فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ SADAUKARWA
■ Kalmar mu'assasa
■ ASALAN ADDINI (USULUD DINI)
■ ASALI NA FARKO
■ dalilai kan tabbatar da samuwar mahalicci
■ Mukami na biyu
■ Asali na biyu
■ Adalci
■ Annabta
■ Asali na uku daga Asalan addini
■ Mukami na farko annabta game gari
■ sharuddan annabi
■ mukami na biyu
■ Annabta kebantacciya
■ Asali na biyu
■ Imamanci
■ Mukami na farko
■ Imamanci gamamme
■ Mukami na biyu
■ Imamanci kebantacce
■ Asali na biyar
■ Ma'ad
■ Asalan addini cikin ma'auni da sikelin kur'ani
■ Tauhidi
■ Tauhidi cikin hadisai
■ Siffofin rububiya cikin kur'ani mai daraja
■ babin jawami'ul tauhid
■ Adalci
■ Adalcin Allah daga cikin madaukakan hadisai
■ Annabta
■ Annabta gamammiya daga cikin kur'ani mai girma
■ Annabta kebantatta daga cikin kur'ani
■ Annabta gamammiya a kebantatta daga cikin hadisai masu daraja
■ Imamanci
■ Imamanci gamamme da kebantacce daga kur'aniImamanci gamamme da kebantacce daga hadisai masu daraja
■ Ma'ad
■ Kiyama
■ Ma'ad daga cikin riwayoyi masu daraja
■ Tauhidi
■ Adalci
■ Annabta
■ Imamanci
■ Ma'ad
■ Munajatin Arifai
■ FURU'UD DINI
■ RESHE NA FARKO
■ SALLAH
■ Cikin falalar mai sallah
■ iyakokin sallah
■ Daga cikin ladubba akwai kushu'i
■ Daga cikin ladubba akwai tsantseni daga haramun
■ Daga cikin laubba akwai halarto da zuciya cikin sallah
■ Daga cikin ladubba akwai tadabburi cikin sallahDaga cikin ladubba akwai rashin jin kasala cikin sallah
■ Daga cikin ladubba kiyayewa sallah kan lokaci
■ Na kwadaitar da ku zuwa ga abubuwan da suka taro ladubban sallah
■ Reshe na biyu
■ Azumi
■ Amma dalilin sanya azumi da hikimarsa wajabta shiYa zo cikin falalar mai azumi
■ Cikin ladubban azumi
■ Amma gadon azumi da kufaifayinsa da yake haifarwa
■ 
■ Reshe na uku
■ Zakka
■ Cikin hikimar zakka da illar wajabcinta
■ Reshe na hudu
■ Kumusi
■ Reshe na hudu
■ Kumusi
■ Reshe na biyar
■ Jihadi
■ Reshe na shida
■ Hajji
■ RASSA GUDA BIYU NA RESHE NA BAKWAI DA NA TAKWAS
■ Umarni da kyakkyawa da hani da mummuna
■ Rassa biyu reshe na tara da na goma
■ Wilaya da bara'a
■ HATTAMAWA

Amma dalilin sanya azumi da hikimarsa wajabta shiYa zo cikin falalar mai azumi

:

4 ـ فيقول مولانا الإمام الصادق  7 : «أمّا العلّة في الصيام ليستوي به الغنيّ والفقير، وذلک لأنّ الغني لم يكن ليجد مسّ الجوع فيرحم الفقير، لأنّ الغنيّ كلّما أراد شيئآ قدر عليه ، فأراد الله عزّ وجلّ أن يسوّي بين خلقه ، وأن يذيق الغنيّ مسّ الجوع والألم ليرقّ على الضعيف ويرحم الجائع ».

4- shugabanmu Imam Sadik (as) yana cewa: (amma illar cikin azumi shi ne domin talaka da mawadaci su daidaita, wancan saboda lallai shi mawadaci bai kasance yana sanin zafin yunwa ba da har zai tausayawa talaka, saboda mawadaci duk sanda ya so abu sai ya samu iko kansa, sai Allah mai girma mabuwayi ya nufi ya daidaita tsakanin halittar sa, kuma mawadaci ya dandani radadin yunwa da zafinta domin ya tausayawa rarrauna ya jikan mayunwaci.

ـ ويقول الإمام الرضا  7 في علّة وجوب الصوم  :

«لكي يعرفوا ألم الجوع والعطش ، ويستدلّوا على فقر الآخرة ، وليكون الصائم خاشعآ ذليلا مستكينآ مأجورآ محتسبآ عارفآ صابرآ لما أصابه من الجوع والعطش ، فيستوجب الثواب مع ما فيه من الإمساک عن الشهوات ، وليكون ذلک واعظآ لهم في العاجل ، ورائضآ لهم على أداء ما كلّفهم ودليلا لهم في الأجر، وليعرفوا شدّة مبلغ ذلک على أهل الفقر والمسكنة في الدنيا، فيؤدّوا إليهم ما فرض الله تعالى لهم في أموالهم ».

