sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

al-umar musulmi murnar haihuwa ta Fatima Azz

DA SUNA ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI,

Ranar Juma’a mai zuwa ne zai kama ashirin {20} ga watan Jimada Sani na shekara ta 1436 hijiriyya wanda shine yayi daidai da zagayuwar ranar haihuwa ta Fadimatu Azzahara ‘yar Manzan ALLAH sabodahakane muke mika sakon taya al-umar musulmi murna a duniya a duk inda suke dafatan Allah ya mai-maitamana amin yakumasa muyi koyi da ita wajan bin ALLAH sau da kafa ya kuma dataddamu da cetanta amin.