sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Sakon ta'aziyya


Assalamu alaiku

Da suna Allah mai rahama mai jin kai,


Mu’assa ta wa’azi da faxakarwa ta duniya tana miqa sakon ta’aziyyarta ga daukacin al-umar musulmi a duniya bakixaya masammama ‘yan SHI’I sakamakon zagayowar ranar tinawa da shahadar Imamu Hadi A S.


Dafatan Allah ya kyautata qarshammu da muminai bakixaya.