga yaron da aka haifa musammam dan fari.

haqiqa muslunci ya himmatu da batun radin suna, lalle suanye suna sauka daga sama, ta ba da labarin abubuwan boye sannan shi suna na dangantaka da mai suna, kamar yadda ma'abota munanan sunaye za ka samu da yawan lokuta suna jin kunya yayin da aka kiraye su da wadannan sunaye, haka al'amarin ya ke cikin laqabi da alkunya.  ta nan ne ya kasance da na da haqqin ubansa ya  zaba masa kyakkyawan suna, idan bai zabar masa kyakkyawan sun aba to ya taqaita cikin sauke haqqinsa kuma ya wulaqanta dansa, sannan shi mai sabawa da wulaqanta dansa ya yi nesa da rahamar Allah matsarkaki.

عن النبيّ (صلى الله عليه وآله) ، قال  : من حقّ الولد على والده ثلاثة  : يحسن اسمه ، ويعلّمه الكتابة ، ويزوّجه إذا بلغ .

1 – annabi (saw) ya ce: daga haqqin da kan ubansa  abubuwa uku : kyawunta sunansa, ya koya masa rubutu, ya aurar da shi idan ya balaga.

وقال (صلى الله عليه وآله)  : سمّوا أولادكم أسماء الأنبياء ، وأحسن الأسماء عبد الله وعبد الرحمن

2 – manzon Allah (saw) y ace : ku radawa `ya`yanku suna annabawa mafi kyawun sunaye su ne Abdullah abdur-rahman.

الكافي بسنده ، عن أبي بصير ، عن أبي عبد الله (عليه السلام) ، قال  : حدّثني أبي عن جدّي ، قال  : قال أمير المؤمنين (عليه السلام)  : سمّوا أولادكم قبل أن يولدوا فإن لم  تدروا أذكر أم اُنثى فسمّوهم بالأسماء التي تكون للذكر والاُنثى ، فإنّ أسقاطكم إذا لقوكم يوم القيامة ولم تسمّوهم يقول السقط لأبيه  : ألا سمّيتني وقد سمّى رسول  الله (صلى الله عليه وآله) محسناً قبل أن يولد

3 – alkafi da isnadinsa daga baban basiru daga baban abdullah (as) ya ce : babana ya zantar da ni daga kakana, ya ce: sarkin muminai ali (as) ya ce: ku radawa `ya`yanku sunaye tun gabanin haihuwarsu idan ba ku san cewa mace ne ko namiji to rada musu sunan da daukar mace da namiji, lalle `ya`yanku da aka yi barinsu idan suka hadu da ku ranar alqiyama alhalin ba ku rada musu suna ba sai dan da kayi barinsa ya cewa mahaifinsa yanzu b aka radan suna bayan manzon Allah (saw) ya radawa muhsin dan fatima suna gabanin haihuwarsa.

muhsin shi da ne ga Fatima azzahara (as)  shugabar matan duniya wanda ta yi barinsa sakamakon buga mata kyauren qofa da wani wanda Kalmar azaba ta tabbata kansa ya yi.[1]

Bayani kan dan Fatima(as) mai suna muhassin wanda ta yi barinta sakamkon dukan wanda zabar Allah ta gasgata kansa ya yi mata

عن أبي الحسن الأوّل (عليه السلام) قال  : أوّل ما يبرز الرجل ولده أن يسمّيه باسم حسن فليحسن أحدكم اسم ولده

4-daga baban Hassan(as) yace: farkon abinda mutum zai fara yayinda aka Haifa masa da shine ya sanya masa suna mai kyawu, dayanku ya kyawunta sunan dansa.

