TARBIYYAR HALITTA DA MUSLUNCI 9
WANENE MAI TARBIYA ? 10
KASHE KASHEN TARBIYA 12
ABUBUWAN DA SUKA RATAYU DA ITA 13
IYALI CIKIN MA'ANAR LUGGA DA ISDILAHI 13
IYALI A LUGGANCE : 14
■ AUREN DABI'A 24
KASHE KASHEN AURE: 41
ADADIN MAZAJE: 44
HANYOYIN TABBATAR AURE : 46
5 - KASANTUWAR MIJI DAYA RAK MACE DAYA RAK: 46
SAMUN CIKAR KAMALA CIKIN AURE 54
DALILAN YIN AURE CIKIN SUNNA MAI DARAJA 60
1 TAUHIDI: 61
2-TAQAWA : 62
3- MAFI SOYUWAR GINI WAJEN ALLAH: 62
4- SUNNAR ANNABI: 63
5 - QARUWAR ARZIQI : 65
6 – QARUWAR IMANI : 69
7- ALFAHARI : 70
8- QARUWAR IBADA : 71
9- GARKUWA : 71
10 – SADAR DA ZUMUNCI 72
11- ADDINI : 72
12- DEBE HASO: 73
1- ASALI 76
2- WATA CIKIN BURUJIN AQRABU : 76
HUKUNCIN ILIMIN BUGA QASA CIKIN SHARI'A MAI TSARKI 77
MAHALLIN DA MUTUM KE RAYUWA CIKI 84
SON MATA 84
MATA MASU MUTUNCI DA DARAJA 88
1 MATAYE MAFI KYAWUN FUSKOKI MAFI QARANCI SADAKI 90
2- QARANCIN BUQATU DA SAUQAQE HAIHUWA: 91
3- KASHE KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALINSU 91
TSARA CIKIN AURE 116
FAFUTIKA CIKIN AURE 133
AUREN WURI 134
HUDUBA 136
SADAKI 142
HADARIN TSADAR SADAKI : 148
AUREN SHARI'A 150
DAREN ANGONCI 150
AYYUKAN DAREN ANGONCI : 154
ZAMA TARE DA AMARYA HAR TSAWON KWANAKI BAKWAI : 155
WALIMA 155
RARRABA ALEWA KO DABINO 157
LADUBBAN SADUWA DA IYALI 158
1- MAFI DADIN DADADA 160
2- WASA DA MATA GABANIN JIMA'I : 160
4 – HUKUNCIN AZALO : 174
5 – ADDU'A YAYIN KUSANTAR IYALI 175
35 – daga abu rabi'i ashshami, ya ce 175
1 – HAQURI 178
2 – KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA 179
HAQQOQIN MATA 180
CIYARWA DA YALWATAWA 185
TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI 187
KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA 187
UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA 193
GARKUWA 196
8 – KYAUTATAWA : 196
9 - KYAWUNTA ZAMANTAKEWA 197
3 – TAUSAYAWA MIJI : 208
4 – HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYYAKINSA : 209
5 - HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAQQOQI 209
6 – JIMA'I 210
7 - ADO 213
8 – KAMEWA CIKIN MAGANA : 219
SHUGABANTAR IYALI 225
DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE 227
1 – SON JUNA 228
2 – YAWAITA AIKATA ALHERI: 228
4 – SANYA FARIN CIKI: 229
5 – BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI: 230
6 – KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA : 230
7 – TAIMAKO DA TALLAFAWA 230
8 – TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA : 231
9 – KALAMIN AQIDOJI MAI KYAWU DA QARFAFAFFEN FURUCI. 232
10 – KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI : 232
11 – BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI : 233
12 – KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI : 233
13 – RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI 233
14 – RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE : 234
15 – RASHIN GORI KAN MIJI : 234
16 – RASHIN QAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA: 235
17 - YIN SHAWARA DA MATA BANDA BIYE MUSU: 235
18 – TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA : 238
19 – HANKALTA 239
20 - MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA 240
21 – KISHI 240
22 – TAIMAKEKENIYYA 242
23 – DADADAWA IYALI 243
27 – WATSI DA BOAKANCI DA TSAFE TSAFE : 244
28 - HIDIMA MADAWWAMIYA 245
29 – GODIYA 246
29 – QAUNAR JUNA 247
TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA (AS) 248
