sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

Tafiyar da Sayyid yayi domin ziyarar imamu Rida

Da sunan Allah mai rahama mai jin qai,

Tafiyar Sayyid Adil {H} zuwa Mashahad domin ziyarar Imamu Rida {A S} wanda a loqacin ziyarar tashi ya gabatar da laccoci a can sabo da tinawa da haihuwar shi imamu Rida din da kuma ‘yar uwar sa mai suna Fatima waca akafi sani da ma’asuma A S wanda kabarinta yake garin Qum Samahatus Sayyid ya gudanar da laccocin nasa ne daga daya ga wata Zilqida zuwa biyar ga zulqida a cikin haramin Imamu Rida [A S] bayan Sallar magariba da Ishsha da Azzahar da la’asar..