فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ SADAUKARWA
■ Kalmar mu'assasa
■ ASALAN ADDINI (USULUD DINI)
■ ASALI NA FARKO
■ dalilai kan tabbatar da samuwar mahalicci
■ Mukami na biyu
■ Asali na biyu
■ Adalci
■ Annabta
■ Asali na uku daga Asalan addini
■ Mukami na farko annabta game gari
■ sharuddan annabi
■ mukami na biyu
■ Annabta kebantacciya
■ Asali na biyu
■ Imamanci
■ Mukami na farko
■ Imamanci gamamme
■ Mukami na biyu
■ Imamanci kebantacce
■ Asali na biyar
■ Ma'ad
■ Asalan addini cikin ma'auni da sikelin kur'ani
■ Tauhidi
■ Tauhidi cikin hadisai
■ Siffofin rububiya cikin kur'ani mai daraja
■ babin jawami'ul tauhid
■ Adalci
■ Adalcin Allah daga cikin madaukakan hadisai
■ Annabta
■ Annabta gamammiya daga cikin kur'ani mai girma
■ Annabta kebantatta daga cikin kur'ani
■ Annabta gamammiya a kebantatta daga cikin hadisai masu daraja
■ Imamanci
■ Imamanci gamamme da kebantacce daga kur'aniImamanci gamamme da kebantacce daga hadisai masu daraja
■ Ma'ad
■ Kiyama
■ Ma'ad daga cikin riwayoyi masu daraja
■ Tauhidi
■ Adalci
■ Annabta
■ Imamanci
■ Ma'ad
■ Munajatin Arifai
■ FURU'UD DINI
■ RESHE NA FARKO
■ SALLAH
■ Cikin falalar mai sallah
■ iyakokin sallah
■ Daga cikin ladubba akwai kushu'i
■ Daga cikin ladubba akwai tsantseni daga haramun
■ Daga cikin laubba akwai halarto da zuciya cikin sallah
■ Daga cikin ladubba akwai tadabburi cikin sallahDaga cikin ladubba akwai rashin jin kasala cikin sallah
■ Daga cikin ladubba kiyayewa sallah kan lokaci
■ Na kwadaitar da ku zuwa ga abubuwan da suka taro ladubban sallah
■ Reshe na biyu
■ Azumi
■ Amma dalilin sanya azumi da hikimarsa wajabta shiYa zo cikin falalar mai azumi
■ Cikin ladubban azumi
■ Amma gadon azumi da kufaifayinsa da yake haifarwa
■ 
■ Reshe na uku
■ Zakka
■ Cikin hikimar zakka da illar wajabcinta
■ Reshe na hudu
■ Kumusi
■ Reshe na hudu
■ Kumusi
■ Reshe na biyar
■ Jihadi
■ Reshe na shida
■ Hajji
■ RASSA GUDA BIYU NA RESHE NA BAKWAI DA NA TAKWAS
■ Umarni da kyakkyawa da hani da mummuna
■ Rassa biyu reshe na tara da na goma
■ Wilaya da bara'a
■ HATTAMAWA

Kiyama

 

Ma'ad daga kur'ani mai girma:

 (كُلُّ نَفْسٍ ذَائِقَةُ المَوْتِ وَإنَّمَا تُوَفَّوْنَ اُجُورَكُمْ يَوْمَ القِيَامَةِ ) .

Kowacce rai mai dandanar mutuwa ce kadai dai ana cika muku ladayanku ranar kiyama.[1]

(اللهُ لا إلَهَ إلاَّ هُوَ لَيَجْمَعَنَّكُمْ إلَى يَوْمِ القِيَامَةِ لا رَيْبَ فِيهِ وَمَنْ أصْدَقُ مِنَ اللهِ حَدِيثآ) .

