sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

Sakon ta'aziyya

Salamun alaikum

Da suna Allah mai rahama mai gin kai,

Mu’assar tablig da faxakarwa ta duniya tana miqa ta’aziyyarta ga xaukacin musulmin duniya baki xaya sakamakon zagayowa tinawa da ranar wafatin Sayyida Zaina ‘yar imam Ali ‘yar Fadimatu Azzahara ta’aziyya ta masamma ga imam Al-mahadi A S wanda muke fatan Allah ya gaggauta baiyanar sa amin.