فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ SADAUKARWA
■ Kalmar mu'assasa
■ ASALAN ADDINI (USULUD DINI)
■ ASALI NA FARKO
■ dalilai kan tabbatar da samuwar mahalicci
■ Mukami na biyu
■ Asali na biyu
■ Adalci
■ Annabta
■ Asali na uku daga Asalan addini
■ Mukami na farko annabta game gari
■ sharuddan annabi
■ mukami na biyu
■ Annabta kebantacciya
■ Asali na biyu
■ Imamanci
■ Mukami na farko
■ Imamanci gamamme
■ Mukami na biyu
■ Imamanci kebantacce
■ Asali na biyar
■ Ma'ad
■ Asalan addini cikin ma'auni da sikelin kur'ani
■ Tauhidi
■ Tauhidi cikin hadisai
■ Siffofin rububiya cikin kur'ani mai daraja
■ babin jawami'ul tauhid
■ Adalci
■ Adalcin Allah daga cikin madaukakan hadisai
■ Annabta
■ Annabta gamammiya daga cikin kur'ani mai girma
■ Annabta kebantatta daga cikin kur'ani
■ Annabta gamammiya a kebantatta daga cikin hadisai masu daraja
■ Imamanci
■ Imamanci gamamme da kebantacce daga kur'aniImamanci gamamme da kebantacce daga hadisai masu daraja
■ Ma'ad
■ Kiyama
■ Ma'ad daga cikin riwayoyi masu daraja
■ Tauhidi
■ Adalci
■ Annabta
■ Imamanci
■ Ma'ad
■ Munajatin Arifai
■ FURU'UD DINI
■ RESHE NA FARKO
■ SALLAH
■ Cikin falalar mai sallah
■ iyakokin sallah
■ Daga cikin ladubba akwai kushu'i
■ Daga cikin ladubba akwai tsantseni daga haramun
■ Daga cikin laubba akwai halarto da zuciya cikin sallah
■ Daga cikin ladubba akwai tadabburi cikin sallahDaga cikin ladubba akwai rashin jin kasala cikin sallah
■ Daga cikin ladubba kiyayewa sallah kan lokaci
■ Na kwadaitar da ku zuwa ga abubuwan da suka taro ladubban sallah
■ Reshe na biyu
■ Azumi
■ Amma dalilin sanya azumi da hikimarsa wajabta shiYa zo cikin falalar mai azumi
■ Cikin ladubban azumi
■ Amma gadon azumi da kufaifayinsa da yake haifarwa
■ 
■ Reshe na uku
■ Zakka
■ Cikin hikimar zakka da illar wajabcinta
■ Reshe na hudu
■ Kumusi
■ Reshe na hudu
■ Kumusi
■ Reshe na biyar
■ Jihadi
■ Reshe na shida
■ Hajji
■ RASSA GUDA BIYU NA RESHE NA BAKWAI DA NA TAKWAS
■ Umarni da kyakkyawa da hani da mummuna
■ Rassa biyu reshe na tara da na goma
■ Wilaya da bara'a
■ HATTAMAWA

babin jawami'ul tauhid

 

عن محمّد بن أبي عبد الله، ومحمّد بن يحيى ، جميعآ رفعاه إلى أبي عبد الله أنّ أمير المؤمنين  7 استنهض الناس في حرب معاوية في المرّة الثانية ، فلمّا حشد الناس قام خطيبآ، فقال  : «الحمد لله الواحد الأحد الصمد المتفرّد، الذي لا من شيء كان ، ولا من شيء خلق ما كان ، قدرة بان بها الأشياء وبانت الأشياء منه ، فليست له صفة تنال ، ولا حدّ تضرب له فيه الأمثال ، كلّ دون صفاته تحبير اللغات ، وضلّ هناک تصاريف الصفات ، وحاد في ملكوته عميقات مذاهب التفكير، وانقطع دون الرسوخ في علمه جوامع التفسير، وحال دون غيبة المكنون حجب من الغيوب ، تاهت في أدنى أدانيها طامحات العقول في لطيفات الاُمور.