Allah babu abin bautawa da gaskiya sai shi tabbas zai tara zuwa ga kiyama babu kokwanto cikinta wane ne ya fi gaskiya zance daga Allah.[2]

(أوْ كَالَّذِي مَرَّ عَلَى قَرْيَةٍ وَهِيَ خَاوِيَةٌ عَلَى عُرُوشِهَا قَالَ أنَّى يُحْيِي هَذِهِ اللهُ بَعْدَ مَوْتِهَا فَأمَاتَهُ اللهُ مِائَةَ عَامٍ ثُمَّ بَعَثَهُ قَالَ كَمْ لَبِثْتَ قَالَ لَبِثْتُ يَوْمآ أوْ بَعْضَ يَوْمٍ قَالَ بَلْ لَبِثْتَ مِائَةَ عَامٍ فَانظُرْ إلَى طَعَامِکَ وَشَرَابِکَ لَمْ يَتَسَنَّهْ وَانظُرْ إلَى حِمَارِکَ وَلِنَجْعَلَکَ آيَةً لِلنَّاسِ وَانظُرْ إلَى العِظَامِ كَيْفَ نُنشِزُهَا ثُمَّ نَكْسُوهَا لَحْمآ فَلَمَّا تَبَيَّنَ لَهُ قَالَ أعْلَمُ أنَّ اللهَ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ قَدِيرٌ) .

Ko kuma kamar wanda ya wuce ta gefan wata alkarya alhalin tana wofince kan karagoginta ya ce ta kaka Allah zai iya raya wannan bayan mutuwarta sai Allah ya matar da shi tsawon shekaru dari sannan ya tashe shi ya ce kwana nawa ka zauna ya ce yini daya ko rabin yini ya ce bari dai ka zauna shekaru dari duba abincinka da abin shanka basu jirkita ba ka dubi jakinka domin mu sanya ka aya ga mutane ka dubi kashi kaka muke motsa shi sannan mu lullufe su da nama sa'ilin da ya bayyana gare shi sai ya ce lallai ina sanin cewa lallai Allah mai iko ne kan komai.[3]

(وَالمَوْتَى يَبْعَثُهُمُ اللهُ ثُمَّ إلَيْهِ يُرْجَعُونَ ) .

Kuma matattu Allah zai tashe su sannan gare shi za su koma.[4]

(وَأقْسَمُوا بِاللهِ جَهْدَ أيْمَانِهِمْ لا يَـبْعَثُ اللهُ مَنْ يَمُوتُ بَلَى وَعْدآ عَلَيْهِ حَقّآ وَلَكِنَّ أكْثَرَ النَّاسِ لا يَعْلَمُونَ )

Suka rantse da Allah iya rantsuwowin su Allah ba zai tashi wanda ya mutu ba na'am alkawarin Allah ne kansa tabbatacce sai dai cewa mafi yawan mutane basa sani.[5]

(وَقَالُوا أإذَا كُـنَّا عِظَامآ وَرُفَاتآ أئِنَّا لَمَبْعُوثُونَ خَلْقآ جَدِيدآ قُلْ كُونُوا حِجَارَةً أوْ حَدِيدآ أوْ خَلْقآ مِمَّا يَكْبُرُ فِي صُدُورِكُمْ فَسَيَقُولُونَ مَنْ يُعِيدُنَا قُلْ الَّذِي فَطَرَكُمْ أوَّلَ مَرَّةٍ فَسَيُـنْغِضُونَ إلَيْکَ رُؤُوسَهُمْ وَيَـقُولُونَ مَتَى هُوَ قُلْ عَسَى أنْ يَكُونَ قَرِيبآ).

Suka ce yanzu idan mun kasance kasusuwa rududdagaggu yanzu mu zamu kasance cikin sabuwar halitta kace ku kasance duwatsu ko karfe ko kuma wata halitta daga abin da yake girmama cikin kirazanku da sannu za su ce wane ne zai dawo damu kace wanda ya halicce ku tun farko da sannu za su gida kawukan su zuwa gareka suce yaushe ne zai kasance kace sa rai ya kasance kusa.[6]

(وَيَـقُولُ الإنسَانُ أإذَا مَا مِتُّ لَسَوْفَ اُخْرَجُ حَيّآ أوَ لا يَذْكُرُ الإنسَانُ أنَّا خَلَقْنَاهُ مِنْ قَبْلُ وَلَمْ يَکُ شَيْئآ فَوَرَبِّکَ لَـنَحْشُرَنَّهُمْ وَالشَّيَاطِينَ ثُمَّ لَـنُحْضِرَنَّهُمْ حَوْلَ جَهَنَّمَ جِثِيّآ) .