SON `YA`YA DA QANAN YARA 252
MUQAMI NA 2 254
MUQAMI NA 3 260
NEMAN HAIHUWAR DA NAMIJI 260
MUQAMI NA 4 266
RAINON CIKI DA LADUBBNSA 266
TASIRIN ABINCI KAN MATA MASU CIKI DA YARA DA JIMA'I 267
MUQAMI NA 6 269
HAIHUWA 269
MUQAMI NA 7 270
SHAYARWA 270
MUQAMI NA 8 273
RAINON YARO 273
MUQAMI NA TARA 279
TAYA MURNA DA SAMUN DA 279
MUQAMI NA 10 281
AQIQA 281
WASU AYYUKAN MUSTAHABBAN NA DABAN 286
MUQAMI NA 11 287
KACIYA 287
MUQAMI NA 12 290
KAMANCECENIYAR DA DA MAHAIFINSA 290
MUQAMI NA 13 292
MATAKAN TARBIYYYAR YARA 292
MUQAMI NA 14 298
ADALCI TSAKANIN `YA`YA 298
MUQAMI NA 15 300
SUMBATA NA DAGA ALAMOMIN SO 300
FASALI NA 9 302
FASALI NA 10 317
BATUTUWA DABAN DABAN 317
FASALI NA 11 325
SAKI 325
GABATARWA 327
HAQIQANIN LADABI KAN HASKEN MAZHABAR IYALN GIDAN ANNABI ( AS ) 329
WAYE ME LADABTARWA ? 336
MEYE LADABI ? 338
ASALAN LADUBBA 341
MASADIR CIKIN LADUBBA 347
MASADIR DIN LARABCI 349
TABLE OF CONTENTS 355
- CIKIN HALLARAR ALHERI
- HUJJOJIN HALASCIN YIN TAKIYYA A MUSLUNCI DAGA MAHANGAR MANYAN MALAMAI GUDA BIYU
- FARKAR DA MAI BACCI CIKIN TABBATUWAR GANIN IMAM KA'IM A.S
- ALAMOMIN ANNABI CIIKIN KUR'ANI MAI GIRMA
- HAKURI DA FUSHI
- Bada'u tsakanin hakika da kagen makiya
- FALALAR DAREN LAILATUL KADRI
- WAHABIYANCI A TSAKANIN GUDUMA DA
- HASKEN SASANNI CIKIN SANIN ARZIKI
- AQIDUN MUMINAI
- FATIMA TAGAR HASKAYE
- SIRRIKAN AIKIN HAJJI DA ZIYARA
- TARBIYYAR IYALI A MAHANGAR ALKUR'ANI DA AHLULBAITI
SUNAN LITTTAFI DA SUNAN MARUBUCINSA
1 -adabul falasifa- dan is'haq hanin
2 – adabul qur'an- muhammadu ashraf alim
3 – adabul mauta'allimin- kajo nasirildini dusi
4 – adabul muttaqin- ahmad Muhammad abad
5 – adabul majalis- sayyaid Muhammad rida sahib
6 – adabul muridin fittasaruf- shaibani mosuli
7 – adabul mushtaq- alhasani imad
8 – adabul madamin- maulawai nasar ahmad sahib
9 - adabul muluk- rafi'ul dini dan ali
10 – adabul nafsi- sa'alabi abdul – mali dan Muhammad
11 – adabul nufus- al'aina'I sayyaid Muhammad
12 – adabul tilawatil qur'ani- jalal dini suyudi
13adabu walulumul insaniya- markazul arabi lil buhusi ta'alimul ali
14 – al'adab- abu abbas abdullahi ibn mu'utazz
15 – adabul istikara- alhasani abdullahi ibn mohd
16 adabul jum'atu- bahabani baqir
17 – adabul harb washshuja'a- fakarul mudir mohd ibn Mansur
18 – adabiul zufaf fis sunna mudahhara- mohd nasirul dini albani
19 adabul haramaini- budaha'I gulfaigani
20 – adabul suluk- assar lawasani mohd ibn mohd
21 – adabul shar'iyya wa musukmar'iyya- ibn muflih mohd
22 – adabul suhubatu wal mu'ashara- mohd ibn mohd gazzali
23 – adabul salat- sayyaid komaini
24 – adabul salat- mohd taqi
25 – adabul dayyiba fil islam- mohd baqir majalisi
26 – adabul ishratu wazikrul suhubatu wal'ikwatu abu barkat
27 – adabul fafatu- afandi fkri alim
28 – adabul islam- hammad salihu hamadi
29- adabul ahadisul qadsiyya- ahmad sharbasi
30 – adabul imla'i was'timla'I- abdulkarim sam'ani
31 – adabul harbi wassilmi fi suratul anfal- ahmad jamal amari
32 – adabul husaini wa hamasatuhu- ahmad sabiri hamdani
33 – adabul addu'a fil islam- dahir abu ragif
34 – adabul adduniya waddini- aliyu ibn mohd albasari
35 – adabul dini- zakiyyu almahasini
36 – adabul rihlat inda arab- ali musin isa malullah
37 – adabul siyasa fi asril umawai- ahmad mohd sufi
38 – adabul sagir- ibn mafaqqi'I
39 – adabul sufi fil masar- ali safi muhsini
40 – adabul dibbi wa adabul dabib- mohd abdul-hamid
