فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ SADAUKARWA
■ Kalmar mu'assasa
■ ASALAN ADDINI (USULUD DINI)
■ ASALI NA FARKO
■ dalilai kan tabbatar da samuwar mahalicci
■ Mukami na biyu
■ Asali na biyu
■ Adalci
■ Annabta
■ Asali na uku daga Asalan addini
■ Mukami na farko annabta game gari
■ sharuddan annabi
■ mukami na biyu
■ Annabta kebantacciya
■ Asali na biyu
■ Imamanci
■ Mukami na farko
■ Imamanci gamamme
■ Mukami na biyu
■ Imamanci kebantacce
■ Asali na biyar
■ Ma'ad
■ Asalan addini cikin ma'auni da sikelin kur'ani
■ Tauhidi
■ Tauhidi cikin hadisai
■ Siffofin rububiya cikin kur'ani mai daraja
■ babin jawami'ul tauhid
■ Adalci
■ Adalcin Allah daga cikin madaukakan hadisai
■ Annabta
■ Annabta gamammiya daga cikin kur'ani mai girma
■ Annabta kebantatta daga cikin kur'ani
■ Annabta gamammiya a kebantatta daga cikin hadisai masu daraja
■ Imamanci
■ Imamanci gamamme da kebantacce daga kur'aniImamanci gamamme da kebantacce daga hadisai masu daraja
■ Ma'ad
■ Kiyama
■ Ma'ad daga cikin riwayoyi masu daraja
■ Tauhidi
■ Adalci
■ Annabta
■ Imamanci
■ Ma'ad
■ Munajatin Arifai
■ FURU'UD DINI
■ RESHE NA FARKO
■ SALLAH
■ Cikin falalar mai sallah
■ iyakokin sallah
■ Daga cikin ladubba akwai kushu'i
■ Daga cikin ladubba akwai tsantseni daga haramun
■ Daga cikin laubba akwai halarto da zuciya cikin sallah
■ Daga cikin ladubba akwai tadabburi cikin sallahDaga cikin ladubba akwai rashin jin kasala cikin sallah
■ Daga cikin ladubba kiyayewa sallah kan lokaci
■ Na kwadaitar da ku zuwa ga abubuwan da suka taro ladubban sallah
■ Reshe na biyu
■ Azumi
■ Amma dalilin sanya azumi da hikimarsa wajabta shiYa zo cikin falalar mai azumi
■ Cikin ladubban azumi
■ Amma gadon azumi da kufaifayinsa da yake haifarwa
■ 
■ Reshe na uku
■ Zakka
■ Cikin hikimar zakka da illar wajabcinta
■ Reshe na hudu
■ Kumusi
■ Reshe na hudu
■ Kumusi
■ Reshe na biyar
■ Jihadi
■ Reshe na shida
■ Hajji
■ RASSA GUDA BIYU NA RESHE NA BAKWAI DA NA TAKWAS
■ Umarni da kyakkyawa da hani da mummuna
■ Rassa biyu reshe na tara da na goma
■ Wilaya da bara'a
■ HATTAMAWA

HATTAMAWA

 

Akida daga kullawar zuciya take, lallai shi da za a ce mu kulla mu daura tsakanin maudu'I da mahmuli cikin kaziyya , kamar misali mu ce: (Zaidu yana mike tsaye) bayan yakinin da muke a shi kan mikewar sa, lallai ana kiransa da kullawar ilimi, da za mu kulla ilimi a zuciya lallai ana kiran wannan da imani da kullin imani da zuciya, kamar yanda kuma ake kiransa da akida.

Asalan addini muslunci da yake kan shiriya da mafhumansa madaukaka, da za mu kulla su cikin zuciya da dalilai da hujjoji na halitta da na hankali da nakali, sannan mu kai imani da su hakikanin imani, suka kuma dabbaku cikin sulukin mu da tunanin mu cikin dukkanin sasannin rayuwar mu kamar yanda Allah yake so, lallai hakan na nufin hakikanin muslunci da akidojin san a gaskiya.

Su asalan addini suna da matsayin jijiyoyi na asali ga bishiyar muslunci mai mika, wacce inuwar ta take game dukkanin duniya, asalin tabbatacce rassan ta cikin sama.

Na'am, bayan wannan takataccen bayani na gaggawa daga asalan addini da rassansa tsarkaka ya gabace ka ya kai maia karatu mai daraja, to ya kamata ka kasance ka samu wadannan yan kananan takardu na da'awar gaskiya zuwa tafarki madaidaici, da daidaita kan karfafaffen tushe da imani da makoma.

