sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

Lakcocin sayyid Adil Alawi cikin watan Azumi na shekara ta 1437hDa sunan Allah me rahama me jin kai

Sayyid Adil Alawi zai gudanar da lakcoci cikin watan azumi kamar haka

   Daga sha shida har zuwa karshen watan zaa gudanar da lekcoci a husainiyya najaf dake qom

Link: http://www.alnajafiya.com/index.php/


    Satelait/ Gidan talabijin kausar zasu gudanar da lekcar sayyid da karfe 4 na safe a lokutan Tehran

Link: http://www.alkawthartv.ir/livetv/


  Satelai/ Gidan talabijin Almaarif zasu gudanar da lekcar sayyid da karfe 5 na safe, zaa maimaita wannan shirin da karfe 10 na safe da kuma karfe 6 na yamma

Link: : /http://almaareftv.com/wp/001-live


     Satelai/ Gidan talabijin Na’im zasu gudanar da lekcar sayyid da karfe 7:45 na yamma

Link: http://www.alnaeem.tv/?page_id=6

     Sallar jam’i: sallar azahar da laasar a husainiyya najaf sai kuma sallar magriba da isha a husainiyya hijaziin


   Zaayi Sallar idil fitr da karfe 7 na safe a husainiyya najaf a Qom