sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Bude Bajakoli na litatafai na duniya karo na bakwai

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai,

SANARWA

Bude Bajakoli na litatafai na duniya karo na bakwai a garin Najaful Ashraf shi wanna bajakoli kimanin kamfanuni na buga litatafai 180 ne suka sami halarta daga cikin Iraq da waje wanda itama Mu’assasatu Irshad wattablig tasami halarta.