sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

Bikin murnar zagayowar Ranar Auren haske biyu

Da sunan Allah me rahama me jin kai

Husainiyar Najaful Ashraf ta kaddamar da wani gagarumar biki na murnar zagayowar ranar auren haske biyu wato Amir Almuminin Ali bn Abi talib tare da matarsa wato Nana Fadimah binta rasulillah shugabar matan duniya a yammacin ranar asabar da ta gabata wanda yayi daidai da daya ga watan zulhaj, Sayyid Adil Alawi ne yayi jawabi awurin