فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ KALMAR TARBIYYA CIKIN HARSHEN LARABCI DA YANDA AKA YI 4
■ FASALI NA ( 2 ) 24
■ AUREN DABI'A 24
■ FASALI NA 3
■ FASALI NA 4 73
■ FASALI NA 5 131
■ FASALI NA 6 176
HAQQOQIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI 177
1 – HAQURI 178
2 – KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA 179
HAQQOQIN MATA 180
CIYARWA DA YALWATAWA 185
TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI 187
KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA 187
UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA 193
GARKUWA 196
8 – KYAUTATAWA : 196
9 - KYAWUNTA ZAMANTAKEWA 197
3 – TAUSAYAWA MIJI : 208
4 – HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYYAKINSA : 209
5 - HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAQQOQI 209
6 – JIMA'I 210
7 - ADO 213
8 – KAMEWA CIKIN MAGANA : 219
SHUGABANTAR IYALI 225
DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE 227
1 – SON JUNA 228
2 – YAWAITA AIKATA ALHERI: 228
4 – SANYA FARIN CIKI: 229
5 – BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI: 230
6 – KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA : 230
7 – TAIMAKO DA TALLAFAWA 230
8 – TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA : 231
9 – KALAMIN AQIDOJI MAI KYAWU DA QARFAFAFFEN FURUCI. 232
10 – KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI : 232
11 – BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI : 233
12 – KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI : 233
13 – RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI 233
14 – RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE : 234
15 – RASHIN GORI KAN MIJI : 234
16 – RASHIN QAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA: 235
17 - YIN SHAWARA DA MATA BANDA BIYE MUSU: 235
18 – TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA : 238
19 – HANKALTA 239
20 - MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA 240
21 – KISHI 240
22 – TAIMAKEKENIYYA 242
23 – DADADAWA IYALI 243
27 – WATSI DA BOAKANCI DA TSAFE TSAFE : 244
28 - HIDIMA MADAWWAMIYA 245
29 – GODIYA 246
29 – QAUNAR JUNA 247
TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA (AS) 248
■ FASALI NA 8 252

WAYE ME LADABTARWA ? 336

WAYE ME LADABTARWA ?              

Dukkkanin ma'abocin hankali da fahaimta ya a buqatuwa ga ladabi domin shi ladabi nadaga ribar hankali babu  hankali idan babu ladabi . me ladabtarwa na farko shi ne Allah matsarkaki lalle ya ladabtar da annabinsa muhammadu (saw).

ويقول الإمام الصادق  7: (إنّ الله عزّ وجلّ أدّب نبيّه فأحسن أدبه

 imam sadiq (as)  na cewa : ( Allah mai girma da daukaka ya ladabtar da annabinsa ya kyawunta ladabinsa yayin da ya kammala masa ladabi sai y ace masa:

وَإنَّکَ لَعَلى خُلُقٍ عَظيم[1]

lalle kai kana kan dabi'a mai girma)

 sannan ya miqa al'amarin mutane gareshi da al'umma don ya jagoranci bayinsa

wannan riwaya mai daraja da farko ta na ishara kan cewa kowanne daya daga cikin mu na buqatar wanda zai masa ladabi hatta annabi (saw) na biyu kadai dai za'a yi masa ladabi kan kyawawan ladubba na uku bayan kammala da ladabi ya cancanta ya ladabtar da mutane da shiryar da su da shugabantakar su , shugaba ya zama tilas da farko ya zama ya ladabtu  da kyawawan ladubba har ya zma ya na cancanta shugabantar mutane kamar yadda koyon kyawawan ladubba na buqatar zamani mai tsayi ba kuma abu ne mai sauqi ba.

قال الإمام الصادق  7 أيضآ: (إنّ الله عزّ وجلّ أدّب نبيّه حتّى إذا أقامه

على ما أراد قال له : (وأمر بالعرف واعرض عن الجاهلين )[2]  فلمّـا فعل ذلک

رسول الله  9 زكّاه الله تعالى فقال : (إنَّکَ لَعَلى خُلُقٍ عَظيم ). وقال النبيّ

الأعظم : (أدّبني ربّي فأحسن تأديبي ). وقال : (أنا أديب الله، وعليّ أديبي ). وقال أمير المؤمنين علي  7: (إنّ رسول الله  9 أدّبه الله عزّ وجلّ ، وهو أدّبني ، وأنا أؤدّب المؤمنين ، واُورّث الأدب المكرّمين[3] ).

imam sadiq (as) : Allah matsarkaki ya ladabtar da annabinsa (saw) ya zuwa klokacin da ya tsayar da shi kana bin da ya so sai y ace masa:  ( kayi umarni da aeri ka kau da kai daga jahilai )    yayin da annabi (saw) ya aikata haka sai Allah ya tsarkake shi ya ce: ( lalle kai ka na kan dabi'a mai girma ) 2 annabi (saw) ya ce: ni ne wanda Allah da kansa yay i mini tarbiyya ) Allah ya ladabtar da ni ya kyawunta ladabina, a wani wajen kuma y ace: ni Allah ne yay i tarbiyya ni kuma na yiwa ali.

