■ Kalmar mu'assasa
■ ASALAN ADDINI (USULUD DINI)
■ ASALI NA FARKO
■ dalilai kan tabbatar da samuwar mahalicci
■ Mukami na biyu
■ Asali na biyu
■ Adalci
■ Annabta
■ Asali na uku daga Asalan addini
■ Mukami na farko annabta game gari
■ sharuddan annabi
■ mukami na biyu
■ Annabta kebantacciya
■ Asali na biyu
■ Imamanci
■ Mukami na farko
■ Imamanci gamamme
■ Mukami na biyu
■ Imamanci kebantacce
■ Asali na biyar
■ Ma'ad
■ Asalan addini cikin ma'auni da sikelin kur'ani
■ Tauhidi
■ Tauhidi cikin hadisai
■ Siffofin rububiya cikin kur'ani mai daraja
■ babin jawami'ul tauhid
■ Adalci
■ Adalcin Allah daga cikin madaukakan hadisai
■ Annabta
■ Annabta gamammiya daga cikin kur'ani mai girma
■ Annabta kebantatta daga cikin kur'ani
■ Annabta gamammiya a kebantatta daga cikin hadisai masu daraja
■ Imamanci
■ Imamanci gamamme da kebantacce daga kur'aniImamanci gamamme da kebantacce daga hadisai masu daraja
■ Ma'ad
■ Kiyama
■ Ma'ad daga cikin riwayoyi masu daraja
■ Tauhidi
■ Adalci
■ Annabta
■ Imamanci
■ Ma'ad
■ Munajatin Arifai
■ FURU'UD DINI
■ RESHE NA FARKO
■ SALLAH
■ Cikin falalar mai sallah
■ iyakokin sallah
■ Daga cikin ladubba akwai kushu'i
■ Daga cikin ladubba akwai tsantseni daga haramun
■ Daga cikin laubba akwai halarto da zuciya cikin sallah
■ Daga cikin ladubba akwai tadabburi cikin sallahDaga cikin ladubba akwai rashin jin kasala cikin sallah
■ Daga cikin ladubba kiyayewa sallah kan lokaci
■ Na kwadaitar da ku zuwa ga abubuwan da suka taro ladubban sallah
■ Reshe na biyu
■ Azumi
■ Amma dalilin sanya azumi da hikimarsa wajabta shiYa zo cikin falalar mai azumi
■ Cikin ladubban azumi
■ Amma gadon azumi da kufaifayinsa da yake haifarwa
■
■ Reshe na uku
■ Zakka
■ Cikin hikimar zakka da illar wajabcinta
■ Reshe na hudu
■ Kumusi
■ Reshe na hudu
■ Kumusi
■ Reshe na biyar
■ Jihadi
■ Reshe na shida
■ Hajji
■ RASSA GUDA BIYU NA RESHE NA BAKWAI DA NA TAKWAS
■ Umarni da kyakkyawa da hani da mummuna
■ Rassa biyu reshe na tara da na goma
■ Wilaya da bara'a
■ HATTAMAWA
- KIBIYOYIN RADDI KAN WUYAN WAHABIYAWA
- CIKIN HALLARAR ALHERI
- HUJJOJIN HALASCIN YIN TAKIYYA A MUSLUNCI DAGA MAHANGAR MANYAN MALAMAI GUDA BIYU
- FARKAR DA MAI BACCI CIKIN TABBATUWAR GANIN IMAM KA'IM A.S
- ALAMOMIN ANNABI CIIKIN KUR'ANI MAI GIRMA
- HAKURI DA FUSHI
- Bada'u tsakanin hakika da kagen makiya
- FALALAR DAREN LAILATUL KADRI
- WAHABIYANCI A TSAKANIN GUDUMA DA
- HASKEN SASANNI CIKIN SANIN ARZIKI
- AQIDUN MUMINAI
- FATIMA TAGAR HASKAYE
- SIRRIKAN AIKIN HAJJI DA ZIYARA
- TARBIYYAR IYALI A MAHANGAR ALKUR'ANI DA AHLULBAITI
«بسم الله الرحمن الرحيم .
إلهي ، قصرت الألسن عن بلوغ ثنائک كما يليق بجلالک ، وعجزت العقول عن إدراک كنه جمالک ، وانحسرت الأبصار دون النظر إلى سبحات وجهک ، ولم تجعل للخلق طريقآ إلى معرفتک إلّا بالعجز عن معرفتک .