Daga Muhammad bn Abu Abdullah, daga Muhammad bn Yahaya baki daya sun rafa'in hadisi zuwa ga Abu Abdullahb (as) lallai cewa sarkin muminai (as) ya yunkurar da mutane zuwa ga yakar Mu'awiyatu a karo na biyu yayin da mutane suka taru sai ya mike tsaye yana huduba, sai ya ce: dukkanin godiya ta tabbata ga Allah daya rak tak abin nufi da bukata dayantacce, wanda ba daga wani abu ya kasance ba, ba kuma daga wani abu aka halicce shi ba, kudurace da ya bayyanar da abubuwa da ita abubuwa suka bayyanu daga gare shi da ita, babu wata siffa gare shi da za a cimmata, bai da kuma wani haddi da cikin sa za a buga misalai gare shi, duk wani abu koma bayan siffar sa ne kayatawar yaruka ne, sausauyawar siffofi a bata bat a anan, ya karkace cikin mulkin sa zurfafaffun hanyoyin tunani, ya yanke koma bayan matattaran tafsiri cikin zurfafawar ilimin sa, ya shiga tsakani koma bayan fakuwa boyayya da hijabai daga gaibobi, burikan hankula sun dimauce cikin mafi kankantar kaskantattun a cikin al'amura tausasa.

فتبارک الله الذي لا يبلغه بُعد الهمم ، ولا يناله غوص الفطن ، وتعالى الذي ليس له وقت معدود، ولا أجل ممدود، ولا نعت محدود، سبحان الذي ليس له أوّل مبتدأ، ولا غاية منتهى ، ولا آخر يفنى ، سبحانه هو كما وصف نفسه ، والواصفون لا يبلغون نعته ، وحدّ الأشياء كلّها عند خلقه ، إبانة لها من شبهه وإبانة له من شبهها، لم يحلل فيها فيقال : هو فيها كائن ، ولم ينأ عنها فيقال : هو منها بائن ، ولم يخلُ منها فيقال له : أين ، لكنّه سبحانه أحاط بها علمه وأتقنها صنعه وأحصاها حفظه ، لم يعرف عنه خفيّات غيوب الهواء، ولا غوامض مكنون ظلم الدجى ، ولا ما في السماوات العلى إلى الأرضين السفلين ، لكلّ شيء منها حافظ ورقيب ، وكلّ شيء منها بشيء محيط ، والمحيط بما أحاط منها.

Albarku sun tabbata ga Allah wanda nisantar himmoni basu riskar sa, nutson kaifafar basira bai cimma sa, ya daukaka wanda babu wani lokaci tanadadde gare shi, babu wani ajali mikakke gare shi, babu wata siffa iyakantacciya gare shi, tsarki ya tabbatar masa wanda bai da mafara da farko, bai da gurin tukewa bai da makarkara, bai da karshe da zai kare, tsarki ya tabbatar masa kamar yadda ya siffanta kansa, masu siffanta shi ba za su kai ga siffar sa ba, iyakance gaba dayan abubuwa wurin halittun sa banbancewa ne gareta daga makamancin sa kuma banbancewa, shi bai sauka cikin su da har za a ce: shi mai kasantuwa ne cikin su, bai kuma nesanta daga barinsu ba da har za a ce: shi ya bayyanu daga barinsu, bai wofinta daga gare su ba da har za a ce: yana ina?sai dai cewa shi matsarkaki ilimin sa ya kewayu da su ya kagarsa ta kyautata halittsaru, kiyayewarsa ta kidacesu, boyayyun gaibobin iska basu buya ga barin sa ba, haka nutsatstsun duhun dare, haka babu wani abu da yake cikin madaukakan sammai da kaskantattun kassai, shi ga kowanne abu daga gare su mai kiyayewa ne mai sanya ido ne, haka ma kowanne abu daga gare su cikin wani abu shi mai kewaya ne.

    

الواحد الأحد الصمد الذي لا يغيّره صروف الأزمان ، ولا يتكأّده صنع شيءٍ كان ، إنّما قال لما شاء: كن ، فكان ، ابتدع ما خلق بلا مثال سبق ولا تعب ولا نصب ، وكلّ صانع شيء فمن شيء صنع ، والله لا من شيء صنع ما خلق ، وكلّ عالم فمن بعد جهل تعلّم ، والله لم يجهل ولم يتعلّم ، أحاط بالأشياء علمآ قبل كونها، فلم يزدد بكونها علمآ، علمه بها قبل أن يكوّنها كعلمه بعد تكوينها، لم يكوّنها لتشديد سلطان ولا خوف من زوال ولا نقصان ولا استعانة على ضدّ مناو، ولا ندّ مكاثر، ولا شريک مكابر، لكن خلائق مربوبون وعبادٌ داخرون .

