sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

Majallanna mai suna Sautil kazumai tafuto

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai,

SANARWA

Majallanna mai suna Sautil kazumai tafuto

Rana uku ga watan Jimada Al-ula 1436 na hijira takuma kunshi abubuwa kamar haka;

1-mai kasani daggane da Allama Majalisi wanda ya rubuta Ayatullahi Sayyid Adil

2-Tattaunawa da Sayyid Ahamad Madadi

3-Al-asal baina Musadalahain

4-kwace gado na Fadimatu Azzahara dakuma karyatata.malamin daya gabatar Ustaz Sayyid Ali AL-husaini Al-milani.