TARBIYYAR HALITTA DA MUSLUNCI 9
WANENE MAI TARBIYA ? 10
KASHE KASHEN TARBIYA 12
ABUBUWAN DA SUKA RATAYU DA ITA 13
IYALI CIKIN MA'ANAR LUGGA DA ISDILAHI 13
IYALI A LUGGANCE : 14
■ AUREN DABI'A 24
KASHE KASHEN AURE: 41
ADADIN MAZAJE: 44
HANYOYIN TABBATAR AURE : 46
5 - KASANTUWAR MIJI DAYA RAK MACE DAYA RAK: 46
SAMUN CIKAR KAMALA CIKIN AURE 54
DALILAN YIN AURE CIKIN SUNNA MAI DARAJA 60
1 TAUHIDI: 61
2-TAQAWA : 62
3- MAFI SOYUWAR GINI WAJEN ALLAH: 62
4- SUNNAR ANNABI: 63
5 - QARUWAR ARZIQI : 65
6 – QARUWAR IMANI : 69
7- ALFAHARI : 70
8- QARUWAR IBADA : 71
9- GARKUWA : 71
10 – SADAR DA ZUMUNCI 72
11- ADDINI : 72
12- DEBE HASO: 73
1- ASALI 76
2- WATA CIKIN BURUJIN AQRABU : 76
HUKUNCIN ILIMIN BUGA QASA CIKIN SHARI'A MAI TSARKI 77
MAHALLIN DA MUTUM KE RAYUWA CIKI 84
SON MATA 84
MATA MASU MUTUNCI DA DARAJA 88
1 MATAYE MAFI KYAWUN FUSKOKI MAFI QARANCI SADAKI 90
2- QARANCIN BUQATU DA SAUQAQE HAIHUWA: 91
3- KASHE KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALINSU 91
TSARA CIKIN AURE 116
FAFUTIKA CIKIN AURE 133
AUREN WURI 134
HUDUBA 136
SADAKI 142
HADARIN TSADAR SADAKI : 148
AUREN SHARI'A 150
DAREN ANGONCI 150
AYYUKAN DAREN ANGONCI : 154
ZAMA TARE DA AMARYA HAR TSAWON KWANAKI BAKWAI : 155
WALIMA 155
RARRABA ALEWA KO DABINO 157
LADUBBAN SADUWA DA IYALI 158
1- MAFI DADIN DADADA 160
2- WASA DA MATA GABANIN JIMA'I : 160
4 – HUKUNCIN AZALO : 174
5 – ADDU'A YAYIN KUSANTAR IYALI 175
35 – daga abu rabi'i ashshami, ya ce 175
1 – HAQURI 178
2 – KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA 179
HAQQOQIN MATA 180
CIYARWA DA YALWATAWA 185
TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI 187
KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA 187
UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA 193
GARKUWA 196
8 – KYAUTATAWA : 196
9 - KYAWUNTA ZAMANTAKEWA 197
3 – TAUSAYAWA MIJI : 208
4 – HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYYAKINSA : 209
5 - HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAQQOQI 209
6 – JIMA'I 210
7 - ADO 213
8 – KAMEWA CIKIN MAGANA : 219
SHUGABANTAR IYALI 225
DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE 227
1 – SON JUNA 228
2 – YAWAITA AIKATA ALHERI: 228
4 – SANYA FARIN CIKI: 229
5 – BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI: 230
6 – KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA : 230
7 – TAIMAKO DA TALLAFAWA 230
8 – TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA : 231
9 – KALAMIN AQIDOJI MAI KYAWU DA QARFAFAFFEN FURUCI. 232
10 – KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI : 232
11 – BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI : 233
12 – KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI : 233