1-      عن أبي عبد الله (عليه السلام)  : لا يولد لنا ولد إلاّ سمّيناه محمّداً ، فإذا مضی سبعة أيام فإن شئنا غيّرنا وإن شئنا تركنا

5 – an karbo daga baban abdullah (as) ba za'a Haifa mana d aba face mun sanya masa suan muhammadu idan kwanaki bakwai suka shude idan muka so sai mu sauya ko kuma mu bar masa wannan suna

عن أبي عبد الله (عليه السلام) قال  : إنّ النبيّ (صلى الله عليه وآله) قال  : من ولد له أربعة أولاد لم  يسمّ أحدهم باسمي فقد جفاني

6– an karbo daga baban Abdullah (as) ya ce: manzon Allah (saw) ya ce : duk wanda aka haifa masa `ya`ya hudu bai sanyawa dayansu sunan muhammadu ba haqiqa ya yi mini jafa'i.

الكافي عن العرزمي قال  : استعمل معاوية مروان بن الحكم على المدينة وأمره أن يفرض لشباب قريش ففرض لهم فقال عليّ بن الحسين (عليهما السلام)فأتيته فقال  : ما اسمك  ؟ فقلت  : عليّ بن الحسين . فقال  : وما اسم أخيك  ؟ فقلت  : عليّ . فقال  : ثمّ فرض لي فرجعت إلى أبي فأخبرته فقال  : ويل على ابن الزرقاء دبّاغة الأدم ، لو ولد لي مئة لأحببت أن لا اُسمّي أحداً منهم إلاّ عليّاً

7 – alkafi daga azurmi ya ce: mu'awiya ya sanya marwanu gwamna a madina ya umarce shi ya farlanta farilla kan matasan madina sai na je wajensa sai y ace mini meye sunanka sai n ace masa aliyu dan husaini, y ace meye sunan dan'uwanka na ce: ali sannan nima ya bani sai na dawo wajen babana na bashi labari sai ya ce: azaba ta tabbata kan dan shudiya ma'bocin jemammiyar fata, da za'a haifa mini `ya`ya dari da na qaunaci radawa dukkaninsu suna aliyu.

عن الجعفري قال  : سمعت أبا الحسن (عليه السلام) يقول  : لا يدخل الفقر بيتاً فيه اسم محمّد أو أحمد أو علي أو الحسن أو الحسين أو جعفر أو طالب أو عبد الله أو فاطمة من النساء صلّى الله عليهم

7 – daga jafari ya ce: na ji baban hassan (as) ya na cewa: talauci bai shiga gidan da yake da yaro mai suna muhammadu ko ali ko ahmad ko hassan ko husaini ko kuma jafar da dalib da Abdullah daga cikin mata kuma fatima 

da wadannan sunaye masu albarka a'imma (as) suka nufi raya al'arain wadannan manyan mutane, da raya mazahabarsu ta gaskiya wadanannan mutane suna ishara gareta, ya kamata duk wani dan shi'a ya zabi wadannan sunaye saboda lalle akwai albarka da wadata tattare da su, kamar yadda cikinsu akwai raya mazhabar iyalan annabi (saw).

عن أبي عبد الله (عليه السلام) قال  : جاء رجل إلى رسول الله (صلى الله عليه وآله) فقال  : يا  رسول الله ، ولد لي غلام فماذا اُسمّيه  ؟ قال  : سمّه بأحبّ الأسماء إليّ حمزة

9 -  an karbo daga baban Abdullah (as) ya ce : wani mtum ya zo wajen manzon Allah (saw) ya ce : ya manzon Allah, an haifa mini da wanne sun azan rada masa ? ka rada masa suna hamza shi ne mafi soyuwa sunaye gareni.

عن أبي عبد الله  (عليه السلام) قال  : قال رسول الله (صلى الله عليه وآله)  : استحسنوا أسماءكم فإنّكم تدعون بها يوم القيامة ، قمّ يا فلان بن فلان إلى نورك ، وقم يا فلان بن فلان لا نور لك

10 – daga baban Abdullah (as) ya ce: manzon Allah (saw) ya ce: kyawunta  sunayenku lalle za'a kiray ku da wadannan sunaye ranar qiyama , ace ta shi wane dan wane babu hske gareka.