41- adabul ulama- mohd sawisi
42 – adabul fuqaha'u- kanon Abdullah
43 – adab fiddini- gazzali
44 – adabul qadi- ahmad kassaf
45 – adabul qadi wal qada- muhallab qaisi
46 – adabul qada- ibrahim ibn abu dammi
47 – adabul katib- ibn qutaiba
48 – adabul kitab- mohd ibn yahaya
49 – adabu lil hayat- maktabatu sayyid shuhada
50 – adabul majalasa- yusuf in Abdullah
51 – adabul mufti wal mustafti- usman ibn salihu
52 – adabul nabawi- mohd abdul-aziz kuli
53 – adabul wajiz lilwaldail sagir- Abdullah ibn mufaqqi'I
54 – adabul waizir- marudi
55 – adabu waddi inda qudama'u misriyin- zikra anton
56 – adabu waqqiyamu hayatul mu'asira- ashmawi
57 – amali sayyid urtada- sayyyid murtada alamul huda
58 – unsul tujjar fi aqsamul makasib- narraqi mahadi inb abi zar
59 – ausaful ashraf- kajo nasiril dini dusi
60 – ahasinul mahasin- Ibrahim raqqi
61 – ihya'u ulumul dini- gazzali
62 – akhlaq nabiyu (saw) wa'adabihi- shaik abdullah ibn mohd
63 – burhanul ahkam fi adabul islam- maulawi mohd burhan
64 – bulugul adab fim ma'asirul arab- muhyid – dini addar
65 – baina fiqihu wa dab- Abdullah Khalil
66 – baina falsafa wa adab- ali adham
67 – attibyan fi adabul hamlil qur'ani- yahaya ibn sharaf nawawi
68 – atytibyan fi yahataju ilaihil zaujani- jasim yasin
69 – attajwid wa adabul tilawa- addar dauda
70 – tuhfatul ahbab fi adabul da'am wa sharab- sayyid hassan amili
71 – attazkiratu sami'u wa mutakallim- Ibrahim kittani
72 – tilawatul qur'anil majid fada;iluha wa adabiha- ibn siraj dini
73 – jami'ul sa'adat- muhaqqiq narraqi
74 – jami'ul akhlaq rawi- wa'adabul sami'u
تo tabbas zata iya tona masa asiwa da ya voye aqidarsa daga wannan basarake , idan matarsa ta zamanto ba'amintacciya ba to tabbad- Ra’ayin da ya tafi a kan cewa Shi’anci ya bayyana ne lokacin da aka yi yaqin Duff bisa sabanin yadda hakan ya faru, wasu sun tafi a kan cewa dukkan abubuwan da suka faru kafin wannan yaqin ba su iya kai wa ga faruwar Shi’anci ba, amma ya faru ne lokacin da aka samu aukuwar yaqin Duff, (wato Karbala). Yayin da wasu suka tafi a kan cewa Shi’anci kafin yaqin Duff bai wuce al’amarin gina ruhi ba[1] kamar sufanci da zuhudu da siffantuwa da kyawawan siffofi na halaye na gari, amma bayan yaqin Duff sai ya samu motsi na siyasa da kafuwa cikin zukatan mutane, kuma ya samu fadada, kuma da yawa daga mustashriqun sun tafi a kan wannan ra'ayi ne, da kuma da yawa daga marubutan wannan zamani. Dakta Kamil Mustapha yana cewa: Wannan samun ma’ana ta Shi’anci kamar yadda yake a yau, ta samu ne bayan kashe Imam Husain (a.s) yayin da ya kasance wani tsari na mazhaba ta musamman.
Yayin da kuma Dakta Abdul’aziz Adduri ya tafi a kan cewa Shi’anci ya samu tsarin siyasa ne bayan kashe Imam Ali (a.s), kuma wannan ya hada har zuwa lokacin kashe Imam Husain (a.s), yayin da ya yi la’akari da wannan ci gaban lokutan da suka gabata ne[2].
Wannan shi ne ra’ayin Buruklman a cikin tarihin al’ummun musulmi yayin da yake cewa: A bisa gaskiya mutuwar shahada da Imam Husain (a.s) ya samu kuma ba ta da wani tasiri na siyasa kamar yadda yake rayawa- ta taka babbar rawa wajen samun ci gaban addini gun Shi'a rundunar Ali (a.s), wanda ya zama bayan haka ne mahadar jayayyar dukkan Larabawa –kuwa wannan ba haka yake ba- kuma yau kabarin Husain (a.s) a Karbala yana daga cikin mafi tsarkin wuri gun Shi'a, musamman Farisawa da ba su gushe ba suna