5- Imam Rida (as) cikin illar wajabcin azumi yana cewa: (domin su san radadin yunwa da kishirwa, suka kafa dalili kan talaucin lahira, domin mai azumi ya kasance mai kushu'i da kaskantar da kansa da kaskantuwa da kuma samun lada da daurewa da zama Arifi mai hakuri ga abin da ya sameshi daga yunwa da kishirwa, sai da hakan ya cancan samun lada tare da abin da ke cikin sa daga kamewa daga sha'awe-sha'awe, domin hakan ya kasance wa'azi gare su cikin mai gaggawadon azumin ya zama horar da su kan sauke abin da aka kallafa musu da dalili gare su cikin lada, domin kansa su san haddin tsananin talawa marasa abin hannu cikin duniya ke fuskanta, sai ya zama sun basu abin da Allah ya farlanta basu daga dukiyoyin su.

ـ وعن مولاتنا سيّدة النساء فاطمة الزهراء  :

«فرض الله الصيام تثبيتآ للإخلاص ».

6- daga shugabarmu shugabar mataye Fadima Zahara (as): (Allah ya farlanta azumi domin tabbatar da ilkasi.

ـ وعن الإمام مولانا العسكري  7 لمّا سئل عن علّة وجوب الصيام  :

«ليجد الغنيّ مسّ الجوع ، فيمنّ على الفقير».

7- daga shugabanmu Imam Askari (as) sa'ilin da aka tambaye shi kan illar wajabcin azumi: sai ya ce: (domin mawadaci ya ji shafar yunwa, sai ya yi falala kan talaka)

ـ كما ورد عن الإمام مولانا الحسين  7 :

«ليجد الغنيّ مسّ الجوع ، فيعود بالفضل على المساكين ».

8-kamar yadda ya zo daga shugabanmu imam Husaini (as) : (domin mawadaci yaji zafin yunwa, sai maida falalarsa kan matalauta)

ـ وعن مولانا الإمام الباقر :

«الصيام والحجّ تسكين القلوب ».

9- daga shugabanmu Imam Bakir (as) : (azumi da hajji tausasa zukata ne)

ـ وعن رسول الله :

«عليكم بالصوم ، فإنّه محسمة للعروق ومذهبة للأشر».

10- daga manzon Allah (s.a.w) na umarceku da yin azumi, lallai shi azumi madatsar jijiyoyi ne matafiyar da girman kai ne.

ـ وقال  9 :

«الصوم يدقّ المصير، ويذيل اللحم ، ويبعد من حرّ السعير».

11-amincin Allah ya kara tabbata gare shi ya ce: azumi yana dandake makoma, yana kuma gusar da nama, ya nesanta mutum daga zafin wuta rurarriya.

ـ وعن أمير المؤمنين عليّ  7 قال  :

«فرض الله... الصيام ابتلاءً لإخلاص الخلق ».

12- an karbo daga Sarkin muminai Ali (as) ya ce: Allah ya farlanta azumi domin jarraba iklasin halittu.

ـ وعنه :

«وعن ذلک ما حرس الله عباده المؤمنين بالصلوات والزكوات ومجاهدة الصيام في الأيام المفروضات ، تسكينآ لأطرافهم وتخشيعآ لأبصارهم وتذليلا لنفوسهم وتخفيضآ (تخضيعآ) لقلوبهم ...».

13- daga gare shi amincin Allah ya kara tabbata gare shi (daga haka akwai abin da Allah ya yi gadin bayinsa muminai da salloli da zakkoki da mujahadar azumi cikin kwanaki farlantattu, domin tausasawa ga geffan su da tawali'u ga idanuwansu da kaskantarwa ga rayukan su da kankan da kai ga zukatan su.

Shi azumi ibada ce mai cin gashin kanta, wanda shi ne bayani daga kamewa daga barin wasu ayyanannu abubuwa daga cin abinci da sha da wasunsu wadanda ake kiran su abubuwan dake karya azumi, kamar yadda aka ambace su a muhallinsu cikin litattafan fikihu, kadai dai kamewa na kasancewa cikin wani ayyanannen wata wanda ba wani wata sai watan Allah watan Ramadan mai albarka dausayin kur'ani, musulmi da musulma suna kasancewa cikin liyafar Allah matsarkaki madaukaki.

Sannan cikin azumi akwai fa'idoji masu girman gaske da alfanu masu tarin yawa da ba a iya sauya su da wasun su, kamar samun koshin lafiya gangar jiki da ruhi da lafiyar ruhi kamar yadda ya zo cikin hadisi mai daraja:  

«صوموا تصحّوا» .