Mutum yana cewa yanzu idan na mutu zan fito kuma raye shin yanzu mutum baya tunawa da cewa lallai mu mun halicce shi gabani alhalin bai kasance komai ba rantsuwa da ubangijinka tabbas zamu tashe su da shaidanu sannan zamu halarto su daura da jahannama suna gurfane.[7]

(يَا أيُّهَا النَّاسُ إنْ كُنْتُمْ فِي رَيْبٍ مِنَ البَعْثِ فَإنَّا خَلَقْنَاكُمْ مِنْ تُرَابٍ ) .

Yaku mutane idan kun kasance cikin kokwanto daga tashi lallai mu mun halicceku daga taurbaya.[8]

 (وَالَّذِي نَزَّلَ مِنَ السَّمَاءِ مَاءً بِقَدَرٍ فَأنشَرْنَا بِهِ بَلْدَةً مَـيْتآ كَذَلِکَ تُخْرَجُونَ ) .

Sannan kuma wanda ya sauke ruwa daga sama gwargwado sai ta hanyarsa muka tashi gari matacce haka zaku fito.[9]

 (وَقَالُوا مَا هِيَ إلاَّ حَيَاتُنَا الدُّنْيَا نَمُوتُ وَنَحْيَا وَمَا يُهْلِكُـنَا إلاَّ الدَّهْرُ وَمَا لَهُمْ بِذَلِکَ مِنْ عِلْمٍ إنْ هُمْ إلاَّ يَـظُـنُّونَ وَإذَا تُـتْلَى عَلَيْهِمْ آيَاتُنَا بَيِّـنَاتٍ مَا كَانَ حُجَّتَهُمْ إلاَّ أنْ قَالُوا آئْـتُوا بِآبَائِنَا إنْ كُنتُمْ صَادِقِينَ قُلْ اللهُ يُحْيِيكُمْ ثُمَّ يُمِيتُكُمْ ثُمَّ يَجْمَعُكُمْ إلَى يَوْمِ القِيَامَةِ لا رَيْبَ فِيهِ وَلَكِنَّ أكْثَرَ النَّاسِ لا يَعْلَمُونَ ) .

Suka ce ba komai bace face rayuwar duniya muna mutuwa muna rayuwa babu abin da ke halaka mu sai zamani babu ilimi gare su daga haka babu wani abu da suke face zargi idan an karanta musu ayoyinmu mabayyana babu abin da ya kasance hujjar su face su ce ku zo mana da iyayenmu idan kun kasance masu gaskiya ka ce Allah ne yake rayaku sannan ya matar daku sannan ya tattara ku zuwa ranar kiyama babu kokwanto cikinta sai dai cewa mafi yawan mutane basu sani ba.[10]

(لا اُقْسِمُ بِيَوْمِ القِـيَامَةِ وَلا اُقْسِمُ بِالنَّـفْسِ اللَّوَّامَةِ أيَحْسَبُ الإنسَانُ ألَّنْ نَجْمَعَ عِظَامَهُ بَلَى قَادِرِينَ عَلَى أنْ نُسَوِّيَ بَـنَانَهُ ).

Bana rantsuwa da ranar kiyama bana rantsuwa da nafsu mai yawan zargi yanzu mutum yana zargin lallai cewa ba zamu tattara kasusuwan sa ba na'am mu masu ikona kan daidaita yatsunsa.[11]

(نَحْنُ خَلَقْنَاكُمْ فَلَوْلا تُصَدِّقُونَ* أفَرَأيْتُمْ مَا تُمْنُونَ* أأنْتُمْ تَخْلُـقُونَهُ أمْ نَحْنُ الخَالِقُونَ* نَحْنُ قَدَّرْنَا بَـيْنَكُمُ المَوْتَ وَمَا نَحْنُ بِمَسْبُوقِين*َ عَلَى أنْ نُـبَدِّلَ أمْثَالَكُمْ وَنُـنْشِئَـكُمْ فِي مَا لا تَعْلَمُونَ و*َلَـقَدْ عَلِمْتُمْ النَّشْأةَ الاُولَى فَـلَوْلا تَذكَّرُونَ ) .