sarkin muminai ali (as) ya ce: shi Allah da kansa ya yi masa ladabtarwa ni kum ashi ya ladabtar da ni ni kuma zan ladabtar da muminai , zan gadar da ladabin ma'abota karamci.

mai tarbiyantarwa na fari shi ne Allah, sannan annabawa, sannan wasiyyansu sai kuma malamai nagargaru masu taqawa wadanda sune magada annabawa da dai misalsalansu, sannan iyaye mata da mazansu , kowanne cikinsu a muqamin ladatarwa da tarbiyyya sai ya fara da kansa tukuna gabanin waninsa ya ladabtu da tarbiyantuwa da ladubban Allah da manzonsa da waliyyansa rabautattu.

قال أمير المؤمنين علي  7: (تولّوا من أنفسكم تأديبها، واعدلوا بها من ضرورات عادتها). وقال  7: (زکِّ قلبک بالأدب كما يزكّى النار بالحطب ، ولا تكن كحاطب الليل وغُثاء السيل . وأفضل الأدب ما بدأت به نفسک ، ومعلّم نفسه ومؤدّبها أحقّ بالإجلال من معلّم الناس ومؤدّبهم[4] )[

sarkin mumainai ali (as) ya ce: ku jibanci ladantar da kawukanku ku yi adalci da ita daga larurar al'adarta.

a wani wurin kuma ya ce: ka tsarkake zuciyarka da ladubba kamar yadda a ke tsarkake wuta da qirare, ka da ka zamnato kamar mai itacen dare da tarkacen ambaliyar tafki, mafi falalar ladabi shi ne wand aka far da kanka, mai kyar da kansa shi ne mai  ladabtar da ita shi ne ya fi cancanta da girmamawa daga mai ladabtar da mutane.

من تأدّب بآداب الله عزّ وجلّ أدّاه إلى الفلاح الدائم[5]

ali (as) ya ce : duk wanda ya ladabtu da ladubban Allah mai girma da daukaka zai kaishi zuwa ga rabauta madawwamiya.

  wannan aya mai daraja ta sauka :

لا تَمُدَّنَّ عَيْنَيْکَ إلى ما مَتَّعْنا بِهِ أزْواجآ مِنْهُم[6]ْ )[

 ( ka da miqa idanunka zuwa ga abin da muka jiyar da matayen aure da cikinsu ).

أمر النبيّ  9 مناديآ ينادي : مَن لم يتأدّب بآداب الله تقطّعت نفسه على الدنيا حسرات

annabi (saw) ya umarce mai yekuwa ya yi yekuwa : duk wanda bai ladabtu da ladubban Allah ba zuciyarsa ta yanke kan hasarar duniya.

 وقال  7: (إنّ الله تعالى أدّب عباده المؤمنين أدبآ حسنآ)، فقال جلّ من قائل : (يَحْسَبهُمُ الجاهِلُ أغْنِياءَ مِنَ التَّعَفُّفِ )[7]. وقال : (من لم يُصلح على أدب

 

الله لم يصلح على أدب نفسه ).

imam (as) ya ce: Allah matsarkaki ya ladabtar da bayinsa muminai ladabi mai kyawu ) sai madaukaki y ace: ( jahilai za su dinga tsammaninsu mawadata sakamakon kamewa )

a wani wajen ya ce : duk wanda bai gyaru da ladabin Allah ba bazai gyaru da ladabin kansa ba.

ladabi na daga ni'momin Allah kan bayinsa ya kamaci kowa da kowa ya nemi wannan ladabi.

فإنّ الإمام الرضا  7 يقول : العقل حباء من الله، والأدب كلفة ، فمن تكلّف الأدب قدر عليه ، ومن تكلّف العقل لم يزدد بذلک إلّا جهدآ.

lalle imam rida (as) na cewa hankali kyauta ce daga kyaututtukan Allah, ladabi kuma kallafa ne, duk wanda ya kallafantu da ladabi zai samu iko kansa, duk wanda ya kallafantu da hankali babu abinda zai qareshi face wahala.

wannan na nuni da cewa fagen neman fafala da koyon ladabi lalle fage ne mai fadi, mutum wajen kewayata ya na buqatar zage dantse da kallafawa kai da jurewa wahalhalu don samun shi  da adontuwa da shi  har ya zamanto kyawawan ayyukansa sun yawaita munansa sun qaranta.

فإنّ أمير المؤمنين  7 يقول : من كلّف بالأدب قلّت مساويه .

 lalle sarkin muminai ali (as) yana cewa: duk wanda ya kallafantu da ladabi munanansa za su qara.[1] Alqalam:4

[2] A'araf:199

[3] Biharul anwar m 17 sh 8

[4] Masdarin da ya gabata m 2 sh 56

[5] Masdarin da ya gabata m 92 sh 214

[6] Hujrat:88

[7] Baqara:273