Daya abin nufi da bukata wanda caccanjawar zamanunnuka basu sauya shi, halittar wani abu da ya kasance bai wahala gare shi, kadai dai yana cewa abin da ya so ya nufa: kasance sai ya kasance, ya kagi abin da ya halitta ba tare da wani misali da ya gabata b aba tare da wata wahala ba ko gajiya, dukkanin makagin wani abu to shima daga wani abu aka kage shi, dukkanin masani bayan jahilci ya samu sani, Allah bai jahilta ba bai kuma nema sani ba, ya kewaya da sanin abubuwa gabanin kasantuwar su, bai karu da sani ba bayan kasantuwar su, saninsa da su gabanin kasantuwar su daidai yake da sanin sa bayan kasantuwar su, bai kasantar da su ba don karfafa mulkin sa bai kuma kasantar da su don tsoron bushewa ba ko tawaya ko don neman taimakon su kan kishiyar sa mai nuna kiyayya, ko kishiya mai alfahari, ko abokin tarayya mai girman ka, sai dai cewa halittu ababen tarbiyantarwa ne bayi

kaskantattu.

فسبحان الذي لا يؤوده خلق ما ابتدأ ولا تدبير ما برأ، ولا من عجز ولا فترة بما خلق اكتفى ، علم ما خلق وخلق ما علم ، لا بالتفكير في علم حادث أصاب ما خلق ، ولا شبهة دخلت عليه فيما لم يخلق ، لكن قضاء مبرم وعلم محكم وأمر متقن ، توحّد بالربوبيّة وخصّ نفسه بالوحدانية واستخلص بالمجد والثناء، وتفرّد بالتوحيد والمجد والسناء، وتوحّد بالتحميد، وتمجّد بالتمجيد، وعلا عن اتّخاذ الأبناء، وتطهّر وتقدّس عن ملامسة النساء، وعزّ وجلّ عن مجاورة الشركاء.

فليس له فيما خلق ضدّ، ولا له فيما ملک ندّ، ولم يشركه في ملكه أحد، الواحد الأحد الصمد المبيد للأبد والوارث للأمد، الذي لم يزل ولا يزال وحدانيآ أزليآ، قبل بدء الدهور وبعد صروف الاُمور، الذي لا يبيد ولا ينفد، بذلک أصف ربّي فلا إله إلّا الله، من عظيم ما أعظمه ؟! ومن جليل ما أجلّه ؟! ومن عزيز ما أعزّه ؟! وتعالى عمّا يقول الظالمون علوّآ كبيرآ».

Tsarki ya tabbata gare shi halittar abin da ya fara bata nauyaya gare shi haka tafiyar da abin da ya kaga, ba kuma daga wata gazawa ba ko fatara daga abin da ya halitta ya isu, ya san abin da ya halitta ya kuma halicci abin da ya sani, bawai da tunani cikin sanin fararre ya cimma abin da ya halitta ba, ba kuma shubuwa ta shigar masa cikin abin da bai halitta ba, sai dai cewa saboda hukunci yankakke da ilimi karfafaffe da al'amari gwanantacce, ya dayantu da ubangijintakayya kebanci kansa da wahadaniyya ya tace ya kebanta da girma da yabo, ya dayanta da da tauhidi da girma da daukaka, ya dayantu da godiya, ya girmama da girma, ya daukaka daga barin rikar `ya`ya, ya girmama ya buwaya daga makotakantakar abokan tarayya.

Wannan huduba tana daga shahararrun hudubobin sa (as) hatta wadanda muke da sabani da su sun riketa, ita mai isarwa ce ga wanda yake neman ilimin tauhidi idan ya yi tadabburi da lura cikinta ya fahimci abin da ke kunshe cikinta, da harsunan mutane da aljanu za su hadu, ace kuma babu harshen wani annabi tsakankanin su kan suyi bayanin meye tauhidi da misalin bayanin sa mahaifina da mahaifiyata fansar sa da ba za su taba samun ikon bayanin ba, ba da ban bayanin sa ba (as) da mutane ba za su taba sanin kaka za su shiga hanyar tauhidi ba, ashe baku ga fadin sa (as) (ba daga wani abu ya kasantu ba, ba kuma daga wani abu ya halicci abin da ya kasance ba) sai ya kore da fadin sa (ba daga wani abu ya kasantu ba) ma'anar faruwa da kuma ta yadda ya afkar kan abin da ya kaga daga siffar halitta da kaga ba tare da wani tushe ba da misali domin kore maganar wanda ke cewa: 