14- (ku yi azumi zaku samu lafiya)[1]

عن أمير المؤمنين عليّ :

«الصيام أحد الصحّتين ».

15- daga sarkin muminai Ali (as) (shi azumi daya daga cikin lafiya ne guda biyu).

Haka al'amarin yake cikin karfafar irada da kafa azama da karfin yanke shawara da jin radadin talaucin da talakawa ke fama da shi da tsananin yunwa, daga nan mutum zai fara tunanin taimakon talakawa da kama hannuwan su da kyautata rayuwar su.

Ya zo cikin riwayoyi masu daraja cikin ladan yin hakan da himmatuwa matuka kansa daga abin da ya cika manya litattafai da litattafan hadisi.

قال رسول الله   :

«أيّها الناس ، من صام شهر رمضان وكفّ سمعه وبصره ولسانه ويديه وجوارحه ، من الكذب والحرام والغيبة والأذى ، قرب يوم القيامة حتّى يمسّ ركبتيه ركبة إبراهيم خليل الرحمن  ».

16- manzon Allah (s.a.w) ya ce: (yaku mutane duk wanda ya azumci watan Ramadan ya kame jin sa da ganin sa da harshen sa da hannun sa da gabban sa daga karya da haramun da gulma, ranar kiyama zai kusanto har sai gwiwarsa ta shafi gwiwar Ibrahim masoyin Allah).

قال النبيّ   :

«ما من مؤمن يصوم شهر رمضان احتسابآ إلّا أوجب الله له سبع خصال  :

أوّلها: يذوب الحرام من جسده .

والثانية : يقرب من رحمة الله.

والثالثة : يكون قد كفّر خطيئة أبيه آدم  7.

والرابعة : يهون الله عليه سكرات الموت .

والخامسة : أمان من الجوع والعطش يوم القيامة .

والسادسة : يعطيه الله براءة من النار.

والسابعة : يطعمه الله من طيّبات الجنّة ».

17- manzon Allah (s.a.w) ya ce: (babu wani mumini da zai yi azumin watan Ramadan bisa tsammanin lada face Allah ya wajabta masa abubuwa guda bakwai:

Na farko: haramun zata zaizaye daga jikin sa.

Na biyu: zai kusanci rahamar Allah

Na uku: zai kasance tuni an kankare masa laifukan baban sa Adamu (as).

Na hudu: Allah zai saukaka masa mutuwa.

Na biyar: aminci daga yunwa da kishirwar ranar kiyama.

Na shida: Allah zai bashi barranta daga wuta.

Na bakwai: Allah zai ciyar da shi daga zababbun abincin gidan aljanna.[2]

 

وقال :

«من صام رمضان إيمانآ واحتسابآ غفر الله ما مضى من ذنوبه ».

18-amincin Allah ya kara tabbata gare shi ya ce: (duk wanda ya azumci watan Ramadan bisa imani da sanya rai Allah zai gafarta masa abin da ya gabata daga zunuban sa.

ـ وقال مولانا الصادق  7 :

«من أفطر يومآ من شهر رمضان خرج روح الإيمان منه ».

19- shugabanmu Imam Sadik (as) ya ce; duk wanda ya ci abinci cikin yinin kwanakin watan Ramadan Allah zai cire ruhin imani daga gare shi.

Me zai fi kyawu daga mu kutsa cikin zurfafar riwayoyin nan masu daraja, lallai da sannu falsafar hukunce-hukucen su da girmamar su za su fito, da ma'anonin hadisan da gwalagwalan su, bayan zurfafawa da yin tadabburi cikinsu da mudala'ar su da lafiyayyen hankali daga kubutaccen daga dukkanin kura da shubuhohi, da ruhin da tsoran Allah da tsantseni ya tace shi, lallai hadisan Ahlil-baiti suna da wahalar fahimta da tsanani, babu mai daukar su face mala'ika makusanci ko kuma annabi aikakke ko mumini wanda Allah ya jarraba zuciyar sa da imani.

Ku taho tare da ni domin in nakalto muku wasu ba'arin riwayoyi gameda azumi, sai kuyi tunani da lura cikinsu, daga Allah ludufi yake da taufiki, shi tunani kan kanin lokaci yafi alheri daga ibadar shekaru biyu kamar yadda ya zo cikin riwaya mai daraja.   

ـ قال مولانا الصادق ، عن آبائه  : :

«قال رسول الله  9 لأصحابه : ألا اُخبركم بشيء إن أنتم فعلتموه تباعد الشيطان منكم كما تباعد المشرق من المغرب ؟ قالوا: بلى . قال : الصوم يسوّد وجهه ، والصدقة تكسر ظهره ، والحبّ في الله والمؤازرة على العمل الصالح يقطعان دوابره ، والاستغفار يقطع وتينه ، ولكلّ شيء زكاة ، وزكاة الأبدان الصيام ».