13 – RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI 233
14 – RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE : 234
15 – RASHIN GORI KAN MIJI : 234
16 – RASHIN QAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA: 235
17 - YIN SHAWARA DA MATA BANDA BIYE MUSU: 235
18 – TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA : 238
19 – HANKALTA 239
20 - MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA 240
21 – KISHI 240
22 – TAIMAKEKENIYYA 242
23 – DADADAWA IYALI 243
27 – WATSI DA BOAKANCI DA TSAFE TSAFE : 244
28 - HIDIMA MADAWWAMIYA 245
29 – GODIYA 246
29 – QAUNAR JUNA 247
TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA (AS) 248
SON `YA`YA DA QANAN YARA 252
MUQAMI NA 2 254
MUQAMI NA 3 260
NEMAN HAIHUWAR DA NAMIJI 260
MUQAMI NA 4 266
RAINON CIKI DA LADUBBNSA 266
TASIRIN ABINCI KAN MATA MASU CIKI DA YARA DA JIMA'I 267
MUQAMI NA 6 269
HAIHUWA 269
MUQAMI NA 7 270
SHAYARWA 270
MUQAMI NA 8 273
RAINON YARO 273
MUQAMI NA TARA 279
TAYA MURNA DA SAMUN DA 279
MUQAMI NA 10 281
AQIQA 281
WASU AYYUKAN MUSTAHABBAN NA DABAN 286
MUQAMI NA 11 287
KACIYA 287
MUQAMI NA 12 290
KAMANCECENIYAR DA DA MAHAIFINSA 290
MUQAMI NA 13 292
MATAKAN TARBIYYYAR YARA 292
MUQAMI NA 14 298
ADALCI TSAKANIN `YA`YA 298
MUQAMI NA 15 300
SUMBATA NA DAGA ALAMOMIN SO 300
FASALI NA 9 302
FASALI NA 10 317
BATUTUWA DABAN DABAN 317
FASALI NA 11 325
SAKI 325
GABATARWA 327
HAQIQANIN LADABI KAN HASKEN MAZHABAR IYALN GIDAN ANNABI ( AS ) 329
WAYE ME LADABTARWA ? 336
MEYE LADABI ? 338
ASALAN LADUBBA 341
MASADIR CIKIN LADUBBA 347
MASADIR DIN LARABCI 349
TABLE OF CONTENTS 355
- CIKIN HALLARAR ALHERI
- HUJJOJIN HALASCIN YIN TAKIYYA A MUSLUNCI DAGA MAHANGAR MANYAN MALAMAI GUDA BIYU
- FARKAR DA MAI BACCI CIKIN TABBATUWAR GANIN IMAM KA'IM A.S
- ALAMOMIN ANNABI CIIKIN KUR'ANI MAI GIRMA
- HAKURI DA FUSHI
- Bada'u tsakanin hakika da kagen makiya
- FALALAR DAREN LAILATUL KADRI
- WAHABIYANCI A TSAKANIN GUDUMA DA
- HASKEN SASANNI CIKIN SANIN ARZIKI
- AQIDUN MUMINAI
- FATIMA TAGAR HASKAYE
- SIRRIKAN AIKIN HAJJI DA ZIYARA
- TARBIYYAR IYALI A MAHANGAR ALKUR'ANI DA AHLULBAITI
Adalci shi ne ajiye abu a muhallinsa dabaiwa ma'abocin haqqi haqqinsa kamar yadda hankali da ma'bocinsa ya fassara da haka, duk mai hankali adali ne duk adali ma'abocin hankali ne, ta yiwu ya zama daga cikin ma'anar adalci shi ne daidaito tsakanin mutane da abubuwa muslunci ya himmatu da batun adalci matuqar himmatu, musammam ma mabiya mazhabar ahlul baiti (as) sun tafi kan cewa daga cikin asalan addini akwai imani da adalcin Allah matsarkaki, sabanin ragowar mazhabobin musulmi misalin ash'arawa kamar yaddda aka ambace shi cikin littafansu na ilimin tauhidi (kalam).