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai.
Ya ubangijina harsuna sun takaita cikin cimma yaba maka kamar yadda ya dace da girmanka, hankula sun gaza daga riskar hakikanin kyawunka, idanuwa sun hasartu da ba tare da sun kai ga ganin tsarkakar fuskarka ba, baka sanya halittunsa hanya ba zuwa ga saninka face da gazawa daga saninka.
إلهي ، فاجعلنا من الذين ترسّخت أشجار الشوق إليک في حدائق صدورهم ، وأخذت لوعة محبّتک بمجامع قلوبهم ، فهم إلى أوكار الأفكار يأوون ، وفي رياض القرب والمكاشفة يرتعون ، ومن حياض المحبّة بكأس الملاطفة
يكرعون ، وشرائع المصافاة يردون ، قد كشف الغطاء عن أبصارهم ، وانجلت ظلمة الريب عن عقائدهم وضمائرهم ، وانتفت مخالجة الشکّ عن قلوبهم وسرائرهم ، وانشرحت بتحقيق المعرفة صدورهم ، وعلت لسبق السعادة في الزهادة هممهم ، وعذب في معين المعاملة شربهم ، وطاب في مجلس الاُنس سرّهم ، وأمن في موطن المخافة سربهم ، واطمأنّت بالرجوع إلى ربّ الأرباب أنفسهم ، وتيقّنت بالفوز والفلاح أرواحهم ، وقرّت بالنظر إلى محبوبهم أعينهم ، واستقرّ بإدراک السؤال ونيل المأمول قرارهم ، وربحت في بيع الدنيا بالآخرة تجارتهم .
Ya ubangijina ka sanya mu daga wadanda bishiyar shaki zuwa gareka ta dasu cikin lambunan zukatan su, sannan begen kaunarka ta kama sasannin zukatan su, su zuwa ga shekar tunani suna ke fakewa, cikin dausayin kusanci da mukashafa suke kai kawo, daga tafkunan soyayya da kofin tausasawa suke kwankwada, da shari'o'in tacewa suke gangara, hakika an yaye rufi daga barin idanuwansu, duhun kokwanto ya dage daga akidunsu da zukatansu, cudanya da shakku yak au daga zukatan su da badinin su, kirajan su sun bude da tabbatar da ma'arifa, himmomin su sun daukaka zuwa ga gabata cikin farin ciki da cikin zuhudu, abin shansu ya dadada cikin idaniyar mu'amala, sirrinsu ya kyawunta cikin majalisin debe haso, hanyar su ta aminta cikin wurin tsoro, zukatansu sun nutsu cikin dawowa zuwa ga ubangijin iyayen giji, ruhinsu ya samu yakini da samun nasara da rabauta, idanuwansu sun sanyaya da kallon masoyin su, tabbatuwar su ta samu tabbata da riskar bukata da samun abin da suke fata, saye da sayarwar su tayi riba cikin sayar da duniya domin lahira.
إلهي ، ما ألذّ خواطر الإلهام بذكرک على القلوب ، وما أحلى المسير إليک بالأوهام في مسالک الغيوب ، وما أطيب طعم حبّک ، وما أعذب شرب قربک ، فأعذنا من طردک وإبعادک ، واجعلنا من أخصّ عارفيک وأصلح عبادک وأصدق طائعيک وأخلص عبادک ، يا عظيم ، يا جليل ، يا كريم ، يا منيل ، برحمتک ومنک يا أرحم الراحمين ».
Ya ubangijina, me yafi dadi daga darsuwar ilhamar ambatonka kan zukata, me yafi kyawu tafiya zuwa gareka da wahamai cikin hanyoyin gaibu, me yafi dadada daga dandanon soyayyarka, me yafi dadin sha daga kusantarka, ka tseratar damu daga korarka da nesantarwar, ka sanya mu daga mafi kebanta masananka daga mafi gyaruwar bayinka daga mafi gaskiyar masu yi maka da'a daga mafi tsarkakar bayinka, ya mai girma mai girmama, ya mai karamci, ya mai bada kyauta, da rahamar daga gareka ya mafi rahamar masu rahama.