عن أبي عبد الله (عليه السلام) قال  : إنّ رسول الله (صلى الله عليه وآله) دعا بصحيفة حين حضره الموت يريد أن ينهى عن أسماء يتسمّى بها فقُبض ولم يسمّها ، ومنها  : الحكم والحكيم وخالد ومالك وذكر أ نّها ستّة أو سبعة ممّا لا يجوز أن يتسمّى بها

11 – daga baban abdullah (as) ya ce: manzon Allah (saw) ya umarci aka masa takarda yayin mutuwa ta gabato masa saboda ya na son hana al'ummarsa sanya wasu sunaye amma sai aka karbi ransa ba tare da ya ambaci wadannan sunaye ba, daga cikinsu akwai hakam da hakim da kalid da malik wasu sunci guda shida zuwa bakwai wadanda bai halasta a rada sunaye da su ba.

عن أبي عبد الله (عليه السلام) أنّ النبيّ (صلى الله عليه وآله) نهى عن أربع كُنى عن أبي عيسى وعن أبي الحكم وعن أبي مالك وعن أبي القاسم إذا كان الاسم محمّداً

12 – daga baban Abdullah (as) cewa annabi ya hana kan alkunya guda hudu daga ciki akwai baban isa, baban hakim, baban maliku, baban qasim idan sunansa muhammadu.

عن أبي جعفر (عليه السلام)  : إنّ أبغض الأسماء إلى الله عزّ وجلّ حارث ومالك وخالد

13 – an karbo daga baban jafar (as) : lalle mafi qiyayyar sunaye wajen Allah mai girma da daukaka sune sunayen haris malik da kalid.

عن زرارة قال  : سمعت أبا جعفر (عليه السلام) يقول  : إنّ رجلا كان يغشى عليّ ابن الحسين (عليهما السلام) وكان يكنّى أبا مرّة وكان إذا استأذن عليه يقول  : أبو مرّة بالباب فقال له عليّ بن الحسين (عليهما السلام)  : بالله إذا جئت بابنا فلا تقولنّ  : أبو مرّة . ( يغشى بمعنى يأتي وأبو مرّة كنية إبليس اللعين ) .

14 –  daga zurara ya ce : na ji baban jafar (as) ya ce: wani mutum ya na zuwan wajen aliyu dan husaini (as) ya kasance ana mai sa alkunya da baban murratu ya kuma kasance idan kai masa iso sai ace baban murratu ya na jiran qofar gida, sai imam ya ce: ina roqonka Allah duk sandfa ya zo ka daina cewa baban murratu ya na jira. lalle baban murratu alkunya ce ta ibilis (la)

عن أبي هارون مولى آل جعدة قال  : كنت جليساً لأبي عبد الله (عليه السلام)في المدينة ففقدني أيّاماً ثمّ إنّي جئت إليه فقال لي  : لم أرك منذ أيّام يا أبا هارون  ؟ فقلت  : ولد لي غلام ، فقال  : بارك الله لك فيه فما سمّيته  ؟ قلت  : محمّداً ، قال  : فأقبل بخدّه نحو الأرض وهو يقول  : محمّد محمّد محمّد ، حتّى كان يلصق خدّه بالأرض ـ  وهذا معنى أنّ الأسماء تذكّرنا بالمسمّيات الرمزيّة في حياتنا  ـ ثمّ قال  : بنفسي وبولدي وبأهلي وبأبوي وبأهل الأرض كلّهم جميعاً الفداء لرسول الله (صلى الله عليه وآله) ، لا تسبّه ولا تضربه ولا تسيء إليه واعلم أ نّه ليس في الأرض دار فيها اسم محمّد إلاّ وهي تقدّس كلّ يوم[2]

15 – daga baban harun bawan alu ja'adatu ya ce: na kasance ina  zama wajen baban Abdullah (as) a madina sai wata rana ya nemi ya rasa , sannan daga bisani na je wajensa, sai ya ce mini: me yasa tsawon kwanaki ban ganka ba baban harun ? sai na ce: an haifa mini yaro ne, sai ya ce:  Allah ya sanya maka albarka cikinsa wanne suna ka sanya masa ? sai na ce: muhammadu, sai ya sunkuyar da kuncinsa zuwa kan qasa ya na ta maimaita muhammadu muhammadu har ma ya goga kuncin kan qasa.

