sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

An wallafa mujallar kazimain me lamba 204/205 na watan rajab da shaaban na shekaran 1437H wanda yayi dai dai da shekaran 2016


Abubuwan da ya wannan mujallar ta kunsa

§  Bayani kan imam Mahdi?

§  Me yasa imam Ali yayi mubaya’a wa Abubakar da Umar da Usman?: daga bayanan Sayyid Adil Alawi

§  Bayanai kan harufan muqatta’a (الحروف المقطعة) da ga Husain ubaidul Quraishi

§  Kula da Tsari: daga bayana Marigayi Ayatullah sayyid Ali Alawi

§  Wani tsoho me hikima da sarki

§  Allah Adiline ko kuma Azzalumnine

§  Dan uwa kuma wasiyyi kuma waziri

§  Sahifatu Haq – na Tsarki da kamewa

Da sauran su