sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa shahadar Imam Sajjad (a.s)
 • Fara darasin Hauza a shekara 1442 tareda Assayid Adil-Alawi
 • Sirrin dawwama wani shiri ne daga Assayid Adil-Alawi da yake gudana cikin watan Muharram
 • Ganawar Samahatus Assayid Adil-Alawi da ba'arin `yan'uw adaga Hijaz
 • tsare-tsaren laccocin Samahatus Assayid Adil-Alawi cikin watan Muharram Mai Alfarma shekara 1442
 • Bukukuwan kwanaki goma daga watan Muharram mai Alfarma shekara 1442
 • Watan Muharram Mai Alfarma shekara 1442 wata ne na bakin ciki da kuka
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Bakir (as)
 • Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam Jawad Amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya faranta kwanakinku da murnar zagayowar ranar haihuwar Imam Aliyu Ibn Musa Arrida amincin Allah ya tabbata a gareshi.
 • Allah ya faranta kwanakinku da tunawa da ranar haihuwar Fatima Ma’asuma (a.s)
 • ZA A FARA DARASIN BAHASUL-KARIJUL-FIKHU NA ASSAYID ADIL-ALAWI
 • Takwas ga watan Shawwal tunawa da ranar da Wahabiyawa suka ruguje kaburburan A’imma (a’s)
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahadar shugaban masu Tauhid Sarkin Muminai Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya girmama ladanku da naku bisa shahadar shugaban masu Tauhid Sarkin Muminai Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Muna taya ku murnar zagayowar ranar haihuwar Imamul Hassan
 • Mu’assatul Ihsan Alkairiya wacce take karkashin Majma’ul Tablig wal Irshad ta raba taimakon abinci a watan Ramdan Mai albarka
 • tashar tauraron dan Adam mai suna Anna'im zasu watsa laccar Assayid Alawi
 • watsa laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye daga tashar Alma'aref
 • watsa laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye daga tashar Alma'aref
 • Labarun da ba tsammani

  jan hankali ko fadakarwa ga masu wa'azi

  Da sunan Allah mai rahama mai jinkai,

  Ayatullahi Sayyid Adil Alawi a darasin shi naqarshe kafin hutu na watan Muharrama yayi tsokaci da faxakarwa ga dalibai masamma ga masu shirin zuwa tabligi ko wa’azi  a gurare da daban-daban.amma yakafin yayi nasiha ga xaliban yafara da wata qassa kamar haka;

  Wani mutum ne yake da ‘ya’ya guda biyu,xaya yana sayar da zuma amma xaya shikuma yana sayar da geya, amma shi mahaifin su sannada yakula sai yaga yadda ake cika a kantin xan sa mai sayar da geya da yadda ake layi da kuma jiran shi idan bayanan ,to sai wanna mahaifi na su yafara tinani kancewa itafa zuma magane ce, to amma ta yaya za’ace bawanda yake zuwa yana saya.to sai yacewa kanshi sai yagano dalilin dayasa hakan take faruwa.sai yaware rana yace zai je yazauna domin yaganewa  idan sa abun dayake faruwa.aikuwa zuwan wanna mahaifi na su kedawiya cikin kantin geya ,sai yafara ganewa idanun sa abun dayake faruwa ,yayin da mai sayan giya yazo sai yaga yadda wanna xa nashi yake tarba sa da fara’a dakuma murmushi da sakin fuska da habahaba da jama’a.sai ya ware wata ranar yaje zauna a kantin zuma domin yaganewa kansa banbanci a tsakanin su.yana zaune sai mai sayan zuma yazo yacewa xannasa kana da zuma ? sai yakada baki yace ,cikin faxa yace kai bakagani wanna kantin a cike da zuma sai kazoo kana tambayar mutane wai da zoma? To dai haka yafita batare da yasayi zuma ba .kazalika mutum na biyu ya shigo cikin kantin yace nawa zuma? Sai yagara cewa ,wanna wata irin tambayace? Bayan kana kallo ga farashin tacan na rubuta a bakin qofar kantina sai kuma kazo kana tambaya ta nawa zuma , to shima dai haka yafita batare da ya sayi zuma ba.to daga nanne sai mahaifin su ya kai ganatija cewa mummunar mu’amala da rashin aklaq ba qaramar musiba bace ga xan adam kuma masammma a gun mubalige ko mai san ya shiriyar da mutane.    

  To daganan ne shi mahaifin nasu ya fahimci cewa su halaye masu kyau suna iya sanya abu madaci ko marar kyau yazama mai kyau.To abun la;akari a wanna labara ko qissa shi ne, ina yiwa kaina nasiha kafin kowa a matsayin mu na masu isar da sakon mazahabar iyalin gida manzo,muzamo masu kyawawa xabi’u kama yadda haajar mu take da kyau idan muma muka zamo masu kyawawa xabi’u,to sai muqarawa abun armashi.koma abun da ake nema daga gare mu shi ne abubuwan da muke da su masu kyau kada musake mubar mutane su gudu daga wanna addini na musulinci na asali .yakamata duk wanda yadauki nauyi na yaxa addini,to yazama yana da kyawawa xabi’u kamar yadda kowa yasani manzon Allah S A W yayaxa musulinci ne ta hanyar kyauwawa xabi’un sa sabo da haka yakamata muma muyi koyi da shi tunda shi ne abun koyinmu.ya kamata mutum yasani cewa mutanan da mai wa’azi yake fuskanta ko suke sauraran sa sun kasu kala daban-daban yakamata yasan yadda zaiyi ma;amala da su.kamar yadda yazo a hadisi ciwa shi mai shiryar da mutane yakamata yazamo kamar rana abun nufi shi idan muka kula zamuga cewa ita rana tana bada haskenta ga mumini da kafiri to shima mai wa’azi yakamata yazamo kamar haka domin ya isar da sakon Allah.sabo da yayin da mutum yake wa’azi to baisa wanda zai amfani da abun da yake faxaba na gaskiya. A garshe ina rokon Allah yasa mudace yakuma yiman jagora ya shige mana gaba.