sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Bakir (as)
 • Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam Jawad Amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya faranta kwanakinku da murnar zagayowar ranar haihuwar Imam Aliyu Ibn Musa Arrida amincin Allah ya tabbata a gareshi.
 • Allah ya faranta kwanakinku da tunawa da ranar haihuwar Fatima Ma’asuma (a.s)
 • ZA A FARA DARASIN BAHASUL-KARIJUL-FIKHU NA ASSAYID ADIL-ALAWI
 • Takwas ga watan Shawwal tunawa da ranar da Wahabiyawa suka ruguje kaburburan A’imma (a’s)
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahadar shugaban masu Tauhid Sarkin Muminai Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya girmama ladanku da naku bisa shahadar shugaban masu Tauhid Sarkin Muminai Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Muna taya ku murnar zagayowar ranar haihuwar Imamul Hassan
 • Mu’assatul Ihsan Alkairiya wacce take karkashin Majma’ul Tablig wal Irshad ta raba taimakon abinci a watan Ramdan Mai albarka
 • tashar tauraron dan Adam mai suna Anna'im zasu watsa laccar Assayid Alawi
 • watsa laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye daga tashar Alma'aref
 • watsa laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye daga tashar Alma'aref
 • Haihuwar Fatan Raunana Al'imamul Muntazar Mahadi (a.s).
 • MURNAR TUNAWA DA HAIHUWAR HASKEN GIDAN MUHAMMADU GUDA UKU
 • ALLAH YA GIRMMAMA LADANKU DA NAMU BISA SHAHADAR IMAM KAZIM A.S
 • LABARIN KAMUWAR SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI (H) DA CUTAR KORONA
 • MUHADARAR SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI KAN MURNAR ZAGAYOWAR RANAR DA AKA HAIFI FIYAYYEN HALITTU (S.A.W) DA IMAM SADIK A.S
 • FARA TARON BAJAKOLIN LITATTAFAI NA KASHASHE A JAMI’ATU ALU BAITI A.S
 • RANAR IMAMANCIN SAHIBUL-ASRI WAZ-ZAMAN A.S

 • [ 1 August 2020 ]

  Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Bakir (as)

  Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Bakir (as) ... cigaba

  [ 5 July 2020 ]

  Allah ya faranta kwanakinku da murnar zagayowar ranar haihuwar Imam Aliyu Ibn Musa Arrida amincin Allah ya tabbata a gareshi.

  Wani yanki daga littafin: Luma’tun Nuraini Imam Arrida (a.s) wa Sayyada Ma’asuma (s).
  Cikin tafin hannu daga kogin kyawawan dabi’un Arrida: ... cigaba

  [ 28 June 2020 ]

  Allah ya faranta kwanakinku da tunawa da ranar haihuwar Fatima Ma’asuma (a.s)

  Ya zo cikin littafin : Lum’atu min Nuraini Imamul Rida (a.s) wa Sayyada Ma’asuma (s)

  An haifi Assayada Ma’asuma a garin Madina Munawwaratu a cikin farkon watan Zul ka’ada a shekara 173 da yin hijira sannan ta bar duniya a garin Qum mai tsarki a goma ga watan Rabi’us sani 201 hijri, tana da shekaru 28. ... cigaba

  [ 30 May 2020 ]

  ZA A FARA DARASIN BAHASUL-KARIJUL-FIKHU NA ASSAYID ADIL-ALAWI

  Salamu Alaikum

  Samahatus Assayid Adil-Alawi zai fara bada darasussukan Bahasul-Karijul Fikhu-drasin Fikhu da Usul ... cigaba

  [ 30 May 2020 ]

  Takwas ga watan Shawwal tunawa da ranar da Wahabiyawa suka ruguje kaburburan A’imma (a’s)

  Baki’a: wani wuri ne tsarkakke a cikin birnin Madinatul Munawwara kusa da masallacin Annabi mai daraja da Kabarin Manzon Allah (s.a.w) cikin wannan Makabarta akwai Kaburburan Imamai (a.s) guda hudu, sune Imamul Hassan Almujtaba, Imam Aliyu Zainul-Abidin, Imam Muhammad Albakir, da Imam Jafar Assadik amincin Allah ya tabbata garesu baki dayansu, ... cigaba

  [ 16 May 2020 ]

  Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahadar shugaban masu Tauhid Sarkin Muminai Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi

  Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahadar shugaban masu Tauhid Sarkin Muminai Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi ... cigaba

  [ 16 May 2020 ]

  Allah ya girmama ladanku da naku bisa shahadar shugaban masu Tauhid Sarkin Muminai Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi

  Allah ya girmama ladanku da naku bisa shahadar shugaban masu Tauhid Sarkin Muminai Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi ... cigaba

  [ 9 May 2020 ]

  Muna taya ku murnar zagayowar ranar haihuwar Imamul Hassan

  Muna taya ku murnar zagayowar ranar haihuwar Imamul Hassan Almujtaba amincin Allah ya kara tabba a gareshi.
  Daga cikin maganganunsa (a.s)
  «إنّ هذا القرآن فيه مصابيح النور، وشفاء الصدور، فليجل جالٍ بصره ،وليلجم الصفة قلبه ، فإنّ التفكير حياة قلب البصير، كما يمشي المستنير في الظلمات بالنور». ... cigaba

  [ 5 May 2020 ]

  Mu’assatul Ihsan Alkairiya wacce take karkashin Majma’ul Tablig wal Irshad ta raba taimakon abinci a watan Ramdan Mai albarka

  An samu kayan abincin ne daga wasu bayin Allah daga Kasar Ingila wanda Mu’assasatul Kairiyya da take karkashin Majma’ul Tablig wal Irshad karkashin kulawar Assayid Adil-Alawi (h) suka dauki nauyin rarrabawa mabukata kayan abincin a watan Ramadan shekara 1441 hijri a birnin Qum mai tsarki an rarrabawa kwali dari biyu na kayan abinci a wannan wata mai daraja ... cigaba