Daga cikin abubuwa da ke bayyanar da adalcin ubangiji shi ne: adalci cikin zamantakewa daga cikinta shi ne ya zamanto duk wani muslmi da musulma sun siffantu da adalci saboda kishiyarsa shi ne fasiqanci ko dai mutum ya zamanto adali ko kuma fasiqi , wannan ma'ana ta zo cikin ilimin fiqihu da usul, kamar yadda ta zo cikin alqur'ani:
[1] إنْ جَاءَكُمْ فَاسِقٌ بِنَبَأ فَـتَـبَـيَّـنُوا
idan fasiqi ya zo muku da labara ku bincika.
Ana qafa hujja da wannan kan hujjiyar mutum siqa wanda bai qarya da ma'anar idan adali ya zo muku da labari ka da ku yi bincike, wani lokacin azzalumu na zama kishiyar adali ko fasiqi.
Wajibi ga iyaye su kiayae adalci tsakanin `ya`yayensu.
قال النبيّ (صلى الله عليه وآله) : اعدلوا بين أولادكم ( في السرّ ) كما تحبّون أن يعدلوا بينكم في البرّ واللطف
1 – manzon Allah (saw) ya ce: kuyi adalci tsakanin `ya`yanku kamar yadda ku ke so su yi muku adalci cikin kyakkyawan aiki da ludufi.
Daga cikin adalci shi ne cika alqawali da soyayya da tausayi.
عن النبيّ (صلى الله عليه وآله) ، قال : أحبّوا الصبيان وارحموهم ، فإذا وعدتموهم ففوا لهم ، فإنّهم لا يرون إلاّ أ نّكم ترزقونهم
2 – an karbo daga annabi (saw) ya ce: ku nuna soyayya ga qananan yara ku tausaya musu, idan ku ka yi musu alqawali ku cika lalle su babu abin da suke gani face cewa dai kuna azurta su.
عن رفاعة ، قال : سألت أبا الحسن (عليه السلام) عن الرجل يكون له بنون واُمّهم ليست بواحدة ، أيفضّل أحدهم على الآخر ؟ قال : نعم ، لا بأس به ، قد كان أبي (عليه السلام) يفضّلني على أخي عبد الله
3 – an karbo daga rafa'atu, ya ce: na tambayi baban hassan (as) kan mutumin da ya ke da `ya`ya amma uwayensu daban daban, shin zai fifita daya kan dayan? sai ya ce: babu laifi cikin yin haka, haqiqa babana ya kasance ya na fifitani kan dan'uwana abdullah.
fifiko na kasancewa da ilimi da kyawawan dabi'u da ayyuka nagari kamar yadda ya ke bayyane, ba da abubuwa marasa daraja ba wadanada basu da asali cikin addini da mutumtaka, kamar misali ace dayansu ya fi tsayi, sai a fifita shi kan dan'uwansa saboda tsayinsa, ire iren wadannan ma'aunai basu da wata qima basu bubbugo daga lafiyayyen hankali da shari'a tsarkakka.
قال النبيّ (صلى الله عليه وآله) : من دخل السوق فاشترى تحفة فحملها إلى عياله ، كان كحامل صدقة إلى قوم محاويج ، وليبدأ بالإناث قبل الذكور ، فإنّ من فرّح ابنته فكأ نّما أعتق رقبة من ولد إسماعيل ، ومن أقرّ عين ابن فكأ نّما بكى من خشية الله ، ومن بكى من خشية الله أدخله الله جنّات النعيم
4 – manzon Allah (saw) ya ce: duk wanda ya shiga kasuwa ya sayo hadaya ya kaiwa iyalinsa, zai kasance kamar wanda ya dauki sadaqa ya kaita ga mabuqata, ya fara baiwa mata gabanin maza, lalle duk wanda ya farantawa `yarsa mace kamar misalin wanda ya `yanta baiwa daga `ya`yan isma'il, duk wanda ya sanyaya idaniyar da namiji kamar misalin wanda ya yi kuka saboda tsoron Allah duk wanda ya zubar da hawaye sakamkon tsoron Allah zai shigar da shi aljanna mani'imciya.