فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ SADAUKARWA
■ Kalmar mu'assasa
■ ASALAN ADDINI (USULUD DINI)
■ ASALI NA FARKO
■ dalilai kan tabbatar da samuwar mahalicci
■ Mukami na biyu
■ Asali na biyu
■ Adalci
■ Annabta
■ Asali na uku daga Asalan addini
■ Mukami na farko annabta game gari
■ sharuddan annabi
■ mukami na biyu
■ Annabta kebantacciya
■ Asali na biyu
■ Imamanci
■ Mukami na farko
■ Imamanci gamamme
■ Mukami na biyu
■ Imamanci kebantacce
■ Asali na biyar
■ Ma'ad
■ Asalan addini cikin ma'auni da sikelin kur'ani
■ Tauhidi
■ Tauhidi cikin hadisai
■ Siffofin rububiya cikin kur'ani mai daraja
■ babin jawami'ul tauhid
■ Adalci
■ Adalcin Allah daga cikin madaukakan hadisai
■ Annabta
■ Annabta gamammiya daga cikin kur'ani mai girma
■ Annabta kebantatta daga cikin kur'ani
■ Annabta gamammiya a kebantatta daga cikin hadisai masu daraja
■ Imamanci
■ Imamanci gamamme da kebantacce daga kur'aniImamanci gamamme da kebantacce daga hadisai masu daraja
■ Ma'ad
■ Kiyama
■ Ma'ad daga cikin riwayoyi masu daraja
■ Tauhidi
■ Adalci
■ Annabta
■ Imamanci
■ Ma'ad
■ Munajatin Arifai
■ FURU'UD DINI
■ RESHE NA FARKO
■ SALLAH
■ Cikin falalar mai sallah
■ iyakokin sallah
■ Daga cikin ladubba akwai kushu'i
■ Daga cikin ladubba akwai tsantseni daga haramun
■ Daga cikin laubba akwai halarto da zuciya cikin sallah
■ Daga cikin ladubba akwai tadabburi cikin sallahDaga cikin ladubba akwai rashin jin kasala cikin sallah
■ Daga cikin ladubba kiyayewa sallah kan lokaci
■ Na kwadaitar da ku zuwa ga abubuwan da suka taro ladubban sallah
■ Reshe na biyu
■ Azumi
■ Amma dalilin sanya azumi da hikimarsa wajabta shiYa zo cikin falalar mai azumi
■ Cikin ladubban azumi
■ Amma gadon azumi da kufaifayinsa da yake haifarwa
■ 
■ Reshe na uku
■ Zakka
■ Cikin hikimar zakka da illar wajabcinta
■ Reshe na hudu
■ Kumusi
■ Reshe na hudu
■ Kumusi
■ Reshe na biyar
■ Jihadi
■ Reshe na shida
■ Hajji
■ RASSA GUDA BIYU NA RESHE NA BAKWAI DA NA TAKWAS
■ Umarni da kyakkyawa da hani da mummuna
■ Rassa biyu reshe na tara da na goma
■ Wilaya da bara'a
■ HATTAMAWA

iyakokin sallah

 

ـ فقد قال الإمام الرضا  7 :

«الصلاة لها أربعة آلاف باب ».

44-hakika imam Rida (as) ya ce: (sallah tana da kofofi dubu hudu)

ـ وقال الصادق  7 :

«للصلاة أربعة آلاف حدود».

45-imam Sadik (as) ya ce: (sallah tana da iyakoki dubu hudu)

ـ وقال لحمّاد بن عيسى من أصحابه  :

«تحسن أن تصلّي يا حمّاد؟... قم صلّ ، فقمت بين يديه متوجّهآ إلى القبلة فاستفتحت الصلاة وركعت وسجدت ، فقال : يا حمّاد! لا تحسن أن تصلّي ؟! ما أقبح بالرجل أن يأتي عليه ستّون سنة أو سبعون سنة فما يقيم صلاة واحدة بحدودها تامّة ؟!».

46- ya cewa Hammad bn Isa daya daga cikin sahabban sa: ya ce; ya Hammad kana kyawunta sallah kuwa? …tahsi kayi sallah, sai na tashi a gabansa ina ma halin fuskantar alkibla na fara sallah na yi ruku'u na yi sujjada, sai ya ce: ya hammad baka kyautata sallah?! Me yafi muni da mutumin da shekaru sittin ko saba'in za su riske shi amma bai iya tsayar da sallah guda daya da haddodinta cikakku ba?![1]

Ya zama tilas a dinga kiyaye ladubban sallah da iyakokinta:

ـ قال رسول الله  9 :

«إنّ الرجلين من اُمّتي يقومان في الصلاة ، وركوعهما وسجودهما واحد، وإنّ ما بين صلاتيهما مثل ما بين السماء والأرض ».

47-manzon Allah (s.a.w) ya ce: (lallai mutane guda biyu daga al'ummata suna tsayuwa cikin sallah, ruku'in su da sujjadar su bai daya, lallai abin da ke tsakanin sallolin su biyu misalin abin da ke tsakanin sama da kasa ne.

Saboda haka sallah tanada ladubban zahiri da badini masu tarin yawa da suke da hannu cikin cikarta da kamalarta da tashin zuwa sama.


[1] Amali saduk:337