Mu ne muka halicceku ko da ba zaku gasgata ba* shin baku ga abin da kuke fitarwa na maniyyi ba* shin kune kuka halicce shi ko kuma mu ne masu halitta* mu ne muka kaddara mutuwa tsakankaninku kuma mu ba gajiyayyu bane* kan mu sauya misalsalanku mu kageku cikin abin da bakwa sani* hakika kun san kagar farko ko bakwa tunawa ne[12]

(رَبَّـنَا إنَّکَ جَامِعُ النَّاسِ لِيَوْمٍ لا رَيْبَ فِيهِ إنَّ اللهَ لا يُخْلِفُ المِيعَادَ* إنَّ الَّذِينَ كَفَرُوا لَنْ تُغْنِيَ عَنْهُمْ أمْوَالُهُمْ وَلا أوْلادُهُمْ مِنَ اللهِ شَيْئآ وَ اُوْلَئِکَ هُمْ وَقُودُ النَّارِ).

Ya ubangijimu lallai kai ne mai tara mutane ga wata rana da babu kokwanto cikinta lallai Allah ba ya saba alkawari* wadanda suka kafirce dukiyoyin su ba za su wadatar da su ba ko `ya`yan su daga wani abu daga Allah wadannan su ne makamashin wuta.[13]

(فَكَـيْفَ إذَا جَمَعْنَاهُمْ لِيَوْمٍ لا رَيْبَ فِيهِ وَوُفِّيَتْ كُلُّ نَفْسٍ مَا كَسَبَتْ وَهُمْ لا يُظْلَمُونَ ).

 kaka idan muka tara su ga wata rana da babu kokwanto cikinta aka cikawa kowacce rai abin da ta aikata alhalin su ba a zaluntar su.[14]

(يَوْمَ تَجِدُ كُلُّ نَفْسٍ مَا عَمِلَتْ مِنْ خَيْرٍ مُحْضَرآ وَمَا عَمِلَتْ مِنْ سُوءٍ تَوَدُّ لَوْ أنَّ بَيْنَهَا وَبَيْنَهُ أمَدآ بَعِيدآ وَيُحَذِّرُكُمُ اللهُ نَفْسَهُ وَاللهُ رَؤُوفٌ بِالعِبَادِ) .

Ranar da kowacce rai zata sami abin da ta aikata a halarce da kuma abin da ta aikata daga munana za ma ta yi fatan inama tsakaninta da shi akwai fage mai nisa Allah yana tsoratar da ku kansa Allah mai tausayin bayi ne.[15]

(وَيَوْمَ يَحْشُرُهُمْ كَأنْ لَمْ يَلْبَثُوا إلاَّ سَاعَةً مِنَ النَّهَارِ يَتَعَارَفُونَ بَيْنَهُمْ قَدْ خَسِرَ الَّذِينَ كَذَّبُوا بِلِقَاءِ اللهِ وَمَا كَانُوا مُهْتَدِينَ ) .

Ranar da zai tashe su kai kace ba su zauna ba sai wani kankanin lokaci daga yini suna sanin juna tsakankanin su hakika suka karyata haduwa da Allah sun yi hasara basu kasance masu shiriya[16]

(وَلا تَحْسَبَنَّ اللهَ غَافِلا عَمَّا يَعْمَلُ الظَّالِمُونَ إنَّمَا يُؤَخِّرُهُمْ لِيَوْمٍ تَشْخَصُ فِيهِ الأبْصَارُ* مُهْطِعِينَ مُقْنِعِي رُؤُوسِهِمْ لا يَرْتَدُّ إلَيْهِمْ طَرْفُهُمْ وَأفْئِدَتُهُمْ هَوَاءٌ) .

