فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ SADAUKARWA
■ Kalmar mu'assasa
■ ASALAN ADDINI (USULUD DINI)
■ ASALI NA FARKO
■ dalilai kan tabbatar da samuwar mahalicci
■ Mukami na biyu
■ Asali na biyu
■ Adalci
■ Annabta
■ Asali na uku daga Asalan addini
■ Mukami na farko annabta game gari
■ sharuddan annabi
■ mukami na biyu
■ Annabta kebantacciya
■ Asali na biyu
■ Imamanci
■ Mukami na farko
■ Imamanci gamamme
■ Mukami na biyu
■ Imamanci kebantacce
■ Asali na biyar
■ Ma'ad
■ Asalan addini cikin ma'auni da sikelin kur'ani
■ Tauhidi
■ Tauhidi cikin hadisai
■ Siffofin rububiya cikin kur'ani mai daraja
■ babin jawami'ul tauhid
■ Adalci
■ Adalcin Allah daga cikin madaukakan hadisai
■ Annabta
■ Annabta gamammiya daga cikin kur'ani mai girma
■ Annabta kebantatta daga cikin kur'ani
■ Annabta gamammiya a kebantatta daga cikin hadisai masu daraja
■ Imamanci
■ Imamanci gamamme da kebantacce daga kur'aniImamanci gamamme da kebantacce daga hadisai masu daraja
■ Ma'ad
■ Kiyama
■ Ma'ad daga cikin riwayoyi masu daraja
■ Tauhidi
■ Adalci
■ Annabta
■ Imamanci
■ Ma'ad
■ Munajatin Arifai
■ FURU'UD DINI
■ RESHE NA FARKO
■ SALLAH
■ Cikin falalar mai sallah
■ iyakokin sallah
■ Daga cikin ladubba akwai kushu'i
■ Daga cikin ladubba akwai tsantseni daga haramun
■ Daga cikin laubba akwai halarto da zuciya cikin sallah
■ Daga cikin ladubba akwai tadabburi cikin sallahDaga cikin ladubba akwai rashin jin kasala cikin sallah
■ Daga cikin ladubba kiyayewa sallah kan lokaci
■ Na kwadaitar da ku zuwa ga abubuwan da suka taro ladubban sallah
■ Reshe na biyu
■ Azumi
■ Amma dalilin sanya azumi da hikimarsa wajabta shiYa zo cikin falalar mai azumi
■ Cikin ladubban azumi
■ Amma gadon azumi da kufaifayinsa da yake haifarwa
■ 
■ Reshe na uku
■ Zakka
■ Cikin hikimar zakka da illar wajabcinta
■ Reshe na hudu
■ Kumusi
■ Reshe na hudu
■ Kumusi
■ Reshe na biyar
■ Jihadi
■ Reshe na shida
■ Hajji
■ RASSA GUDA BIYU NA RESHE NA BAKWAI DA NA TAKWAS
■ Umarni da kyakkyawa da hani da mummuna
■ Rassa biyu reshe na tara da na goma
■ Wilaya da bara'a
■ HATTAMAWA

Daga cikin ladubba akwai kushu'i

 

Madaukakin Sarki yana cewa:

 (قَدْ أفْلَحَ المُؤْمِنُونَالَّذِينَ هُمْ فِي صَلاتِهِمْ خَاشِعُونَ

Hakika muminai sun rabauta*su ne wadanda cikin sallolin su suke kankan da kai.[1]

ـ قال رسول الله  9 :

«الخشوع زينة الصلاة ».

«لا صلاة لمن لا يتخشّع في صلاته ».

48-Manzon Allah (s.a.w) ya ce: (kushu'i ado ne ga sallah.

قال أمير المؤمنين عليّ  7 :

«يا كميل ، ليس الشأن أن تصلّي وتصوم وتتصدّق ، إنّما الشأن أن تكون الصلاة فُعلت بقلب نقي ، وعمل عند الله مرضيّ، وخشوع سويّ».

49-Sarkin muminai Ali (as) ya ce: (ya Kumailu lamarin ba shi ne ka yi sallah ka yi azumi ka bada sadaka ba, kadai dai lamarin shi ne ya kasance sallar anyi ta da tsaftatacciyar zuciya, da kuma aiki wanda yake yarddajje wurin Allah, da tawali'u madaidaici.

ـ ولمّا سئل الرسول الأعظم  9 عن الخشوع ، قال  :

«التواضع في الصلاة ، وأن يقبل العبد بقلبه كلّه على ربّه ».

50-in da aka tambayi manzon Allah (s.a.w) gameda kushu'i sai ya ce: shi ne yin tawali'u cikin sallah, bawa ya fuskanci ubangijin sa da dukkanin zuciyar sa.

ـ وأنّه رأى رجلا يعبث بلحيته في صلاته ، قال  :

«أما إنّه لو خشع قلبه لخشعت جوارحه ».

51-lallai shi wata rana ya ga wani mutum yana wasa da gemanyar sa cikin sallah, sai ya ce: (amma lallai shi wannan mutum da ace zuciyar sa ta yi tawali'u da gabban sa ma sunyi tawali'u)

Kushu'i yana kasancewa da zuciya da gabbai tare da juna, annabi (s.a.w) ya kasance idan ya tashi sallah sai fuskar sa tayi jajawur saboda tsananin tsoran Allah madaukaki, Ali (as) ya kasance idan ya tashi sallah ya ce: (na fuskantar da fuskata ga wanda ya halicci sama da kasa) sai kawai ka ga launin sa ya jirkice ya sauya har sai da aka san hakan cikin fuskar sa.

Fadima zahara (as) ta kasance tana tsofaita cikin sallah saboda tsananin tsoran Allah haskenta ya haskaka mala'ikun sama kamar yadda hasken taurari ke haskake halittun da suke kasa, kafadunta sun kasance suna karkarwa cikin sallah ta fuskantar ibadar Allah da dukkanin zuciyarta, haka dukkanin A'imma tsarkaka suka kasance suma kafadun su na girgiza launin fuskar su na sauyawa ya koma ruwan dorawa fatun su su kwansare.


[1] Muminun:1-2