sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

Taron sada zumunci


Da sunan Allah me rahama mai jin kai

Aranar juma’a 15/04/2016 wanda tayi daidai da 7th of Rajab 1437H da ta gabata ne akayi taron sada zumunci tsakanin yan uwan Ayatullah Adil Alawi a ofishin sa, wannan zaman ya kasan ce anayin sane sau daya a wata a gidajen daya daga cikin yan uwan ayatollah, shekara goma sha bakwai kenan ake yin wannan zaman ba tare da fashi ba.

Kuma wannan zaman ya qunshi abubuwan daban daban irin su sada zumunci da kuma fadakar wa kan alamuran da suka shafi addinin da kuma wasani na wasa kwakwalwa da kuma motsa jiki.

Irin wannan zama ya kamata Al’uma suyi koyi dashi don kara donkon zumunci da ke tsakanun su.