Wannan na nuni da cewa sunan muhamamdu na tunanatar damu da ma'abota wadannan sunaye cikin rayuwar mu – sannan imam ya ce: raina da iyalina da babannina da dukkanin wadanda ke kan qasa fansa ga manzon Allah (saw) ka da ku zage shi ka da ka doke shi ka da ka munana masa ka sani cewa babau wani gida kan qasa da cikinsa akwai muhammadu  face ta tsarkaka kowacce rana.

عن الرضا ، عن أبيه ، عن آبائه (عليهم السلام) ، قال  : قال رسول الله (صلى الله عليه وآله)  : ما من قوم كانت لهم مشورة فحضر معهم مَن اسمه محمّد أو أحمد فأدخلوه في مشورتهم ، إلاّ كان خيراً لهم   

16 – an karbo daga rida (as) daga babansa daga babanninsa (as) ya ce: manzon Allah (saw) ya ce: babu wasu mutane da zaman shawara ya kasance garesu sai wanda sunansa yak e muhammadu ko ahmad ya halarci wannan zama suka shiga da shi cikin shawararsu face alheri yakasance tare da su.

قالوا لأبي طالب  : لأيّ شيء سمّيته أحمد ـ  في تسمية النبيّ (صلى الله عليه وآله)  ـ  ؟ قال  : ليحمده أهل السماء والأرض

17 – an tambayi abu dali abu dalib: saboda me ka rada masa suna ahmad  ? sai ya ce: saboda mutane sama da qasa su dinga gode masa.

الكافي بسنده عن عليّ بن الحكم عن الحسين بن سعيد قال  : كنت أنا وابن غيلان المدائني دخلنا على أبي الحسن الرضا (عليه السلام) فقال له ابن غيلان  : أصلحك الله ، بلغني أ نّه من كان له حمل فنوى أن يسمّيه محمّداً ولد له غلام فقال  : من كان له حمل فنوى أن يسمّيه علياً ولد له غلام . ثمّ قال  : عليّ محمّد ومحمّد  عليّ شيئاً واحداً ، قال  : أصلحك الله إنّي خلّفت امرأتي وبها حمل فادع الله أن يجعله غلاماً ، فأطرق إلى الأرض طويلا ثمّ رفع رأسه فقال له  : سمّه علياً فإنّه أطول لعمره ، وخلنا مكّة فوافانا كتاب من المدائن أ نّه قد ولد له غلام

18 – alkafi da isnadinsa daga ali dan hakam dan husaini dan said ya ce: na kasance ni da dan gilani  almada'ini  mun je wajen aliyu dan husaini (as) sai dan gilani ya ce masa: na samu labara cewa duk wanda matarsa ke da ciki sai yay i niyyar sanya sunan muhammadu to zai sami da namiji, sai ya ce: ali da muhammadu abu guda ne, sai ya ce : Allah ya yi maka gyara lalle ni na baro mata ta da ciki ka roqa mini Allah ya sanya shi da namiji, sai imam ya dan sunkuyar da kansa qasa zuwa lokaci mai tsayi sannan ya dago ya ce : ka rada masa suna aliyu lalle hakan zai fi tsawo ga rayuwarsa, sai muka nufi maka sai saqo ya zo mana daga garin mada'in cewa an haifa masa da namiji.

Qarin bayani cikin cewa ali da muhammadu abu guda ne lalle hadisi ya zo daga annabi (saw) cewa ali daga gareni yak e nima daga gareshi na ke, kamar yadda ya zo cikin fadin sarkin muminai ali (as) : ni daga muhammadu na ke muhammadu daga gare ni ya ke, sune mazharin haqiqanin muhammadiya wadda iata wilayar ubangiji ma'abociyar girma.