 إنّ الأشياء كلّها محدثة بعضها من بعض ، وإبطالا لقول الثنوية الذين زعموا أنّه لا يحدث شيئآ إلّا من أصل ، ولا يدبّر إلّا باحتذاء مثال ،

Lallai dukkanin abubuwa sashen su ya kagi sashe, da kuma kore maganar sanawiyya masu raya cewa lallai wani abu bai faruwa face daga wani asali, ba a kuma tafiyar da shi face da bin sawun misali.

Sai ya tukude dukkanin shubuhohin sanawiyya da hujjojinsu da fadin sa (ba daga wani abu ya halicci abin da ya kasance ba), saboda yawancin abin da sanawiyya ke dogaro da shi cikin afkuwar duniya shi ne fadin su: (bai nisa daga mahalicci ya halicci abubuwa daga wani abu ko kuma daga ba wani abu ba.

Saboda haka fadin su daga wani abu kuskure ne, hakama fadin su ba daga wani abu ba tufka da warwara ce, sakamakon (daga) tana wajabta samuwar wani abu, sannan (ba wani abu ba) tana kore shi, sai sarkin muminai amincin Allah ya kara tabbata gare shi ya fitar da wannan kalma kan mafi balagar kalmomi da mafi ingancin su, sai ya ce: (shi ba daga wani abu ya halicci abin da ya kasance ba) sai Imam ya kore (daga) domin ita ta kasance tana wajabta abuntaka ya kuma kore abu domin dukkanin halitta kagagga ta kasance ba daga wani asali ba da mahalici ya kageta, kamar yadda sanawiyya suka cewa: lallai shi yayi halitta daga wani asali kadimi gudanarwa ba za ta kasance ba face da bin sawun misali.

Sannan fadin sa amincin Allah ya kara tabbata gare shi: (cewa shi Allah bai da wata siffa da za a cimmata, babu wani haddi gare shi da za a buga misalsalai cikinsa, duk wani abu koma bayan siffarsa kayatawar yaruka luggogi ) da wannan magana sai yak ore maganganun masu siffanta Allah lokacin da suka siffinta shi ada kerarriyar zinariya da gilashi, dukkanin wadannan abubu ba siffar sa ba kadai kaya ce-kaya cen luggogi ne da makamantan haka daga zantukan su daga tsayi da daidaito da fadin su:   

«متى ما لم تعقد القلوب منه على كيفية ولم ترجع إلى إثبات هيئة لم تعقل شيئآ فلم تثبت صانعآ»،

Duk sa'ilin da zukata daga gare shi basu kulla kaifiyya ba basu koma ga tabbatar da hai'a basu hankalci komai baو ba za su taba tabbatar da mahalicci ba.

Sai sarkin muminai (as) ya fassara cewa shi Allah daya ba tare da kaifiyya (yanayi) ba, da kuma cewa lallai zukata suna saninsa ba tare da suranta shi bada kuma kewaya da shi ba.

Sannan fadinsa (as) (shi ne wanda nisan himmomi basa rsikarsa* nutson kaifin basira bai cimma sa* ya daukaka wanda bai da lokaci tanadadde gare shi* bai da ajali mikakke* bai da siffa iyakantacciya).

Sannan fadinsa amincin Allah ya kara tabbata gare shi: ( bai sauka cikin abubuwa ba da har za a ce shi kasantacce ne cikinsu* bai kuma nesanta daga barinsu ba da har za ace shi bayyananne daga barinsu).

Da wadannan jumloli biyu sai ya kore siffofin abubuwa masu bijirowa da masu gangar jiki, domin siffar jikkuna shi ne nesantuwa da bayyanuwa, daga cikin siffar bijirarrun halittu cikin jikkuna ta hanyar sauka da shiga ba tare da shafa ba, da barin jikkuna kan jin kirin musafar tafiya.

Sannan ya ce: (sai dai cewa ilimin sa ya kewaya da su kagar sa ya kyautata su) ma'ana shi Allah yana cikin abubuwa da kewaya da kuma tafiyar da su ba tare da shafa ba[1]  [1] Usulul Alkafi: m 1 sh 134