sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

Majallr Kausar ta futo a ranar daya ga Jimada aUlan a shekara ta 1436 Hijira ta kunshi abubuwa kamar haka

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai,

Majallr Kausar ta futo a ranar daya ga Jimada aUlan a shekara ta 1436 Hijira ta kunshi abubuwa kamar haka;

1-Gudummawar ranar Arba’in din Imamu Husain a cikin addini.

2-Martani mai karfi domin baiyana yaudarar batattu

3-bayani akan Hadisil Basari

4-Uwar muminai Kadija

5-Najaful Ashraf cibiyar ilimi da daukaka.

6-Ilimi a sabuwar mahagga.

7-Sallama a dausayin Musulinci.