Kada ka yi tsammanin Allah ya gafala daga abin da azzalumai suke aikatawa kadai yana jinkirta musu zuwa wata rana da babu idanuwa ke bayyana su fito kuru-kuru* suna masu gaggawa masu daukaka kawukansu kiftawar idanunsu basu komawa gare su sannan zukatan su a wofince.[17]

(آقْتَرَبَ لِلنَّاسِ حِسَابُهُمْ وَهُمْ فِي غَفْلَةٍ مُعْرِضُونَمَا يَأتِيهِمْ مِنْ ذِكْرٍ مِنْ رَبِّهِمْ مُحْدَثٍ إلاَّ آسْتَمَعُوهُ وَهُمْ يَلْعَـبُونَ ).

Ya kusanto ga mutane hisabin su alhalin su suna cikin gafala suna masu bijirewa* bai zuwar musu daga Ambato kagagge daga ubangijinsu face sun saurare shi alhalin su suna wasa.[18]

(وَيَقُولُونَ مَتَى هَذَا الوَعْدُ إنْ كُنتُمْ صَادِقِينَ لَوْ يَعْلَمُ الَّذِينَ كَفَرُوا حِينَ لا يَكُفُّونَ عَنْ وُجُوهِهِمُ النَّارَ وَلا عَنْ ظُهُورِهِمْ وَلا هُمْ يُـنْصَرُونَ بَلْ تَأتِيهِمْ بَغْتَةً فَـتَبْهَتُهُمْ فَلا يَسْتَطِيعُونَ رَدَّهَا وَلا هُمْ يُـنظَرُونَ )

Suna cewa yaushe ne wannan alkawarijn idan kun kasance masu gaskiya*da wadanda suka kafirce sun sani lokacin da basa kame wuta daga barin fusakensu ko daga barin bayayyakin su kuma su ba za a taimake su ba* bari dai zata zo musu babu tsammani sai ta gigita su ba za su samu damar tunkudeta ba kuma za a jinkirta musu ba.[19]

(وَنَضَعُ المَوَازِينَ القِسْطَ لِيَوْمِ القِيَامَةِ فَلا تُظْلَمُ نَفْسٌ شَيْئآ وَإنْ كَانَ مِثْقَالَ حَبَّةٍ مِنْ خَرْدَلٍ أتَيْنَا بِهَا وَكَفَى بِنَا حَاسِبِينَ ) .

Kuma zamu sanya ma'aunan adalci ga ranar kiyama ba za a zalunci wata rai ba da komai ko da kuwa ta kasance gwargwadon zarra daga komayyazamu zo da ita ya isar damu zama masu hisabi.[20]

(يَوْمَ نَطْوِي السَّمَاءَ كَطَيِّ السِّجِلِّ لِلْكُـتُبِ كَمَا بَدَأنَا أوَّلَ خَلْقٍ نُعِيدُهُ وَعْدآ عَلَيْنَا إنَّا كُنَّا فَاعِلِينَ ).

Ranar da zamu nade kasa kamar misalin yadda nadewa takarda ga abubuwan rubatawa kamar yadda muka fara halitta da farko zamu komar da shi alkawarine kanmu lallai mu mun kasance masu aikatawa.[21]

(فَإذَا نُفِـخَ فِي الصُّورِ فَلا أنسَابَ بَـيْنَهُمْ يَوْمَـئِذٍ وَلا يَتَسَاءَلُونَفَمَنْ ثَقُلَتْ مَوَازِينُهُ فَاُوْلَـئِکَ هُمُ المُفْلِحُونَوَمَنْ خَفَّتْ مَوَازِينُهُ فَاُوْلَـئِکَ الَّذِينَ خَسِرُوا أنفُسَهُمْ فِي جَهَنَّمَ خَالِدُونَ )

 Idan akai busa cikin kaho wannan rana babu wata nasaba tsakankanin su ba kuma za su dinga tambayar juna ba*duk wanda mizanansa suka yi nauyi wadannan su ne rabautattu* duk wanda mizanansa suka yi kasa wadannan su ne wadanda suka yi hasarar kawukan su cikin jahannama suna masu dawwama.[22]

(وَنُفِـخَ فِي الصُّورِ فَإذَا هُمْ مِنْ الأجْدَاثِ إلَى رَبِّهِمْ يَنسِلُون قَالُوا يَا وَيْلَـنَا مَنْ بَعَثَـنَا مِنْ مَرْقَدِنَا هَذَا مَا وَعَدَ الرَّحْمَنُ وَصَدَقَ المُرْسَلُونَ إنْ كَانَتْ إلاَّ صَيْحَةً وَاحِدَةً فَإذَا هُمْ جَمِيعٌ لَدَيْنَا مُحْضَرُونَ فَاليَوْمَ لا تُظْلَمُ نَـفْسٌ شَيْئآ وَلا تُجْزَوْنَ إلاَّ مَا كُنتُمْ تَعْمَلُونَ ) .

