sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

juyayin wafatin sayyida zainab AlkubraIta dai Sayyidah Zainab Al-Kubrah[AS] yar Imam Ali[AS] ce kuma mahaifiyar ta ita ce shugaban matan talikai Sayyidah Fatimah Azzahra[AS].

Ta halarci waki'ar Karbala, taki bayan taki, kuma ta kasance ma'abuciyar shahararriyar Khudubar nan wadda ta yi a fadan Yazid[LA].

Ita ta ruwaito Khudubar mahaifiyar ta Sayyidah Zahra[AS] wadda ake kira Fadakiyyah,.

Muna taya al'ummar musulmi juyayin wafatin ta, musamman ma a wannan shekarar da makiya suka kai hari haramin ta, har suka balla wani bangare daga gare shi.

Labbaiki ya Sayyidah Zainab[AS]. 

Ayyatullah saqyid adil alawi yayi jawabi kan shahadar sayyida zainab(SA) a husainiyyar amirul muminina dake garin Tehran a ranan alahamis 20 ga watan rajab