فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ SADAUKARWA
■ Kalmar mu'assasa
■ ASALAN ADDINI (USULUD DINI)
■ ASALI NA FARKO
■ dalilai kan tabbatar da samuwar mahalicci
■ Mukami na biyu
■ Asali na biyu
■ Adalci
■ Annabta
■ Asali na uku daga Asalan addini
■ Mukami na farko annabta game gari
■ sharuddan annabi
■ mukami na biyu
■ Annabta kebantacciya
■ Asali na biyu
■ Imamanci
■ Mukami na farko
■ Imamanci gamamme
■ Mukami na biyu
■ Imamanci kebantacce
■ Asali na biyar
■ Ma'ad
■ Asalan addini cikin ma'auni da sikelin kur'ani
■ Tauhidi
■ Tauhidi cikin hadisai
■ Siffofin rububiya cikin kur'ani mai daraja
■ babin jawami'ul tauhid
■ Adalci
■ Adalcin Allah daga cikin madaukakan hadisai
■ Annabta
■ Annabta gamammiya daga cikin kur'ani mai girma
■ Annabta kebantatta daga cikin kur'ani
■ Annabta gamammiya a kebantatta daga cikin hadisai masu daraja
■ Imamanci
■ Imamanci gamamme da kebantacce daga kur'aniImamanci gamamme da kebantacce daga hadisai masu daraja
■ Ma'ad
■ Kiyama
■ Ma'ad daga cikin riwayoyi masu daraja
■ Tauhidi
■ Adalci
■ Annabta
■ Imamanci
■ Ma'ad
■ Munajatin Arifai
■ FURU'UD DINI
■ RESHE NA FARKO
■ SALLAH
■ Cikin falalar mai sallah
■ iyakokin sallah
■ Daga cikin ladubba akwai kushu'i
■ Daga cikin ladubba akwai tsantseni daga haramun
■ Daga cikin laubba akwai halarto da zuciya cikin sallah
■ Daga cikin ladubba akwai tadabburi cikin sallahDaga cikin ladubba akwai rashin jin kasala cikin sallah
■ Daga cikin ladubba kiyayewa sallah kan lokaci
■ Na kwadaitar da ku zuwa ga abubuwan da suka taro ladubban sallah
■ Reshe na biyu
■ Azumi
■ Amma dalilin sanya azumi da hikimarsa wajabta shiYa zo cikin falalar mai azumi
■ Cikin ladubban azumi
■ Amma gadon azumi da kufaifayinsa da yake haifarwa
■ 
■ Reshe na uku
■ Zakka
■ Cikin hikimar zakka da illar wajabcinta
■ Reshe na hudu
■ Kumusi
■ Reshe na hudu
■ Kumusi
■ Reshe na biyar
■ Jihadi
■ Reshe na shida
■ Hajji
■ RASSA GUDA BIYU NA RESHE NA BAKWAI DA NA TAKWAS
■ Umarni da kyakkyawa da hani da mummuna
■ Rassa biyu reshe na tara da na goma
■ Wilaya da bara'a
■ HATTAMAWA

Adalci

 

«لا جور في قضيّته ، ولا ميل في مشيّته ، ولا ظلم في تقديره ، ولا مهرب من حكومته ، ولا ملجأ من سطواته ، ولا منجى من نقماته ، سبقت رحمته غضبه ، ولا يفوته أحد إذا طلبه ، أزاح العلل في التكليف ، وسوّى التوفيق بين الضعيف والشريف ، مكّن أداء المأمور وسهّل سبيل اجتناب المحظور، لم يكلّف الطاعة إلّا دون الوسع والطاقة ، سبحانه ما أبين كرمه وأعلى شأنه ، سبحانه ما أجلّ نيله وأعظم إحسانه ».

Babu zalunci cikin hukuncin sa, babu karkata cikin mashi'ar sa, babu zalunci cikin kaddarawar sa, babu maguda daga hukumar sa, babu mafaka daga tumben sa, babu matserata daga azbar sa, rahamar sa ta gabaci fushin sa, babu wani mai fauce masa idan ya neme shi, ya gusar da illoli cikin taklifi, ya daidaita taufiki tsakanin rarrauna da madaukaki, ya hore sauke abin da ya yi umrni, ya saukake hanyar kauracewa abin da ya haramta, bai kallafa da'a face bayan ya yalwata da kuma ba da iko, tsarki ya tabbatar masa me yafi girma daga kyautar sa me yafi girmama daga ihsanin sa.