Akai busa cikin kaho sai gasu suna fitowa daga kaburbura suna sulbiya zuwa ga ubangijin su*sukace ya kaiconmu wane ne ya tashe mu daga makwancinmu wannan ne abin da Allah ya yi mana alkawari manzanni sun yi gaskiya* ba komai ta kasance ba face tsawa guda daya sai gasu baki dayan su garemu a halarce*yau ba a zaluntar wata rai da komai babu abin da ake saka muku face abin da kuka kasance kuna aikatawa.[23]

(قُلْ اللهُ يُحْيِيكُمْ ثُمَّ يُمِيتُكُمْ ثُمَّ يَجْمَعُكُمْ إلَى يَوْمِ القِيَامَةِ لا رَيْبَ فِيهِ وَلَكِنَّ أكْثَرَ النَّاسِ لا يَعْلَمُونَ ).

Kace Allah ne zai raya ku sannan ya matar da ku sannan ya tattara ku ga ranar kiyama babu kokwanto cikinta sai dai cewa mafi yawan mutane basa sani.[24]

(إذَا وَقَعَتِ الوَاقِعَةُ لَـيْسَ لِوَقْعَتِهَا كَاذِبَةٌ خَافِضَةٌ رَافِعَةٌ ) .

Idan mai afkuwa ta afku* babu mai karyatawa ga afkuwarta* mai kaskantawa ce mai daukakawa.[25]

(إذَا الشَّمْسُ كُوِّرَتْوَإذَا النُّجُومُ آنكَدَرَتْوَإذَا الجِبَالُ سُيِّـرَتْوَإذَا العِشَارُ عُطِّـلَتْوَإذَا الوُحُوشُ حُشِرَتْوَإذَا البِحَارُ سُجِّـرَتْوَإذَا النُّفُوسُ زُوِّجَتْوَإذَا المَوْؤُدَةُ سُئِلَتْ8بِأيِّ ذَنْبٍ قُتِلَتْ9وَإذَا الصُّحُفُ نُشِرَتْوَإذَا السَّمَاءُ كُشِطَتْوَإذَا الجَحِيمُ سُعِّرَتْوَإذَا الجَنَّةُ اُزْلِفَتْعَلِمَتْ نَـفْسٌ مَا أحْضَرَتْ ) .

Idan rana aka duhuntar da haskenta*idan taurari suka gurbace*idan duwatsu aka tafiyar da su*idan taguwowi masu ciki aka sake su haka saka kai ba tare da mai kula da su ba* idan dabbobi daji aka tara su* idan tafkuna aka mai she su wuta* idan rayuka aka cudanya su da jikkunan su, idan wacce binne ta da rai aka tambayeta* da wanne laifi aka kasheta* idan takardun ayyuka aka watsa su*idan sama aka fedeta*idan wutar jahimu aka ruruta*idan aljanna aka kusanto da ita* rai ta san abin da ta hallarar.[26]


[1] Alu imran:185

[2] Nisa'i:87

[3] Bakara:259

[4] An'am:36

[5] Nahlu:38

[6] Isra'i:49-51

[7] Maryam:66-68

[8] Hajji:5

[9] Zukruf:11

[10] Jasiya:24-26

[11] Kiyama:1-4

[12] Waki'a:57-62

[13] Alu Imran:9-10

[14] Aluimran:25

[15] Alu Imran:30

[16] Yunus:45

[17] Ibrahim:42-43

[18] Ambiya'u:1-2

[19] A mbiya'u:25

[20] Anbiya'u:47

[21] Anbiya'u:104

[22] Muminun:101-103

[23] Yasin:51-54

[24] Jasiya:26

[25] Waki'a:1-3

[26] Takwir:1-14