Haske ne da ake haskakuwa da shi, hanya mabayayyaniya da ake binta, ilimi mai amfani da ake bin shiriyar sa, sakamakon abin da yake tattare da shi daga ayoyi da riwayoyi madaukak da hujjojin hankali, da lafiyayyen tunani domin tutar muslunci ta dawo tana filfila cikin rayayyun sasanni karo na biyu, ayi kira da Kalmar tauhidi da dayantar da kalma. Cikin dukkanin yankuna daga yankunan duniya, addini muslunci yayi galaba kan komai ko da mushrikai ba sa so.

Ya Allah ka tallafa mana kan kawukanmu da abin da kake tallafawa salihan bayinka a kan kawukansu, ka fitar da son duniya daga zukatan mu, kamar yanda ka yi wa salihai, ka bamu kamalar yankewa zuwa gareka, ka kama hannuwan mu ya zuwa bakin gabar aminci da zaman lafiya, da abin da zai azurtar da mu da iyalanmu cikin duniya da lahira, ka nesantar da mu daga mazamiyar shaidanu, da munanan mahalaku, da madagatan fitinu, da masu kiran sharri, da tsanantar al'amura   

 

 

(رَبَّـنَا إنَّنَا سَمِعْنَا مُنَادِيآ يُنَادِي لِلإيمَانِ أنْ آمِنُوا بِرَبِّكُمْ فَآمَنَّا رَبَّـنَا فَاغْفِرْ لَـنَا ذُنُوبَنَا وَكَفِّرْ عَنَّا سَيِّئَاتِنَا وَتَوَفَّنَا مَعَ الأبْرَارِ رَبَّـنَا وَآتِنَا مَا وَعَدْتَنَا عَلَى رُسُلِکَ وَلا تُخْزِنَا يَوْمَ القِيَامَةِ إنَّکَ لا تُخْلِفُ المِيعَادَ).

Ya ubangijinmu mun ji mai kira yana kira zuwa ga imani da kuyi imani da ubangijinku sai mu kai imani ya ubangijin mu ka yafe mana zunuban mu ka kankare mana munanan laifukanmu ka karbi rayukanmu tare da rabautattu* ya ubangijinmu ka bamu abin da ka yi mana alkawali kan manzanninka ka da ka tozarta mu ranar alkiyama lallai kai baka saba alkawali.

(آمَنَ الرَّسُولُ بِمَا اُنزِلَ إلَيْهِ مِنْ رَبِّهِ وَالمُؤْمِنُونَ كُلٌّ آمَنَ بِاللهِ وَمَلائِكَتِهِ وَكُتُبِهِ وَرُسُلِهِ لا نُفَرِّقُ بَـيْنَ أحَدٍ مِنْ رُسُلِهِ وَقَالُوا سَمِعْنَا وَأطَعْنَا غُفْرَانَکَ رَبَّـنَا وَإلَيْکَ المَصِيرُلا يُكَلِّفُ اللهُ نَفْسآ إلاَّ وُسْعَهَا لَهَا مَا كَسَبَتْ وَعَلَيْهَا مَا اكْتَسَبَتْ رَبَّـنَا لا تُؤَاخِذْنَا إنْ نَسِينَا أوْ أخْطَأنَا رَبَّـنَا وَلا تَحْمِلْ عَلَيْنَا إصْرآ كَمَا حَمَلْتَهُ عَلَى الَّذِينَ مِنْ قَبْلِنَا رَبَّـنَا وَلا تُحَمِّلْنَا مَا لا طَاقَةَ لَـنَا بِهِ وَاعْفُ عَنَّا وَاغْفِرْ لَـنَا وَارْحَمْنَا أنْتَ مَوْلانَا فَانصُرْنَا عَلَى القَوْمِ الكَافِرِينَ ).

Manzanni sun yi imani da abin da aka saukar gare shi daga ubangijin sa da muminai su ma sun yi imani dukkaninsu sun yi imani da Allah da Mala'ikunsa da manzanni da litattafansa bama banbanta kowa daga manzanninsa suka ce mun ji mun bi kai mana gafara ya ubangijinmu gareka makoma take* Allah bai dorawa rai face abin da ya yalwace ta gare ta abin da ta tsiwirwira kanta abin da ta aikata yake ya ubangijin mu ka da ka kama mu idan mun manta ko idan mun aikata kuskure sannan ka da kuma ka dora mana nauyi kamar yanda ka dorawa wadanda suka gabace mu ka da ka dora mana abin da bamu da iko kansa kai mana afuwa kai mana gafara kai mana rahama kai ne shugaban mu ka bamu nasara kan kafirai.

Ina fadin wannan maganar tawa, ina nemawa kai na gafarar Allah  da ku.

Tsira da amincin Allah su tabbata ga Muhammad da iyalansa, dukkanin godiya ta tabbata ga Allah ubangijin talikai.

 

Bawan Allah Adil-Alawi

Iran kum.