فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ SADAUKARWA
■ Kalmar mu'assasa
■ ASALAN ADDINI (USULUD DINI)
■ ASALI NA FARKO
■ dalilai kan tabbatar da samuwar mahalicci
■ Mukami na biyu
■ Asali na biyu
■ Adalci
■ Annabta
■ Asali na uku daga Asalan addini
■ Mukami na farko annabta game gari
■ sharuddan annabi
■ mukami na biyu
■ Annabta kebantacciya
■ Asali na biyu
■ Imamanci
■ Mukami na farko
■ Imamanci gamamme
■ Mukami na biyu
■ Imamanci kebantacce
■ Asali na biyar
■ Ma'ad
■ Asalan addini cikin ma'auni da sikelin kur'ani
■ Tauhidi
■ Tauhidi cikin hadisai
■ Siffofin rububiya cikin kur'ani mai daraja
■ babin jawami'ul tauhid
■ Adalci
■ Adalcin Allah daga cikin madaukakan hadisai
■ Annabta
■ Annabta gamammiya daga cikin kur'ani mai girma
■ Annabta kebantatta daga cikin kur'ani
■ Annabta gamammiya a kebantatta daga cikin hadisai masu daraja
■ Imamanci
■ Imamanci gamamme da kebantacce daga kur'aniImamanci gamamme da kebantacce daga hadisai masu daraja
■ Ma'ad
■ Kiyama
■ Ma'ad daga cikin riwayoyi masu daraja
■ Tauhidi
■ Adalci
■ Annabta
■ Imamanci
■ Ma'ad
■ Munajatin Arifai
■ FURU'UD DINI
■ RESHE NA FARKO
■ SALLAH
■ Cikin falalar mai sallah
■ iyakokin sallah
■ Daga cikin ladubba akwai kushu'i
■ Daga cikin ladubba akwai tsantseni daga haramun
■ Daga cikin laubba akwai halarto da zuciya cikin sallah
■ Daga cikin ladubba akwai tadabburi cikin sallahDaga cikin ladubba akwai rashin jin kasala cikin sallah
■ Daga cikin ladubba kiyayewa sallah kan lokaci
■ Na kwadaitar da ku zuwa ga abubuwan da suka taro ladubban sallah
■ Reshe na biyu
■ Azumi
■ Amma dalilin sanya azumi da hikimarsa wajabta shiYa zo cikin falalar mai azumi
■ Cikin ladubban azumi
■ Amma gadon azumi da kufaifayinsa da yake haifarwa
■ 
■ Reshe na uku
■ Zakka
■ Cikin hikimar zakka da illar wajabcinta
■ Reshe na hudu
■ Kumusi
■ Reshe na hudu
■ Kumusi
■ Reshe na biyar
■ Jihadi
■ Reshe na shida
■ Hajji
■ RASSA GUDA BIYU NA RESHE NA BAKWAI DA NA TAKWAS
■ Umarni da kyakkyawa da hani da mummuna
■ Rassa biyu reshe na tara da na goma
■ Wilaya da bara'a
■ HATTAMAWA

Daga cikin ladubba kiyayewa sallah kan lokaci

 

Fadin Allah madaukaki:

(يَا أيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا لا تَقْرَبُوا الصَّلاةَ وَأنْتُمْ سُكَارَى حَتَّى تَعْلَمُوا مَا تَقُولُونَ ) .

Ya ku wadanda kukai imani kada ku kusanci sallah alhalin kuna cikin maye har sai kun san me kuke fadi.[1]

72 ـ عن الحلبي يسأل الإمام الصادق  عن قوله تعالى : (يَا أيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا لا تَقْرَبُوا...)، قال  :

«يعني سكر النوم ، يقول : وبكم نُعاس يمنعكم أن تعلموا ما تقولون في ركوعكم وسجودكم وتكبيركم ، ليس كما يصف كثير من الناس يزعمون أنّ المؤمنين يسكرون من الشراب ، والمؤمن لا يشرب مسكرآ ولا يسكر» .

72-daga Halabi yana tambaya imam Sadik (as) dangane da fadin Allah madaukaki: (yaku wadanda kukai imani ka da ku kusanci….) sai ya ce: ana nufin magagin bacci, yana cewa idan kuna cikin gyangadi da yake hanaku sanin abin da kuke fadi cikin ruku'inku da sujjadarku da kabbararku, bawai kamar yadda da yawan mutane ke siffantawa suke raya cewa muminai suna maye daga shan barasa giya, shi mumini baya shan giya baya maye.[2]

ـ عن الإمام الباقر   :

«لا تقم إلى الصلاة متكاسلا ولا متناعسآ ولا متثاقلا، فإنّها من خلل النفاق ، وإنّ الله نهى المؤمنين أن يقوموا إلى الصلاة وهم سكارى ، يعني من النوم ».

73-an karbo daga Imam Bakir(as): (kada ka tashi zuwa ga sallah kana mai kasala da gyangyadi da jin nauyin jiki, lallai na daga alamomin munafunci, lallai Allah ya hana muminai su tashi sallah halin suna gyangyadi.[1] Nisa'i:43

[2] Tafsirul Ayyashi: m 1 sh 242