20- shugabanmu Imam Sadik (as) daga babannin sa (as) ya ce: manzon Allah (s.a.w) ya cewa sahabbansa: yanzu bana baku labari da wani abu idan ku kuka aikata shi shaidan zai nesanceku kamar nisan gabas da yamma ba? Sai suka ce: na'am. sai ya ce: yin azumi na bakanta fuskar shaidan. Ba da sadaka tana karya masa gadon baya, soyayya don Allah da taimako kan aiki nagari suna yanke masa bayayyakin sa, istigfari na yanke masa jijiyar wuya, kowanne abu yan ada zakka, zakkar jikkuna yin azumi.

ـ وقال الرسول الأكرم   :

«من صام تطوّعآ ابتغاء ثواب الله وجبت له المغفرة ».

21-wanda ya yi azumin nafila don neman lada daga Allah gafara ta wajaba gare shi.

وقال أبو عبد الله الصادق  7 :

«من صام يومآ في الحرّ فأصاب ظمأ، وكل الله به ألف ملک يمسحون وجهه ويبشّرونه حتّى إذا أفطر قال الله عزّ وجلّ : ما أطيب ريحک وروحک ، يا ملائكتي ، اشهدوا أنّي قد غفرت له ».

22-Abu Abdullah Sadik (as) ya ce: duk wanda ya yi azumi yini guda cikin zafi sai ya shiga cikin kishi, Allah zai wakilta masa mala'iku dubu suna goge masa fuska suna bushara har sai ya yi buda baki Allah mai girma mabuwayi sai ya ce: me yafi dadin kamshinka da ruhinka, ya mala'ikuna ku shaida lallai ni tabbas na gafarta masa.

 ـ وفي ما أوصى أمير المؤمنين  7 عند وفاته  :

«عليک بالصوم ، فإنّه زكاة الأبدان وجُنّة لأهله ».

23-cikin abin da sarkin muminai (as) ya yi wasicci da shi lokacin wafatin sa: (ka lazimci azumi, lallai shi azumi shi ne zakkar jikkuna garkuwar ga Ahlin sa)

Hakika ya zo cikin hadisin annabi:

«للصائم فرحتان : فرحة عند إفطاره ، وفرحة يوم يلقى ربّه ».

24- (me azumi yanada farin ciki biyu: farin ciki lokacin buda bakin sa, da farin ciki ranar da zai hadu da ubangijin sa)

Ya zo cikin Biharul-Anwar lokacin da yake sharhi kan hadisin: ma'ana farin ciki lokacin buda bakin musulmi da samun waccan rana cikin diwanin kyawawan sa da ayyukan sa masu daraja, saboda farin cikinsa nag a abincin da zai ci a aljanna, bawai farin cikinsa na komawa ga abin da zai ci bayan ya cika azumin sa ba, amma farin cikinsa yayin haduwa da ubangijin sa mai girma mabuwayi cikin abin da Allah ke kwarararwa kansa daga falalar kyautar sa wacce babu wani mai misalinta ranar kiyama face wanda ya yi irin aikin sa.

ـ وفي الحديث عن الإمام الصادق  7 :

«نوم الصائم عبادة ، ونفسه تسبيح ، وعمله متقبّل ومضاعف ، ودعاؤه مستجاب ».

25-ya zo cikin hadisin Imam Sadik (as) (baccin mai azumi ibada ce, numfashin sa tasbihi, aikinsa karbabbe ne, addu'ar sa abar amsawa ce)

عن رسول الله  9 :

«عليک بالصوم ، فإنّه جُنّة من النار ـأي يحفظک من النارـ كالدرع الذي يحفظ صاحبه في الحرب ، وكالقلعة التي تحفظ أصحابها من شرّ الأعداء».

26- daga manzon Allah (s.a.w): (na umarceku da azumi, lallai shi garkuwa ne daga wuta-ma'ana yana kareka kamar misalin sulke da ke kare ma'abocin sa a yaki-kamar shinge da yake kare ma'abotan sa daga sharrin makiya)

قال الرسول الأعظم  9 :

«وإن استطعت أن يأتيک الموت وبطنک جائع فافعل ».

Sannan manzon Allah (s.a.w) ya ce: (idan ka samu iko ace mutuwa ta zo alhalin cikinka na cikin yunwa to ka aikata hakan)

وعن الإمام الصادق :

«الصوم جُنّة من النار».

27-daga Imam Sadik (as) (azumi garkuwa ce daga wuta).[1] Ilalul shara'i:379

[2] Biharul-anwar:224 daga littafin nahjul balaga