فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ SADAUKARWA
■ Kalmar mu'assasa
■ ASALAN ADDINI (USULUD DINI)
■ ASALI NA FARKO
■ dalilai kan tabbatar da samuwar mahalicci
■ Mukami na biyu
■ Asali na biyu
■ Adalci
■ Annabta
■ Asali na uku daga Asalan addini
■ Mukami na farko annabta game gari
■ sharuddan annabi
■ mukami na biyu
■ Annabta kebantacciya
■ Asali na biyu
■ Imamanci
■ Mukami na farko
■ Imamanci gamamme
■ Mukami na biyu
■ Imamanci kebantacce
■ Asali na biyar
■ Ma'ad
■ Asalan addini cikin ma'auni da sikelin kur'ani
■ Tauhidi
■ Tauhidi cikin hadisai
■ Siffofin rububiya cikin kur'ani mai daraja
■ babin jawami'ul tauhid
■ Adalci
■ Adalcin Allah daga cikin madaukakan hadisai
■ Annabta
■ Annabta gamammiya daga cikin kur'ani mai girma
■ Annabta kebantatta daga cikin kur'ani
■ Annabta gamammiya a kebantatta daga cikin hadisai masu daraja
■ Imamanci
■ Imamanci gamamme da kebantacce daga kur'aniImamanci gamamme da kebantacce daga hadisai masu daraja
■ Ma'ad
■ Kiyama
■ Ma'ad daga cikin riwayoyi masu daraja
■ Tauhidi
■ Adalci
■ Annabta
■ Imamanci
■ Ma'ad
■ Munajatin Arifai
■ FURU'UD DINI
■ RESHE NA FARKO
■ SALLAH
■ Cikin falalar mai sallah
■ iyakokin sallah
■ Daga cikin ladubba akwai kushu'i
■ Daga cikin ladubba akwai tsantseni daga haramun
■ Daga cikin laubba akwai halarto da zuciya cikin sallah
■ Daga cikin ladubba akwai tadabburi cikin sallahDaga cikin ladubba akwai rashin jin kasala cikin sallah
■ Daga cikin ladubba kiyayewa sallah kan lokaci
■ Na kwadaitar da ku zuwa ga abubuwan da suka taro ladubban sallah
■ Reshe na biyu
■ Azumi
■ Amma dalilin sanya azumi da hikimarsa wajabta shiYa zo cikin falalar mai azumi
■ Cikin ladubban azumi
■ Amma gadon azumi da kufaifayinsa da yake haifarwa
■ 
■ Reshe na uku
■ Zakka
■ Cikin hikimar zakka da illar wajabcinta
■ Reshe na hudu
■ Kumusi
■ Reshe na hudu
■ Kumusi
■ Reshe na biyar
■ Jihadi
■ Reshe na shida
■ Hajji
■ RASSA GUDA BIYU NA RESHE NA BAKWAI DA NA TAKWAS
■ Umarni da kyakkyawa da hani da mummuna
■ Rassa biyu reshe na tara da na goma
■ Wilaya da bara'a
■ HATTAMAWA

Amma gadon azumi da kufaifayinsa da yake haifarwa

 

تقول فاطمة الزهراء سيّدة النساء  3 :

«ما يصنع الصائم بصيامه إذا لم يصن لسانه وسمعه وبصره وجوارحه ؟!».

44-Fadima Zahara shugabar mata (as) tana cewa: (me mai azumi zai yi da azuminsa idan bai kiyaye harshen sa ba da jin sa da ganin sa da gabbansa?!)

وعن أبيها رسول الله  9، يقول لجابر بن عبد الله الأنصاري  :

«يا جابر، هذا شهر رمضان ، من صام نهاره وقام وردآ من ليله ، وعفّ بطنه وفرجه وكفّ لسانه ، خرج من ذنوبه كخروجه من الشهر»

فقال جابر: يا رسول الله، ما أحسن هذا الحديث ! فقال رسول الله  9 :

«يا جابر، وما أشدّ هذه الشروط ».

45- daga babanta manzon Allah (s.a.w) yana cewa Jabir bn Abdullah Ansari: (ya Jabir, wannan watan Ramadan din duk wanda ya azumci yinin sa, ya raya daren sa da wurudi, ya kame cikin sa da farjin sa da harshen sa, zai fita daga zunubin sa kamar yadda yake fita daga watan)

Sai Jabir ya ce: ya manzon Allah, mene ne yafi kyawu daga wannan zance! Sai manzon Allah ya ce: (ya Jabir, me yafi tsananta daga wadannan sharudda).

وعنه :

«يقول الله عزّ وجلّ : من لم تصم جوارحه عن محارمي فلا حاجة لي في أن يدع طعامه وشرابه من أجلي ».

46-daga gare shi amincin Allah ya kara tabbata gare shi: (Allah mai girma mabuwayi yana cewa: duk wanda gabban sa ba su yi kame daga abubuwan da na haramta ba, to bani da wata bukata daga ya barcinsa da shansa saboda ni).

