sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Sayyid Adil Alawi ya halarci wurin karatun Al’qurani


Da yamman ranar juma”a a cikin watan ramadana 1437H, an gabatar da jalasar Alqur”ani me girma a masallacin alawi da ke Qom, bayan jalasar ne Sheikh Sayyid Adil Alawi ya kai ziyara kabarin mahaifinshi , Marigayi Sayyid Ali Alawi