Haqiqa himmatuwar muslunci da batun rada sunya ya bayyana qarqashin riwayoyin da suka gabata sakamakon tasirin da tattare ga  ruhin yaro, kyakkyawan suna na qarfafa ma'abocinsa zuwa ga yanayin da zai dace tare da kyawun sunan, misalin wadda aka rada mata suna fatima lalle wannan suna zai qarfafeta zuwa duniyar Fatima azzahara (as) haka al'amarin ya ke kan wadda aka radawa suna maryam ko zainab da yaron da aka rada masa suna muhammadu, aliyu, ahmad  hassan husaini ,

amma wadanda ke da suna irinsu katerin, nirmin, mirfat, hiyam, da makamantansu daga sunayen mata da ke daukar hankalin mai saurare zuwa ga kamaceceniya cikin ma'ana wadannan sunaye haka al'amarin yak e ga sunayen maza misalin sumairi ko azab.

zamu sami muslunci ya dau matsaya tsatstsaura kan miyagun laqubba wadanda ke bayyana qasqanci ga ma'abocinsu, wannan zamani namu da muke ciki cike yak e da ire iren wadannan miyagun laqubba musammam ma cikin qauyuka da karkara ta yadda cikin gaggawa za ka samu yaro ya damfaru da wani mugun laqabi da zai ta bin zuriyarsa har ranar qiyama.

na tuna da wata qissa da kea da alaqa da maudu'in mu, wani baqo ya sauka wurin wasu mutane da suke da wani qaramin yaro da ke suna Ibrahim mai yawan kazar kazar da qiriniya mahaifinsa ya kasance ya ne masa laqabi dabbur ma'ana kudan zuma sai abokin mu ya nuna masa bacin ransa kan wannan laqabi ya gaya masa illolinsa da irin cutarwar da zai wa yaron ya nuna masa cewa wannan laqabi zai dinga bin yaron har zuwa girmansa da kuma bin zuriyarsa, duk sand aka gansu sai ace ai wane jikan wane dabbur wanda hakan zai cutar da dukkaninsu, daga qarshe ya bashi shawara da nasiha kan ya daina kiransa da wannan mugun laqabi, sai mhaifin yaron ya wakilta wannan abokin namu da yasaya masa da alkunya sai ya sanya masa alkunya da baban Khalil, bayan shudewa shekara sai wannan aboki na mu qara zuwa wajen mahaifin yaron ya tambaye shi kan yarjejeniyarsu, sai mahaifin ya amsa da cewa: mu dai kadai muna aiki da yarjejeniya idan mun yarda da yaro sai mu kiraye shi da baban Khalil, amma duk lokacin da muka ga yana qiriniya sai mu kira shi da dabbur.

الكافي بسنده عن معمر بن خيثم قال  : قال لي أبو جعفر (عليه السلام)  : « ما  تُكنّى  ؟ » قال  : قلت  : ما اكتنيت بعد وما لي ولد ولا امرأة ولا جارية ، قال  : فما يمنعك من ذلك  ؟ قال  : قلت  : حديث بلغنا عن عليّ (عليه السلام) . قال  : وما هو  ؟ قلت  : بلغنا عن عليّ (عليه السلام) أ نّه قال  : من اكتنى وليس له أهل فهو أبو جعر ـ  ما ييبس من الثقل في الدبر أو خرج يابساً  ـ فقال أبو جعفر (عليه السلام)  : شوّه ـ  كلمة نفرة  ـ ليس  هذا من حديث عليّ (عليه السلام) ، إنّا لنكنّي أولادنا في صغرهم مخافة النبز أن يلحق بهم ـ  النبز أي اللقب السوء

19 – alkafi da isnadinsa daga mu'ammar dan kaisam ya ce : baban jafar (as) ya ce mini: da me kuke alkunya, sai na ce ban yi alkunya ba saboda banda da banda mata banda kuyanga, sai ya ce: me ya hana yin haka ? sai na ce saboda wani hadisi da ya zo mana daga ali (as) sai y ace wanne ne ? sai na ce: mun samu labara cewa ali (aas) ya ce: duk wand ya yi alkunya alhalin bai da iyali to lalle shi baban ja'aru ne () sai ya ce: wannan baya daga zancen ali (as) lalle mu muna sanyawa `ya`yanmu alkunya tun suna qanana saboda gudan ka da miyagun laqubba su riske su.[1] Alwafi m 12 sh 1327

[2] Alwafi m 12 sh 1327