وعن الإمام زين العابدين  7 كان من دعائه إذا دخل شهر رمضان  :

«وأعنّا على صيامه بكفّ الجوارح عن معاصيک ، واستعمالها فيه بما يرضيک ، حتّى لا نصغي بأسماعنا إلى لغوٍ، ولا نسرع بأبصارنا إلى لهوٍ، وحتّى لا نبسط أيدينا إلى محظور، ولا نخطو بأقدامنا إلى محجور، وحتّى لا تعي بطوننا إلّا ما أحللت ، ولا تنطق ألسنتنا إلّا بما مثّلت ، ولا نتكلّف إلّا ما يدني من ثوابک ، ولا نتعاطى إلّا الذي يقي من عقابک ».

 47-daga Imam Zainul Abidin (as) ya kasance daga addu'o'in sa idan watan Ramadan ya shigo: (ya Allah ka taimakemu kan azumin sa da kame gabbanmu daga sabonka, da amfanin da su cikinsa da abind ake yardar da kai, har ya zamanto bamu kasa kunnuwanmu zuwa ga wargi, bamu yi gaggawa da idanuwanmu ba zuwa wasa, har ya zama bamu shimfida hannuwanmu kan haramun, bamu tattaka da kafafunwanmu ba zuwa ga abin da aka hana, ya zama cikkunanmu ba debi komai ba face abin da ka halasta, harshenmu ba furta ba face abin da kan abin da misalta, bamu kallafa ma kawukanmu ba face abin da zai kusantamu zuwa ga ladanka, bamu da abin da muke mikekeniya face da abin da zai tsearatar damu daga azabarka.

ـ وعن مولانا الصادق، قال  :

«إذا أصبحت صائمآ فليصم سمعک وبصرک في الحرام ، وجارحتک وجميع أعضاؤک من القبيح ، ودع عنک الهذي وأذى الخادم ، وليكن عليک وقار الصيام ، والزم ما استطعت من الصمت والسكوت إلّا عن ذكر الله، ولا تجعل يوم صومک كيوم فطرک ، وإيّاک والمباشرة والقبل والقهقهة بالضحک ، فإنّ الله مقت ذلک ».

48- daga shugabanmu Sadik (as) ya ce: (idan ka wayi gari kana mai azumi to jinka ya azumtu ganinka ya azumtu cikin kamewa daga barin haram, gabarka da dukkanin gabbanka su kame daga mummuna, sannan ka watsar da sururi surutu mara amfani da cutar da hadiminka, ya kasance gareka girmama azumi, ka lazimci yin shiru da kame baki gwargawdon yadda ka samu dama face da yin zikirin Allah, kada ka sanya yinin azuminka kamar yinin da bakinka yake bude, ka kauracewa kusantar iyali da sumbata da kekecewa da dariya lallai fushin Allah yana cikin haka).

وفي الحديث النبوي  :

«إنّما الصوم جُنّة من النار، فإذا كان أحدكم صائمآ فلا يرفث ولا يجهل ، وإن امرىء قاتله أو شاتمه ، فليقل : إنّي صائم ، إنّي صائم ».

49- ya zo cikin hadisin annabi:

(kadai dai azumi garkuwa ce daga wuta, idan dayanku ya kasance cikin halin azumi kada ya kusanci jima'i kada ya aikata jahilci, lallai idan wani mutum ya yake shi ko ya zage shi to ya ce masa lallai ni azumi na ke yi).

Muhakkik Faizul kashani (rd) ya ce: (sannan ka yi bakin kokarin ganin ka yi buda bakinka da halal kada ka yawaita ci ka kara kan abin da kake ci karo guda ko karo biyu, lallai manufa cikin azumi shi ne karya sha'awarka da raunana karfinka, domin ka karfafa da haka a kan tsoran Allah, idan kaci da isha'i dukkanin abnda cinsa ya subuce maka da rana to babu fa'ida daga azuminka alhalin ka cika tumbinka ka nauyaya shi, babu wata kwarya mafi fushi a wurin Allah daga ciki wanda ya cika,

Idan ka san ma'anar azumi to sai ka yawaita yinsa gwargwadon yadda ka sami iko, lallai shi ne asasin ibada makullin ibadoji ya zo cikin madaukakin hadisi:

ـ «قال الله تعالى : كلّ حسنةٍ بعشر أمثالها إلى سعمائة ضعف ، إلّا الصيام ، فإنّه لي وأنا أجزي به

   50- Allah madaukaki ya ce: dukkanin wani kyakkyawan aiki ana ninka shi zuwa misalin goma har zuwa…….ninki, face azumi, lallai shi nawa ne ni ne wanda za a saka ladansa da ni.[1]

Saboda haka shi mai azumi babu wanda ya san ladan sa a zahiri lallai shi mai bauta ne don Allah face Allah mai girma mabuwayi, shi ne zai saka masa mafi alherin sakamako, wannan kenan idan  alhamza

 (أجزي به )

Ta kasance da wasalin fataha shi kuma harafin zaira ya kasance da wasalin kisra daga babi ma'alumil fa'ili, ko kuma dai sakamakonsa ya kasance Allah madaukaki da kansa, ma'ana haduwa da Allah da samun yardarm sa, idan ya zama alhamza ta zo da wasalin zamma da fatahar zaira daga babin majhulil fa'ili.